489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Chapter
Bakar Ayah – Chapter Three
Saida taje daff da inda su Hajiya Zeena suke tsaye ta riƙe kanta tareda fara layin ƙaryah. Lylah ce ta kulada ita tace. "Lubna kema kuwa lafiya,naga sai layi kikeyi?" "Uhm kaina ne nake jinsa kaman zai fashe,bana jin daɗinsa ko kaɗan" "Toh ta tafi gida mana,dama waye ya riƙeta,ni nayi mamaki ma danaga tazo wajennan" Hajiya Zeena ta faɗa tana binta da harara. Itama ta wata fuskar ramawa tayi,tareda yimusu sallama tabar wajen,shikuwa uban gayyar dama yayi fushi da ita jiya. Dan haka ko kallon ta bayyi… -
Story
Ajiya A Duhu
……..Sosai ciwon kai yay ma Maanal rijib a wannan yinin isowarsu Abuja, shima kuma AA ɗin zuwa yamma dole aka saka masa drip ma, dan sam baya jin wani ƙarfin jikinsa. Har cikin dare ba’a gama saka masa ruwan ba dan kusan leda uku ne. Dole Fawzan ya kwana tare da shi bisa umarnin Abah. Oum taso yin magana amma tai shiru, dan ita… -
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Ya yunƙura zai tashi ba shiri don ya san yau ɗin abin da zai fuskanta sai ya gwammace kiɗa da karatu. Alhaji ya yi masa alama da ya koma. Ya sake yunƙurawa dai sai Alhajin ya kalle shi yana mai buɗe masa idanu. Dolensa ya koma ya tada kai da filo. Mubina dake tsaye da tasar allura tayi wiƙi-wiƙi da idanu ya duba "Ƙarasa ki duba min shi mana." Tayi sauri ta isa gaban gadon. Ido Kamal ya rufe don allurar…-
188.3 K • Completed
-
-
Chapter
Farar Huta 2 – Chapter Twenty
MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE "Mami..." Sabon sunan da Hamida ta raɗawa Amina ya ratso ta cikin hayaniyar kitchen din. Shigowarta kenan bangaren bayan ta gama aikin nata tuwon ta kuma gama waya da Amma, wayar da ta sanya ta farin ciki a lokaci guda, ya kore dukkan fargaba da kuma damuwar da Kilishi ta saka a ranta bayan ta bata maganin nan. Zuciyarta ta wanku tas da tsarin da Amma ta fitar musu, tsarin da babu shakka duk wayo da kuma hange…-
137.1 K • Completed
-
-
Chapter
Duniya ta – Chapter Twenty-four
OXYLITTLETHING ** OXYLITTLETHING ** OXYLITTLETHING ** MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE Shekaru dayawa sun ja dauke da abubuwa daban daban. Tsaye suke a gaban sasshen SS wali na Asibitin AKTH inda ya danganci kula da masu cuta mai karya garkuwar jiki. Abba ne da mahaifiyarsa Hindatu, hannusa rike da ledar magunguna. Shi ne ya kawo ta kamar yadda ya saba, suka doshi wata jaramar mota kirar starlet. Fuskarsu kadaran kadahan suka shige suka fice…-
115.4 K • Ongoing
-
-
Blog
AJIYA A DUHU BOOK 2
Typing📲 Bilyn Abdull ce 🤙🏻 بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. My TikTok account 👇 Instagram👇🏻 BOOK 2 🅿️➖1️⃣ Ayi mana afuwa da jinkirinmu yau da gobe sai ALLAH 🥰🥰❤️. Ƴan ƙungiyar Bati ku matso nan munada meeting 😂. Kun san dai AZUMI aka gama ko, goman ƙarshen nan hummmm 😂 karki yarda ki zama a cikin wanda…
-
Chapter
Muwaddat – Chapter Twenty-seven
...Muwaddat tayi shiru taki cewa ummi komai sai kofar kitchen din data kalla tana maida numfashi ahankali, hakan yasa ummi ta maida hankalin guri ,ganin bunayya dake tsaye abakin kofar kitchen din ya hard' e kafafunsa had'e da rungume hannuwansa duka akirji , yasa ummi ta had'e rai sosai sannan tace "kasameni a d'akina .... Ummi na barin parlour'n ya sauke tsumammun idanunsa akan muwaddat wacce gabad'aya yanayinta ya gama canzawa, kallo daya zaka mata kasan Tana cikin tashin hankali mara misaltuwa.…-
152.2 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Sixteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* .....Gabanta ne yayi mummunar fad'uwa ganin yana ƙoƙarin sunce belt , hankalinta yayi matukar tashi taji kamar ta bashi hakuri sai dai tayi tunanin ta tsaya taga iya gudun ruwansa dukan zai yi haka daga ita sai pent ? har ya gama sunce belt ya nade a yatsun hannunsa idanunta na kanshi ta maseefar kura masa idanuwanta cikin tsananin tsoro da tashin hankali mai tattare da faduwar gaba , zuciyarta ban da rawa da tsinkewa babu abinda take , cikin wani irin…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Please fa kika ce ? "ni zaki tofawa miyo akan na sha hakina ?" hakina ne fa kika bi na banza ma bare ni mijinki da sadakina ke kanki ?" ya k'arasa maganar yana wurgi da rigarsa ya soma ƙoƙarin hawowa sama gadon "Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un ta furta gabanta na wani…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Ten
..A k'alla Umma ta kusan minti goma tsaye a bayan kofar , kafin daga baya cikin firgici ta maida idanunta da hankalinta a kan Yesmin dake daf da kaiwa k'asa towel d'in dake d'aure a jikinta na k'ok'arin zamewa kasa . A matukar tsawace Umma tace "ke Yesmin ....wata irin zabura tayi ta saki razananniyar k'ara ta k'arasa zubewa k'asa kirjinta na dukan uku uku , jikinta na kyarma runtse idanunta tayi gam saboda tasan mai afkuwa ya rigada ya afku.... tasan Ummanta ta rigada ta gama ganin komai.... "yau…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Eleven
Daƙyar na koma cikin falo na zauna ina jin kaina yana saramun. Me yasa Bilal yake haka? Kullum ace abinci ne ze ringa haɗa mu rigima? Ina nan zaune ya fito daga ɗaki yanayin shigar sa na gane nisa ze yi. Ko kallo na be yi ba ya fice sabbin hawaye suka ɓalle mu. Zuciya ta tana raya mun na barshi naga iya gudun ruwan sa amma gangar jiki na taƙi bani haɗin kai, bazan ce ga sanda na miƙe na bi bayan sa ina kiran sunan sa ba amma ko a jikin sa ya yi ficewar sa daga gidan ya bar ni a tsaye ina hawaye. Se…-
247.6 K • Completed
-
-
HALIMA Yanda naga rana haka naga dare, sai naji ashe ma jiya baccin daɗi nayi yaune nake ganin asalin baƙin dare. Sai da aka idar da sallar asuba kafin na samu bacci ya fizgeni, sai dai ban wani yi nisa ba na farka sakamakon kiran suna na da nake ta ji anayi. Na tashi zaune daƙyar ina matse ido haɗi da dafe gefen kaina da nake ji kamar zai faɗo saboda ciwo. Mama na tsaye ta ce "Hala kin manta abinda Abbanku ya faɗa miki shiyasa kika shantake kina bacci har ƙarfe tara". Gabana ya yanke ya faɗi,…-
247.6 K • Completed
-
- Previous 1 … 21 22 23 … 31 Next
