Search
You have no alerts.

    492 Results in the "Hausa Novels" category


    • Rayuwa Da Gibi – Chapter Thirty-two Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Salwa kuma Alhaji? Wani abu tayi?" Ahmad ya yi tambayar ne saboda a tunaninsa ciwon Kamal kaɗai ya isa ya gigita Alhaji. Me zai sa ya tuna da Salwa har ya nemi a taho da ita a lokaci mai mahimmanci irin wannan? Gwiwa a sage ya tambaye shi "Laifi tayi ko?" "Kai dai ka taho min da ita." Yana bashi wannan amsar ya gane ko ma mene ne ba abin wasa bane tunda lalura mai girma kamar ciwon ƙodar Kamal bai hana shi…
    • Farar Huta 2 – Chapter Twenty-one Cover
      by Nadmin MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Hajiya akwai matsala fa, motocin ƴansanda ne gasu nan zagaye da gidan, na tsaya daga gefe ba zan iya karasawa ba...." Muryar Sadik din ta faɗi kalaman da a lokaci guda suka dako zuciyar Hajiya Kilishi da wani irin tasirin da tunda take a rayuwarta bata taɓa jinsa ba. Bugun zuciyar tata ya cika kunnuwanta a lokaci guda da sauran bayanin Sadik din ya ɓace daga cikin kunnuwanta, ba shiri dukkan jikinta ya shiga…
    • Rumbun Qaya Complete Cover
      by Nadmin Tafiya me tsawon gaske ta iso da su Kano daga Yolar Adamawa, tun tana dauki da mararin zuwa har ta soma sarewa ganin tafiyar ba ta kare bace. Kallon tagar motar tayi lokacin sun iso garin na Kano ana gaf da kiran sallar magriba, karo na biyu kenan da tazo Kano tun bayan barin su, wanchan zuwan din ma ba zata iya dorar da…
    Note
    error: Content is protected !!