489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Thirteen
Kasaƙe nayi ina kallon sa har ya fice daga kitchen ɗin lokaci ɗaya jiki na yayi sanyi lanƙwas kamar an watsa mun ruwan sanyi. A hankali na ajiye bowl ɗin hannu na na dafe drawer baya na da hannu biyu jin jiri na neman ɗiba ta. "Sam wannan ba Bilal bane, ba halin sa bane akwai wani abu da yake damun sa tabbas" abin da na furta a fili kenan cikin son ƙarfafawa kaina guiwa da kuma bawa kaina tabbacin ba cikin sani Bilal yayi mun wannan tozarcin ba. Nafi minti biyar kafin na tattara ƙarfin daya rage…-
247.6 K • Completed
-
-
ALHAMDULILLAH Mun gama biki lafiya nagode da fatan Alkhairi. "Dan girman Allah Anty Amina kiyi mun wannan alfarmar, wlh nayi duk dabarata amma taƙi saurarona, idan naje gidan bata fitowa haka idan na kira wayarta bata amsawa. Ɗazu da safe suka zo ba dan na kulle gidan ta ciki ba ma da tuni sun kwashe kaya. Ke shaida ce ina son Halima duk abinda kuma ya faru sharrin shaiɗan ne da kuma Hajja amma wlh ba a son raina bane" ya faɗa bayan da ya tsayar da Anty Amina a ƙofar gida. Kallonsa ta ringayi har ya…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Sixteen
Saka ƙafa yayi yaƙara takata a ƙasa haɗeda cije baki. "Faɗamin ina so ki amsa cewar ke mayyace,baƙar mayyah babu abinda ya dace dake sai duka dakuma hantara,kar ma ki sake gigi cigaba da zama a ajinmu. Kunkoroki munyi miki komai amma kinƙi barin ajinmu ko,saboda ki nuna mana halinki na mayu,to idan muka koma gobe naganki a cikin ajinmu sai dakaki" "Zulaiha ce taƙarisa faɗin hakan,ƙanwar bello abokin sule. Da Bombee a primary 5 A take,saboda yanda suka maidata kaman jakarsu,yasa mlm Ahmadu yaroƙi… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Twelve
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Yadda ya gaisa da kowa da zai wuce haka ya tsaya su ka yi musabaha da wanda ya rako su. Sannan ya ɗagawa Taj da Kamal hannu yana ɗan ranƙwafawa kamar yadda ya gaisa da sauran mutanen da su ka gani. "Ƴan samari barkanku dai. Ya sanyi sanyi? Ya ayyuka? To Allah Ya yi jagora." Ya dubi mutumin da da ya yi mu su rakiyar ya ce "na barku lafiya." "Dakata Mal. Habibu. Waɗannan fa kai su ke nema." Tsayuwa ya yi ya…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter One
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Five
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE So ai ruwan zuma ne, idan ka sha ka ba masoyi! Niamey, Niger Republic Rokaiyatou ta cigaba da kallon hanya yayin da take wasan kasa a kofar gidansu ta ga ta inda Momodou zai bullo ta ruga. Can ta ji an kwalla ma ta kira "Rokaiyatou"! daga kan da za ta yi sai ta hange shi ba ta yi wata wata ba ta fyalla gida a guje. Yarinya ce da ba za ta wuce shekara 8 ba jikinta ku san duk tsummokara. Ba ta yi wata wata ba ta…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Blog
Zafin Kai Chapter 3
3 Sam Hande bata wani tsoro kaman ‘dan nata take duk shi kam na musamman ne a fagen taurin zuciyar da batada tausayi ko taushi ko kadan akan komai da kowa sai akan qaruwarsa,dan haka kai tsaye hande ta fito tsakar gidan idanuwanta a kofa tana qwala kiran Ababa din da karfi sbd ya fito cikin sauri da shirin harbe kafar koma wane shegen…
-
*PAGE 5* Past Hankalin Habu ba Karamin tashi yayi ba da yaga alamar Gwaggo da gaske take so take ya saki Zinatu da yake jin ba zai iya rayuwa batare da ita ba,dan Yana balain Santa kamar ya Ciro ransa ya bata,dan bai kawo ma zai tab’a iya aurenta ba dan a cikin samarinta shine ma talaka san da yake mata yasa duk…
-
Join our WhatsApp group here [4/9, 1:48 PM] 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇MI,WASMITI…..Page 6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇 ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Da garfi ta saki qara gami da fizge hannunta dan azabar da ya ratsata jini kuma a take ya rinqa tsirtowa abinka da farar fata gata da laushi kamar auduga kuka take sosai tana yarfa hannun tana bubbuga qafafunta a qasa Ahmad kam tuni ya kamo ta ya…
-
Blog
Jidda Na Maman Mama
💔 JIDDA 💔* Maman Maama Bismillahir Rahmanir Rahim Assalamu alaikum masoyana da masoyan littattafai na. Kamar yadda nayi alkawari tun kafin in fara Tagwaye cewa zanyi su su biyu da Jidda to alhamdulillah an kammala Tagwaye ga kuma Jidda nan yazo muku, ina kuma fatan zaku karbe shi kamar yadda kuka karbi Tagwaye koma fiye da haka. Dan dai idan nace Jidda is a…
-
Blog
TURKEN GIDA
TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…
- Previous 1 … 28 29 30 … 46 Next

