510 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
Gaba Kuraa Part 4
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA Page 4 Kudirat kuwa duk da ba hausar take ji ba daga yadda Mahaifiyar Jafar ke Magana tana nuna ta ta gane akwai matsala da dukan alamu itama bata yadda da Auren ta da yayi ba. Hawaye kawai ta fara sharewa dan tasan ta tsinci kanta a tsaka mai wuya har taji ta fara…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 3
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA Page 3 Kasa mik’ewa nayi tsaye saboda tsananin tsoron daya rufeni dan har fitsari na saki Ina daga kwancen Haskeni wani yayi da cocilan Yana “Kaga yarinya fa Ina ganin lokacin data shigo kaga iirn yarinya da Madu yake San lalatawa ke tashi mana” Ya daka min tsawa Amma sai na kasa tashi dan…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 2
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 2 Siyama Matsar da yamin da warin bakinsa ya sani sakin ihuu ya cikani da sauri Yana “Wallahi zan kamaki ne” Ya kinkimi jarkar ruwan ni Kuma na koma bakin k’ofa da sauri jikina na rawa. Tsabar mugunta har luma min farce Madu yayi. “Ihuun me kike yi”? Naji muryar mama…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 1
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM Page 1 9:30pm MADU MAI RUWA “Bude Kafarki mana ya kike matsewa dari biyar fa zan baki ko bakya so”? Cikin tsananin azabar da naji Yana ratsani na Kara hade kafata ina “Zafi yake min Madu dan Allah kayi hakuri ka bani kudin gobe sai na dawo” “Tun shekaranjiya…
-
Blog
GABA DA GABANTA
?GABA DA GABANTA ? Page1 Cool ce! Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa…
-
??????? 6️⃣ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ɗin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ɗin nasa. Wayarsa mai ƙyau da ɗaukar ido ya ɗauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yana…
-
??????? 5️⃣ _Free pages end_ ………Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko’ina mulmule yake da suminti. BQ ɗin yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata, baya can ƙarshe sashen mahaifinsu Malam Mika’il Idris Mawashi. Sam baya buƙatar shiga cikin gidan balle ya tada hankalin mahaifiyarsa, dan haka ya shige nasu sashen na samari. Da…
-
? ????? ????’?…..!!? ????? ?????? ???? ??????? 4️⃣ ……..Idanun dattijuwar cike da ƙwalla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ɗaga ƙafa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauƙi, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata ɗaki ta gyara kota dafa…
-
??????? 3️⃣ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ɗin sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ɗin ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ɗin. “Ranka ya daɗe Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu ƙamshi ce.…
-
_LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR ‘KASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*? Zafafa?? *_ALLAH ya gafartama iyayenku??_* ??????? ? ????? ????’?….!!? ????? ?????? ???? ??????? 2️⃣ ……..Ƙyakykyawan saurayi ne chocolate color mai…
-
? ????? ????’?…..!!? ????? ?????? ???? ??????? 1 *بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم* _Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai._ ……..Ƙarfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ƙyaƙƴƙyawar budurwa…
-
*Shekaru Goma da suka wuce.* Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma’aruf ya zare earpice ɗin dake kunnensa ya…
- Previous 1 … 29 30 31 … 47 Next
