Search
You have no alerts.

    489 Results in the "Hausa Novels" category


    • Gaba Kuraa Part 2 Thumbnail

      THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 2 Siyama Matsar da yamin da warin bakinsa ya sani sakin ihuu ya cikani da sauri Yana “Wallahi zan kamaki ne” Ya kinkimi jarkar ruwan ni Kuma na koma bakin k’ofa da sauri jikina na rawa. Tsabar mugunta har luma min farce Madu yayi. “Ihuun me kike yi”? Naji muryar mamaโ€ฆ

    • Gaba Kuraa Part 1 Thumbnail

      THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM Page 1 9:30pm MADU MAI RUWA “Bude Kafarki mana ya kike matsewa dari biyar fa zan baki ko bakya so”? Cikin tsananin azabar da naji Yana ratsani na Kara hade kafata ina “Zafi yake min Madu dan Allah kayi hakuri ka bani kudin gobe sai na dawo” “Tun shekaranjiyaโ€ฆ

    • GABA DA GABANTA Thumbnail

      ๐Ÿ’ซGABA DA GABANTA ๐Ÿ’ซ Page1 Cool ce! ฦ˜irฦ™irarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sษ—ora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ฦ™alla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsaโ€ฆ

    • Furar Danko Chapter 6 Thumbnail

      ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 6๏ธโƒฃ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ษ—in motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ษ—in nasa. Wayarsa mai ฦ™yau da ษ—aukar ido ya ษ—auka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yanaโ€ฆ

    • Furar Danko Chapter 5 Thumbnail

      ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 5๏ธโƒฃ _Free pages end_ ………Gidane irin ginin da amma kuma babbane sosai, sannan kuma ko’ina mulmule yake da suminti.  BQ ษ—in yaran gidan maza itace a farkon shiga, sai daga can ciki iyayensu mata,  baya can ฦ™arshe sashen mahaifinsu Malam Mika’il Idris Mawashi. Sam baya buฦ™atar shiga cikin gidan balle ya tada hankalin mahaifiyarsa, dan haka ya shige nasu sashen na samari. Daโ€ฆ

    • Furar Danko Chapter 4 Thumbnail

        ๐Ÿซ— ๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†’๐™Š…..!!๐Ÿซ—            ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 4๏ธโƒฃ ……..Idanun dattijuwar cike da ฦ™walla ta amsa mata da girmamawa. A haife ta haifeta, bama ita ba har wadda ta fita, amma sam bata ษ—aga ฦ™afa wajen cimata zarafi. Wai a hakan ma itafa da sauฦ™i, dan a kaf masu aikin gidan ita kawai ta yarda ta shigo mata ษ—aki ta gyara kota dafaโ€ฆ

    • Furar Danko Chapter 3 Thumbnail

      ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 3๏ธโƒฃ ……..Da sauri MM Atik ya nufi tasa motar yana sanarma bodyguard ษ—in sa su bisu. Wani saurayi dake jingine jikin motarsa da ke kusa da su MM Atik ษ—in ya dubesa. Komai a gabansa ya faru, dan haka yay murmushi da duban MM Atik ษ—in. โ€œRanka ya daษ—e Bama sai ka wahal da kanka ba indai sanin gidan su Lulu ฦ™amshi ce.โ€ฆ

    • Furar Danko Chapter 2 Thumbnail

      _LABARAI MASU JAN HANKALI BAN TAUSAYI ZALLAR SOYAYYA MARA MANTUWA_ *KINSAN SUNAN LABARAN?,…..GASU KAMAR HAKA* FURAR DANKO Billyn Abdul -ZAFIN KAI Mamuhgee -TABARMAR โ€˜KASHI Safiyya Huguma -BAKON MUNAFIKI Miss xoxo *_karki bari ayi tafiyar ZAFAFA BIYAR BABU KE!!!_* *THANKS FOR CHOOSING US*๐Ÿฅฐ Zafafa๐Ÿซถ๐Ÿ”ฅ *_ALLAH ya gafartama iyayenku๐Ÿ˜ญ๐Ÿ™_* ๐“๐ฒ๐ฉ๐ข๐ง๐ ๐Ÿ“ฒ   ๐Ÿซ— ๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†’๐™Š….!!๐Ÿซ—            ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 2๏ธโƒฃ ……..ฦ˜yakykyawan saurayi ne chocolate color maiโ€ฆ

    • Furar Danko Chapter 1 Thumbnail

        ๐Ÿซ— ๐™๐™๐™๐˜ผ๐™ ๐˜ฟ๐˜ผ๐™‰๐™†’๐™Š…..!!๐Ÿซ—            ๐‘ฉ๐’Š๐’๐’š๐’ ๐‘จ๐’ƒ๐’…๐’–๐’๐’ ๐’„๐’†๐Ÿค™๐Ÿป ๐‘ช๐’‰๐’‚๐’‘๐’•๐’†๐’“ 1 *ุจูุณู’ู…ู ุงู„ู„ูŽู‘ู‡ู ุงู„ุฑูŽู‘ุญู’ู…ูŽูฐู†ู ุงู„ุฑูŽู‘ุญููŠู…* _Da sลฉnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ฦ™ai._ ……..ฦ˜arfe uku da mintuna ashirin da biyar jirgin daya taso daga birnin tarayyar Nigeria Abuja ya sauka a *_AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT_* da ke a Kanon dabo. Cikin nutsuwa duk wani passenger dake a cikinsa suka fara fitowa. Vvip section ฦ™yaฦ™ฦดฦ™yawar budurwaโ€ฆ

    • Farar Wuta Complete 2 Thumbnail

      *Shekaru Goma da suka wuce.* Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluษ“e garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ฦ™asa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma’aruf ya zare earpice ษ—in dake kunnensa yaโ€ฆ

    • Farar Wuta Complete 1 Thumbnail

      SHIMFIDA. A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! Me zai faru a lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai? A lokacin da ka shiga shiga cikin wata duniya da zaka ji baka son barinta? ka bi ahalin cikinta kuna nutsewa cikin ramin da baku san dashi ba? ka shagalaโ€ฆ

    • Story

      Farar Wuta 2

      Farar Wuta 2 Cover
      by Nadmin โ€” MASU ฦUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUฦARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Shekaru Goma da suka wuce. Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluษ“e garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ฦ™asa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. Aโ€ฆ
    Note
    error: Content is protected !!