489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
MAITAFIYA
By Zahra Tabiu Tsokaci Wata irin gaba ce tsakanin talaka da mai kudi. Mai kudi yana yiwa talaka kallon nesa-nesa, irinka irin wahala, Allah nagode maka ba ni ba ne. Yakan kara yi masa kallon na fi ka, da gumina na nema kai ma sakacinka da mutuwar zuciya ya hana ka ka samu…ka da ka roke ni don baka nan lokacin da na nema! …
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-four
....ahankali zafin jikinta ya dinga ratsa fatar jikinsa , ya sake runtse tsumammun idanunsa yana furta "ya salam da ala'mun bata da lafiya to me ya sameta kuma? yayiwa kansa tmbyr da bashi da mai bashi amsa sai ita ,gashi ita kuma bacci take , kamar ya zareta daga jikinsa sai ya yatsinci kansa da kasa aikata hakan, dan haka da sanyin jiki ya sake matsota sosai tamkar zai tsaga kasusuwan jikinta ,dan har suna iya jiyo numfashi juna ,da yadda kirjinsu ke baguwa da matsanancin karfi , gabadaya ilahirin…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Thirteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASI ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Muryarta a dake tace "bawan Allah kayi hakuri ni din matar aure ce fa" wani irin kallon raunin wayo yayi mata sannan ya gyara tsayuwarsa tare da zube hannuwansa duka cikin aljihun wandonsa yana wata irin dariya har ya neman d'aga murya , cike da matsanancin tsoro ta matsa baya da sauri haɗe da rike hannun…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Seven
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* . "Wallahi umma ba turaren kowa ne a jikina ba, Wanda nake amfani dashi " "Karya kike yi , dan ubanki wannan ba kamshi turarenki bane ,ta jijigata tare da makata akan kujerar three sister har school bag dinta na fad'uwa "ni zaki yiwa karya yesmin ? "Yesmin bin maza kika fara? " ko wasa da maza kike yi school ? Cike da matsanancin tsoro da gigita tace "Allah umma ba..bana bin maza "Kuma bana wasa da maza…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Eight
"Sannu Halims, kin tashi" Bilal ya faɗa yana nufo ni se dai shigowar Anty Labiba ɗakin ta katse masa hanzari se ya ja gefe yana shafa kansa ita kuma ta balla masa harara kafin ta nufo ni ta kamani ganin ina ƙoƙarin tashi zaune. "Sannu" ta faɗa tana gyara mun ɗankwali na daya zame. Bilal ne ya fita ya kira wo likita suka dawo ɗakin tare da Abba. Bin su kawai nakeyi da kallo har likitan ya gama dubani yace babu komai jiki na ya dai dai ta amma a barni na sake hutawa. Abba yayi mana sallama akan ze je…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Forty
Tunda yaga babur ɗin Kawu Sani a ƙofar gidan gabansa ya shiga faɗuwa domin ya san abinda akw ɓoyewa ya rigada ya bayyana. Sai dai kuma shima yana buƙatar hakan ko dan ya samu a wuce gurin Zulaiha ta tare amma kuma ya san da wahala su kwasheta da daɗi da Hajja. Tun daga tsakar gida yake jiyo maganganun Hajjan tamkar zata ari baki tsabar masifar da take zazzagawa, yana ɗaga labule suka haɗa ido kallon data jefa masa sai da yaji yan cikin sa sun juya, ta ce "Yawwa gara da kazo, dama Bilal idan har ni…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Eleven
Kwanaki sunzo sun tafi,a ƙallah Daneji ta samu shekara guda babu kaɗan gidan malam Ahmadu,kuma har yanzu babu wata matsala data fito tsakanin ta da mijinta,ko kuma kishiyarta. Tana binta ta sau da ƙafa,itama kuma tana kyautata mata a matsayinta na babba. Tun bayan watanta uku a gidan Malam Ahmadu yafara zaton samun ɗa,amma ganin shuru shuru yasa shi dole ya bar zancen. Daga lokacin yafara zaton wataƙila wata matsala ce daga gareshi. Hakanne yasa ya nunka kulawar dayake basu fiyeda a lokacin baya,domin… -
Chapter
Rayuwa Da Gibi – Chapter Seven
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Kyakkyawan envelop Yaya Babba ya miƙawa Alhaji ya kuma bishi da kallo a tsanake don son karantar yanayinsa. Kamar yadda ya yi tsammani duk wani annuri da walwalar da yake tare da ita a farkon zamansu tsaf ya kau. Duhun da yake zuciyarsa ya sami damar nuna kansa a fuskar. Disappointment ɗinsa akan Taj ya kashe masa jiki da zai yi magana. "Kawo maka ya yi?" Da Yaya Babba ya gyaɗa kai sai ya ce "to me yake…-
188.3 K • Completed
-
-
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Addu'a kam babu irin wadda bakunan ƴaƴan Alh. Hayatu ba su yiwa Yaya ba ta samun lafiya cikin ibadarsu. Hamdi ta zauna ta dinga yi wa Allah SWT kirari tana faɗin buƙatarta. Da ƙyar ta iya baro masallacin saboda shauƙin kasancewa a waje mafi tsarki kuma inda take da tabbacin karɓuwar addu'arta. Sai bayan isha su ka koma Jedda. Ana yi musu tayin tafiya masauki amma kowa ya ce sai sun ga isowar Abba Habibu.…-
188.3 K • Completed
-
-
Story
Duniya ta
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Page 1 Wai me ya sa mutane ba sa son talaka ne? Har bahaushe ma kan ce wai “talaka ba aboki ba, ko kun shirya ranar biki kwa bata” Irin tunane tunanen da Hindatu ke yi kenen a wata safiyar Laraba. Ta san an ce wai Laraba ranar sa’a…-
14 • Sep 20, '25
-
3.4 K • Sep 20, '25
-
6.2 K • Sep 20, '25
-
-
Blog
ZAGON KASA
🌺🌺🌺 *ZAGON ƘASA* 🌺🌺🌺 _Wattpad @_ *KHADEEJA CANDY* Click www.khadeejacandycom.ng for your updated. FIRST FAMILY… *1…….* Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan ta kalli takardun da ke gefenta kamar mai tunani, daga bisani ta kai hannu ta ɗauka, ta buɗe motar ta fito. …
- Previous 1 … 22 23 24 … 31 Next
