Search
You have no alerts.

    507 Results in the "Hausa Novels" category


    • Duniya ta – Chapter Twelve Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ayye mama ayye mama, mama ye iye Ayye mama labo labo, mama ye iye Da aure ya kan raba aure, mama ye iye Da na biki mun tafi tare, mama ye iye Kandala ta cigaba da rera wakarta tana jefa danwake. Dirkekiyar mace ce da ta doshi shekara 50 a duniya. Fuskarta na dauke da fashin goshi, yanayin fatar jikinta tayi haske irin na bilicin da kuma dabbare dabbare na tabubbukan da bilicin din ya bar ma ta. Lebanta sun yi baki…
    • Duniya ta – Chapter One Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…
    • Duniya ta – Chapter Two Cover
      by Nadmin Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai "talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata" Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa'a ce, to amma sai ta yi wa wannan Larabar taken ranar bakin ciki, ranar ban haushi. Matsalarta a yanzu bata wuce biyu ba;ta tashi ba ta maganin komai sai naira hamsin! kuma ta wayi gari jinjirinta wanda yayi kwana 40 a duniya yana fama da zazzabi da mura, ciwon da ya kamata ta kai shi…
    • Duniya ta – Chapter Three Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ina aka je? Ina za a dawo? Saudi Arabia "Hajiyya goro"? Balaraben ya tambayi wata mata da ke fitowa daga harabar "airport" din Jidda a cikin gurbatacciyar hausarsa. Matar ta girgiza kai tayi gaba cike da takaicin goronta da aka kwace a wajen screening . Ranta ya cigaba da raya ma ta dama a gida Najeriya ne, ta bada cin hanci ta wuce da shi ta ci kazamar riba. Wannan abun da ya faru akan idon Lubabatu wacce ta sha…
    • Duniya ta – Chapter Four Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…
    • Duniya ta – Chapter Five Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…
    • Duniya ta – Chapter Six Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Yawon duniya mafarki ne, idan an je za a dawo. Saudi Arabia A tsammanin Luba duk wanda aka ce ma ta ya tafi saudiyya to lallai kakar shi ta yanke saka domin arziki ne zai dangwala ya dawo gida yana gwalangwaso. Ga mamakinta sai ta ga ashe ba haka ba ne? Ashe rayuwar saudiyya rayuwace ta mai zaman kanta? Ashe gwagwarmaya ce kowa tashi ta fisshe shi? Har a kullum a gudu ka ke kar a kama ka a maida ka inda ka fito.…
    • Duniya ta – Chapter Seven Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Mutuwa mai yankan kauna, bakin takobi mai raba soyayya! Niamey, Niger Republic A shekara 18 babu wani namiji da zai daga ido ya kalli Rokaiyatou ba tare da bukata daya ta mamaye ran sa ba, na ya mallaketa har abada. Amma a zuciyarta mutum guda ne kacal! Frère Momodou. Idan da shi a duniya to ba ta ki sauran maza duk a hada ayi jana'izarsu ba wannan ba matsalarta ba ce! Sau da dama takan yi tunani a duniya akwai…
    • Story

      Duniya ta

      Duniya ta Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai “talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata” Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa’a…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-four Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Anan wajen ya mutu Mami..." Ma'aruf ya faɗa da sautin muryar dashi kansa ya sani baiyi kama da nasa ba, a zaune yake a cikin motar idanunsa a manne da wata katuwar bishiyar dake gabansu, daga bayan motar, kujerar baya Hajiya Kilishi ce zaune kanta a sunkuye yayin da idanunta suka yi jawur da tsananin tashin hankalin da baya mata kama da zahirin da mutane ke rayuwa. Tashin hankalin da ya canja kamanninta, ya…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-five Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Sai gyada Hajiya, sai gyada ci ko tsaraba.." Wata yarinya dake ɗauke da bokitin tallan gyadanta ta faɗa tsaye daga bakin wata hayis dake dauke da fasonjoji wanda mafi akasarinsu mata ne dsuke da yara da kuma wasu a goye, banda hayaniyar cikin tashar akwai ta cikin motar ma da baka jin komai sai sautin muryoyin matan kawai dake ta kacaniya suna kuma ciye-ciyensu kala-kala. Wani dattijo ya taso ya tsaya daga…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-six Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ruwan ya cigaba da dukan rufin dakin da wani irin ƙarfi fiye da kodayaushe. Karar tsawa da ake yi lokaci-lokaci tana cika iska da sautin da duk karfinsa baya disashe tarin surutun daje cikin dakin, tarin surutun dakin kurkukun wanda yake cike da fuskokin mata kala-kala. Manya -manya da yara farare da bakake, dattojai da yanmata wanda kowanne a cikinsu yake cigaba da rayuwarsa daidai kamar babu wanda yake da digon…
    Note
    error: Content is protected !!