509 Results in the "Hausa Novels" category
-
Blog
Nihaad Chapter 2
~~ 2 Dumbin gaisuwa da fatan alkhairi xuwa ga iyayen gidan Khaleesat’s Palace, my die hard fans?? Su Hajjaju Chamo me gwala-gwalai duk da jarin ya karye amma take ta bobboye mana, Hajiya Aunty Zahra mai siyar da harawa, Hajiya Nafisa Mom twins, Su Hajiya Aunty Maryam, Uwar Nabeela, Mrs Jay, Hajiya Inna, Hajiya Deejah, Hajiya Zeenaru, Nanisa Zero Zero, Hajiya Bilkisu, Hajiya Rabia,…
-
Blog
Nihaad Chapter 1
~ 1 All thanks to Allah SWT for giving me the ability and privilege to present to you this book. My mother Hajiya Hajarah Allah ya karo farin ciki da kwanciyar hankali da arziki me amfani, Allah ya saka maki da gidan Aljanna, ?? my special greetings to my own Barrister KH, Allah ya jibanci lamarinka, ya kara bude hanyoyin arzikin da xa ayi…
-
Join our WhatsApp group here [4/9, 1:48 PM] ????????MI,WASMITI…..Page 6⃣ Na Aysha Ali Garkuwa???????? ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Da garfi ta saki qara gami da fizge hannunta dan azabar da ya ratsata jini kuma a take ya rinqa tsirtowa abinka da farar fata gata da laushi kamar auduga kuka take sosai tana yarfa hannun tana bubbuga qafafunta a qasa Ahmad kam tuni ya kamo ta ya…
-
[4/9, 1:48 PM] ???????? MI,WASMITI…..page 5⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ???????? ⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐⭐ Gaba dayansu suna cike a porlon cikin shirin komawa Sunyi sit dan bppa Yaya zai musu Nasiha da Addu,a kamar yadda yake musu ko yaushe in sunzo komawa i dan da wani mai buqata ko uzuri ko umurni toh duk a wannan lokacen yake bawa yayanshi damarsu Shiru sukayi cikin maida hankali…
-
[4/9, 1:47 PM] ????????MI,WASMITI…..page 4⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ???????? A hankali ya direta kan kujera hadi da manna mata kiss a goshi Nenne ta kallesu cikin qauna ta murmusa tace kai Abubakar kamar dama ita kadai kai kewarta da sauri cikin dry ya duga gaban bb bello ya gaidashi da Abban su Ummi farin ciki take sosai tanajin dadin yadda Abubarkar ke mu,amala…
-
???????? MI,WASMITI….. page 3⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ???????? 9:55 PM*12-09-2016 Bayan ta gama yan gyare gyarenta ta fito sab da ita gonin sha,wa Doquwar rigace ajikinta tayi kib da ita cikin sauri ta dauki ribbon enta da dan kwalinta a hannu ta fito parlon tfy take cikin sauri sauri hankalinta gaba daya nagun Ahmad shiyasa bata lura da shi a gunba tana isa…
-
???????? MI,WASMITI….. page 2⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ???????? Taci gaba da bani lbr su Usman da Rabi,u da Abdul ma Sa,annine hakama Aysha da Amira da Maryam … Yusuf ya kasance mai zuciya tun yana dan yaronshi sanadin zuciyarshi yanzu haka yana da matsalar ciwon zuciya? tun suna primary school yana dan shekara 6 makarantar su da aka shigar dasu yinifom en makarnar…
-
?????? ??Bismillahirahamanirahim***?? Mi’wasmiti. Page 1⃣ Na Aysha Ali Garkuwa ?????? Tafiya take cikin sauri sauri da Dan sassarfa tana tafe tana Dan mita da holo irin Na tsofaffi da sauri Na dan qarisa gunta Na Dan kalleta a nitse a take Na gano tsohur ba fillatace cikin hikima Na gaidata da yaren fillanci cikin Dan sakin fuska ta amsamin ba tare da ta tsayaba…
-
Blog
NAMIJIN ZUMA
Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…
-
Nama ya hadu romo danye Book NAMA YA DAHU…. ROMO ƊANYE LITTAFI NA UKU GAWURTATTU UKU NA. BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO (1) IYABO:. Buy Data Here SME data and Electricity bill Payment “Iyabo da wuya ta kasheki gara daɗi ya kasheki. Ki tuno da irin taimakonmu da Saleem yayi mana a lokacin da muke da buƙatar taimakon . Dubi…
-
Iyabo NAMA YA DAHU… ROMO ƊANYE LITTAFI NA BIYU 1 Motarmu na dira a tsaha idanuna su kai tozali da kyakkyawar fuskar Yaya Hamma. Yana jingine a jikin wata Bus ya ƙurama motarmu idanu bai ƙibtaba, bai kawar da kanshi daidai da na sakan guda ba, har sai da yaga na fito a cikin motar. Da sauri ya nufoni fuskarshi ɗauke da yalwataccen murmushi,…
-
JIHAR KANO: Kano na ɗaya daga cikin manyan birane a ƙasar Hausa. Kano itace cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba ɗaya. Jihar ta Kano tana da ƙananan hukumomi guda arba’in da hudu. Kana gari ne da yake da masarauta mai ɗunbun tarihi, mai kwarjini a cikin kasashen Hausa da kewayenta. Haka zalika Kano gari ne babba wanda mazauna cikinta ke magana da harshen Hausa. Itace…
- Previous 1 … 12 13 14 … 47 Next
