You have no alerts.

    507 Results in the "Hausa Novels" category


    • Muwaddat – Chapter Forty-one Cover
      by Aysha A Bagudo .Alhamdullahi mu dat na samun kulawa matuka daga bangaren ummi, duk abinda take so shi take mata ,sannan duk abinda ya dace mai ciki taci ko amfani dashi shi ummi take bata Sai da aka samu tsawon wata guda cur da rasuwar yaya akram ,sannan bunayya ya bayyanawa su dady labarin halin da Yaya akram ya tsinci kansa a dalilin rashin auren days so yi suka hana , har ma da labarin yaransa dake kasar Spain ,wannan dalilin ne yasa ya kamu da ciwon zuciya , bai tsaya iya nan da ba har sai daya labarta musu irin…
    • Muwaddat – Chapter Forty Cover
      by Aysha A Bagudo ..dady da mummy sun shiga matsanancin tashin hankali, mutuwar akram ta gigitasu ,gigita mai tsananin, zuciyoyinsu suka nemi daina aiki tsabar rikicewa. gabad'aya rige rigen shiga office din likinta sukayi ,jikinsu na tsuma tsabar tashin hankali da suke ciki, anan ma dai sake tabbatar masu da rasuwar akram likita yayi kusan zaucewa mumy tayi ta dinga wani irin kuka mai rikitarwa da ta'ba zuciya, tun cikin daren suka soma kiran wayar yan'uwa da abokan arziki, shi kuwa bunayya yana rungume da gawar yaya…
    • Muwaddat – Chapter Five Cover
      by Aysha A Bagudo ......mukarama cike da tsantsar murna da farinciki ta tashi ta fita daga d'akin ,tana jinta sakayo daita , bata da wani sauran damuwa, ishaq ta soma kira ta sheida masa irin kyautar da akayi musu ,shi ma muranar yayi sosai . jin shirun hajara yayi yawa har kusan minti goma yana zaune bata fito daga bayi ba, yasa alhj mahmud yunkurawa ya mike daga zaunen da yake ya isa jikin kofar yana kwankwasa had'e da kiran sunanta , " hajara!!! tayi firgigib daga duniyar tunanin data lula tana goge hawayen dake kwance…
    • Muwaddat – Chapter Fifteen Cover
      by Aysha A Bagudo ..tsaye yake acikin lanbun shakatawa na cikin gidan hannuwansa duka rungume a saman kirjinsa yana tafiya ahankali ahankali yana lumshe tsumammun idanunsa saboda sanyayyiyar iskar dake ratsa jikinsa .. kmr ance ya bud'e idanunsa kawai yaga faiza tsaye a gabansa tana fuskantarsa cikin mayunwacin halin da shi kansa bazai iya misaltawa ba, ya d'an tsura mata ido yana Kare mata kallo na wani lokaci , sam itama bata da munin da zai kita, sai dai shi sam baya jin sonta acikin zuciyarsa, dan matukar muwaddah na…
    • Muwaddat – Chapter Eleven Cover
      by Aysha A Bagudo .......washegari da ummi zata tafi hospital tace" muwaddah ta shirya suje ta duba lafiyarta ,duk wani abinda ya kamata ummi tayi mata tayi ,inda ta gano muwaddah bata d'auke da cutar komai ajikinta, illa malaria wanda mostly daman ita ke haddasawa mutun ciwon kai mai tsananin, allurai tayi mata har guda uku da magunguna, da kyar muwaddah ta sha tana zuba shagwa'ba ,byn ta sha maganin ta samu guri ta kwana akan gadon dake ajiye a office din ummi... sai gurin azahar suka koma gida ,muwaddah nata jiran ummi…
    • Muwaddat – Chapter Eighteen Cover
      by Aysha A Bagudo Tun bayan fitar bunayya daga d'akin abi,abi ya kasa samun natsuwar zuciya a game da al'amarin tillon d'ansa, " a zahirin gaskiya yana jin tamkar ya biye masa ne, yayi masa abinda ya bukata, amman lokacin daya tuna shekarunsa a duniya a halin yanzu sai yaga gabadaya lamarinsa na tattare da kuruciya da sharrin soyayyar farko ne , Wanda mafi akasari akan samun haka acikin wannan duniya . soyayyar kuruciya mafi yawa matasa na tsintar kansu ciki wannan shaukin mai wuyar misaltuwa Wanda da wuya akai ga…
    • Muwaddat – Chapter Eight Cover
      by Aysha A Bagudo .....tsotsar bakinta yasoma yi ahankali cikin wani irin salo na zallar shaukinta. cikin zuciyarsa yake jin wani irin sabon kaunar muwaddat na bin lungu da sako na gangar jikinsa, take joystic dinsa tayi wani irin harbawa tayi haniniya ta mike, bai sanda ya janyota jikinsa ya kwantar daita bisa cinyoyinsa adaidai lokacin ya samu nasarar cafko laulausar harshenta jikinsa har rawa yake ,ya manne bakinsa gam akan nata, yana wa bakinta wani irin tsotsa na fitar hankali,allah yasa motar lemozin ce direban ba zai…
    • Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce Thumbnail

      Musayar Zuciya Na K.A.S Hajja Ce      A true life story Na K.A.S Precious Hajja ce👈 HASKE WRITER’S ASSOCIATION💡 (Home of expert & perfect writer’s) DEDICATED TO Sanah Isma’il matazu. Bismillahir Rahmanur Rahim…..   “Hakk’in mallakar Hajja ne, kar wanda yayi min sauyi a cikin sa please.” Page 1 A makaranta.    “Uwani halilu?”      “Present sir..”    “Baraka lado?”     …

    • Mijin Kwaila by Bilyn Abdul Thumbnail

      MIJIN ‘KWAILA ����‍♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…

    • Mijin Fateemah By Maryam Ahmad Thumbnail

      MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…

    • MIJIN BUZUWA Thumbnail

      Hadari ne ya hade garin sosai baka ganin komai sai walkiya da kara kainan motoci a lokacin wanda suke haskawa don ganin gaban su. A daidai wanan lokacin ne motoci guda uku da suka karyo titin a jera wanda ke nuna wani mai akwaine tafe a lokacin yadda mutane suke ta kaucewa a titin suna basu wuri. Wasu daga bakin titi ke fadin yanzun…

    • Mijin Beauty by Badeeyart Yusuf Thumbnail

      BY BADEEYART YUSUF💋 1 GODIYA Da sunan Allah mairahama maijinkai!” Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya.” Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana, Allah kabamu ikon amfana da abundan ke…

    Note
    error: Content is protected !!