496 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Ten
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Harabar cikin club din na Luoisiana babu haske idan ka cire jajaye da korayen fitilu masu kawowa da daukewa wanda aka fi sani da "disco light". Kowa harkar gabansa yake yi. Masu rawa nayi, masu shan taba ko wiwi , masu kwankwadar giya kowa na aikatawa daidai da halayyarsa. Wasu kuma da suka daukin hakan karancin cinyewa suna zaune a VIP a wasu kalar kujeru masu hade da tebura, suna hirarrakin da ya shafesu tare…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Eleven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ahayye..yau ana shagalin duniya a gidan nan" cewar 'yar Modu " gaskiya ku din nan an yi 'yan kwal uba! Kamar lokacin da uwarku take da cikinku ta zagi ubanta! Wannan balbalcewa haka. Ko da yake zaman duniya ai ta gaji haka..in dai da ranka ai dole sai kayi motsi. Rayuwa idan ba ka daga 'yar kwalbar nan kana dan zuke zuken nan ya kwakwalwarka za tayi kiliya? Ai sai dai bakin cikin duniya ya yasarka a gindin…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Twelve
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ayye mama ayye mama, mama ye iye Ayye mama labo labo, mama ye iye Da aure ya kan raba aure, mama ye iye Da na biki mun tafi tare, mama ye iye Kandala ta cigaba da rera wakarta tana jefa danwake. Dirkekiyar mace ce da ta doshi shekara 50 a duniya. Fuskarta na dauke da fashin goshi, yanayin fatar jikinta tayi haske irin na bilicin da kuma dabbare dabbare na tabubbukan da bilicin din ya bar ma ta. Lebanta sun yi baki…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter One
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Two
Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai "talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata" Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa'a ce, to amma sai ta yi wa wannan Larabar taken ranar bakin ciki, ranar ban haushi. Matsalarta a yanzu bata wuce biyu ba;ta tashi ba ta maganin komai sai naira hamsin! kuma ta wayi gari jinjirinta wanda yayi kwana 40 a duniya yana fama da zazzabi da mura, ciwon da ya kamata ta kai shi…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Three
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ina aka je? Ina za a dawo? Saudi Arabia "Hajiyya goro"? Balaraben ya tambayi wata mata da ke fitowa daga harabar "airport" din Jidda a cikin gurbatacciyar hausarsa. Matar ta girgiza kai tayi gaba cike da takaicin goronta da aka kwace a wajen screening . Ranta ya cigaba da raya ma ta dama a gida Najeriya ne, ta bada cin hanci ta wuce da shi ta ci kazamar riba. Wannan abun da ya faru akan idon Lubabatu wacce ta sha…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Four
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Five
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Six
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Yawon duniya mafarki ne, idan an je za a dawo. Saudi Arabia A tsammanin Luba duk wanda aka ce ma ta ya tafi saudiyya to lallai kakar shi ta yanke saka domin arziki ne zai dangwala ya dawo gida yana gwalangwaso. Ga mamakinta sai ta ga ashe ba haka ba ne? Ashe rayuwar saudiyya rayuwace ta mai zaman kanta? Ashe gwagwarmaya ce kowa tashi ta fisshe shi? Har a kullum a gudu ka ke kar a kama ka a maida ka inda ka fito.…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Story
Duniya ta
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai “talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata” Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa’a…-
14 • Sep 20, '25
-
3.4 K • Sep 20, '25
-
6.2 K • Sep 20, '25
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Anan wajen ya mutu Mami..." Ma'aruf ya faɗa da sautin muryar dashi kansa ya sani baiyi kama da nasa ba, a zaune yake a cikin motar idanunsa a manne da wata katuwar bishiyar dake gabansu, daga bayan motar, kujerar baya Hajiya Kilishi ce zaune kanta a sunkuye yayin da idanunta suka yi jawur da tsananin tashin hankalin da baya mata kama da zahirin da mutane ke rayuwa. Tashin hankalin da ya canja kamanninta, ya…-
137.1 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Sai gyada Hajiya, sai gyada ci ko tsaraba.." Wata yarinya dake ɗauke da bokitin tallan gyadanta ta faɗa tsaye daga bakin wata hayis dake dauke da fasonjoji wanda mafi akasarinsu mata ne dsuke da yara da kuma wasu a goye, banda hayaniyar cikin tashar akwai ta cikin motar ma da baka jin komai sai sautin muryoyin matan kawai dake ta kacaniya suna kuma ciye-ciyensu kala-kala. Wani dattijo ya taso ya tsaya daga…-
137.1 K • Completed
-
- Previous 1 2 3 4 … 46 Next
