489 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
MAITAFIYA
By Zahra Tabiu Tsokaci Wata irin gaba ce tsakanin talaka da mai kudi. Mai kudi yana yiwa talaka kallon nesa-nesa, irinka irin wahala, Allah nagode maka ba ni ba ne. Yakan kara yi masa kallon na fi ka, da gumina na nema kai ma sakacinka da mutuwar zuciya ya hana ka ka samu…ka da ka roke ni don baka nan lokacin da na nema! …
-
Maimoon Na Maman Mama Maman Maama 1 Bismillahir Rahmanir Rahim Episode One : The Beginning of the Beginning Shin ta ina zan fara ne, in fara ta haduwa ta da Ibrahim ne ko kuma ta haduwa ta da Sultan? Ko kuma in fara da baku tarihi na ni kaina? Sunana Maimuna Muhammad Dikko. An haifeni kuma na tashi garin Abuja, Nigeria. Mahaifina Alhaji Muhammad…
-
Blog
MAI IDO A TSAKAR KA
MAI IDO A TSAKAR KA (DUNIYA) GAWURTATTU UKU BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B ( GIDAN ƘAMSHI) ƊANƊANO! ƊANƊANO!! ƊANƊANO!!! 1 DAMATURU Hadarine gagarumin gaske a garin namu na Damaturu, misalin ƙarfe huɗun yamma ne, amman yanayin duhun garin in ka kalla, zakayi tunanin asubane, ga wata sassanyar iska dake busawa tare da ƙananun yayyafin afumangai da aka soma yanzu. Jama’a sai gudu suke yi,…
-
ƘASAITA NA MARYAM KABIR MASHIƘASAITA NA Page 1 Mota ƙirar ƙasar (South Korea) ce ta tsaya a dai-dai ƙofar wani kanti, wanda zamu iya kiranshi da suna na tailoli, ma’ana shagon ɗinki kenan,Mai suna Almansir Tailoring and Fashion Design Company. Mutumin ƙofar shagon shi ya nuna mana cewa mata da maza na iya kai ɗinki a shagon. Ruwan toka ash colour shi ne fentin…
-
*PAGE 2* Present Ameera yi tayi kamar bata ji shi ba ta cigaba da tafiyarta zuciyarta na san tilasta mata juyawa ta kalleshi a zahiri ba mafarkin da ta saba ganin sa ba. Tana dab da tura k’ofar taji Anne na kwalla mata kira akan “Ameera baki ji Yayanki na magana ba”? Sai da ta hade rai ta juyo fuska ba wani faraa…
-
*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 6* Present Amjad kamar Abba sule ya buga masa gudumma haka yaji cikin rawar murya da tashin hankali hana shi Ameera da yake neman yi ya fara magana Yana “Abba karka manta kace duk abinda nake so idan har bai fi Karfinka ba zaka min shi,karka manta kafin na tafi karatun nace ma Ina san Ameera kace min kar…
-
*PAGE 5* Past Hankalin Habu ba Karamin tashi yayi ba da yaga alamar Gwaggo da gaske take so take ya saki Zinatu da yake jin ba zai iya rayuwa batare da ita ba,dan Yana balain Santa kamar ya Ciro ransa ya bata,dan bai kawo ma zai tab’a iya aurenta ba dan a cikin samarinta shine ma talaka san da yake mata yasa duk…
-
*PAGE 4* Present Anne fada ta rufe Ameera da shi a lokacin da suka hau Napep tana “Da ace nasan haukar da zaki je kimin kenan wallahi ba zan tafi da ke ba sai naje ni kadai na dawo,akan me zaki kifa Mata shinkafa akanta tunda kinsan dan ta wulakanta mu ta kawo abincin ba sai mu ki kallon abincin ba akan me…
-
*PAGE 3* Past Hanne ce kawai take dokin komawa gidansu Zinatun dan Sule har ga Allah baya san zaman gidan Habun,a bai je neman abu ma a wajensa ba Yana wulakanta shi Ina ga ya koma cikin gidansa ya zauna,yasan sai abinda ya gani dan Zinatu bata da mutunci ko Habu bai wulakanta shi ba yasan Zinatu sai ta wulakanta su. Gwaggo kudin da…
-
*BISMILLAHI RAHMANIR RAHEEM* *PAGE 1* *Past* Iska mai k’arfi da kwanun gidan dake ta Kara yasa Sulaiman dake kwance a Gefen Hanne mik’e wa da sallati a bakinsa. dan Karamin cocilan dake gefen gadon ya lalubo ya kunna dan sosai iska ke buga dan Karamin window nasu kafin ya kunna cocilan din Hanne dake kwance a gefensa ta tashi zaune itama bakinta d’auke da…
-
Page 3 ……………Shuuuu yazo ya wuce sai jikin glass ɗin wata motar bus. Saurin kallon wanda ke riƙe da hannuna nayi, gabana yay masifar faɗuwa saboda cin karo da nai da fuskar da ban taɓa tunanin gani a wajenba ko tsammani, ya sake fisgar min hannu muka duƙe bayan wata mota saboda tahowar wasu harsasan huɗu kanmu. Cikin matuƙar fusata ya girgizamin hannu yana…
-
Page 3 ……….Zaman duniya da kayan cikinta buƙatar kowacce, amma waɗanda duniya ke buƙata da amfanuwa da kayan cikinta mutanene ƙalilan. A lokacin da wasu mutane ke bushasha da wani yanki na jin daɗin cikinta wasunsu kuka suke da kwankwaɗar ɗacin cikinta. Yayinda idanun wasu ya bushe da ga kwaranyar ruwa mai amsa sunan hawaye, a lokacinne ijiyar wasu ke ambaliyar zubarwa da buƙatar…
- Previous 1 … 17 18 19 … 46 Next
