Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Amatulmalik Chapter 5 Thumbnail

      5 Abeedan bazata iya daukanta ba Dan haka dole masu aikin ne suka dauki AmatulMaleek din maamah Kuma tana dauke da jakarsu suka dunguma zuwa ciki. Kai tsaye sashen masu aiki aka nufa dasu dayake akwai daki na musamman acan aka Bade musu Daya aka kwantar da AmatulMaleek din gefen Abdulhameed Daya farfado shi Amma baida karfin iya motsawa sai tsoro Mai karfin gaske…

    • Gama Duniya Babi Na Daya Thumbnail

      °°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan ba har gagararru, wad’anda suka gagari iyayensu, tana…

    • Gama Duniya Babi Na Biyu Thumbnail

      °°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…

    • Amatulmaleek Chapter 4 Thumbnail

      4 Duk fada da masifar daya daga cikin  ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fada…

    • Amatulmaleek Chapter 3 Thumbnail

      3 Maamah Bata taba yin qasa ko sanyaba akan tsaro da tarbiyarsu kaman yanda babansu ya dage ya tsaya kafin rasuwarsa duk da ta Wani bangaren dukansu har ita suna cikin hadari a gidan Dan ita kanta ansha shigowa bangarensu da dare da niyar a afka musu ko ita ko AmatulMaleek din Amma dai Allah na tsaresu shiyasa duk tsanani basa fitowa fitsarin dare…

    • Amatulmaleek Chapter 2 Thumbnail

      2 Nisan dayake tsakanin Asmau da abeeda Bai taba rage kauna ko girman  junansu ba a zuciyarsu, Babu dawowar da Abeeda zatai Nigeria Bata zo har kauye ta ziyarci Yar uwar tata ba Dan haka kusan kaf dangin mijin asmaun Babu Wanda baisan girman alaqarta da kaunar Dake tsakaninta da Abeeda ba, Duk wata sutura da abincin datake ci Daya bambamta Dana Yan kauyen…

    • Amatulmaleek Chapter 1 Thumbnail

      AMATULMALEEK Mamuhgee #ZafafaBiyar 1 BismillahirRahmannir Raheem Shiru tayi tana sauraron yanda muryar kawunta ke tashi sbd yanda yake daga sautinsa cikin fushi da bacin rai, Fushi da bacin rai ne sosai tareda gajiyawa bayyane a fuskarsa datake a hade Babu sauki ko rahama ko kadan, Duk wannan fushi da bacin ran tareda daga sautin mahaifiyarta Dake zaune tana sauraronsa yakewa, Daga ita maaman har…

    • Samrin Bana Chapter 5 Thumbnail

      05 [3:01PM, 17/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Suna tafiyar cikin nutsuwa RAMADAN ya kalli SAILUBAH ka’dan Yace Auntyna ki dinga gyara abu pls kidena  6atawa Tayaya xa’ayi Ki gaya mata tashare mijinta. SAILUBAH Tayi mai banxa Shi kuma yanace sai tayi magana ya qara kallanta Haba mana dan Allah Auntyna ki dinga gyara ki dena 6atawa ki dena xiga mutum yanxu kin xigata akan ta…

    • Smarin Bana Chapter 4 Thumbnail

      [12:36PM, 14/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Kallo ‘daya xaku mata kugano nutsuwarta da kyau da Allah yayi mata Aymana tana  MASEEFAR son FAWAS. Sam duk abinda FAWAS xai mata xata bashi ha’din kai Duk da wayan ‘yan matansa hakan baisa ya rabu da ita ba. dan da gaske ya hango maseefar son shi a kwayar idanta RAMADAN da KHAMIS bar musu motar sukayi kamar yanda…

    • Samarin Bana Chapter 3 Thumbnail

      03 [11:10PM, 10/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Dake SAILUBAH Tace kanta na mata ciwo sai kawai KHAMIS yasha Sha taletale ya fara saukesu ita da RAMADAN Sannan yakai XEE ya wucce gida  Aranar ne aka ‘daura Auran Saudat da mijinta Aminu Qarfe bakwai RAMADAN yana gaban SAILUBAH yana lallashinta tatashi aje kai Amaryar da ita Tace dan Allah karabu dani kaina namin ciwo Yace haba…

    • Samarin Bana Chapter 2 Thumbnail

      02 [5:35PM, 09/11/2016] Rahamat Nalele 👯: Tace hmm nakasa hakurin hakanne shiyasa kuma…… Bata izza xan canta bah ummi ‘yar uwar shi ‘yar qanwar momynsa taxo shigewa cikin gidan nasu  da sauri Tace Ya RAMADAN tun safe naketa nemanka Ya xuba mata ido dan ya da’de da sanin yarinyar ta fa’da tarkwan soyayyarsa Amma Sam yaqi yarda ta bayyana masa Yace ayya lafiya dai…

    • Samarin Bana Chapter 1 Thumbnail

      [10:45PM, 02/11/2016] Rahamat Nalele: 👯👯👯👯👯 *SAMAREEN*         👯  *BANAH*        👯👯👯👯 *TASU SALAN SOYAYYAR* *Na Rahamat Muh’md Rufa’i Nalele* Part 1….. *Nutsu da kyau me karatu ka karan farkwan labarin nan da kyau kuma kar kayi gigin mantawa. Dan xai temakema wajan gane ya abin xai kasance nan gabah* Sunana  SAILUBAH KASIM. Ina garin KANO da xama awata unguwa da akekira fage Ina da…

    Note
    error: Content is protected !!