Search
You have no alerts.

    42 Results in the "Download" category


    • BA’ABORAN NAMIJI Thumbnail

      KANO STATE UNGUWAR KURAWA Shimfid’a 1&2 “Kyauta kina ina? fito nan, wallahi yau a gaban kowa za’a yi ta ta k’are na gaji da wannan halin na ki”. Zuciyata ta harba tare da zullumin yau kuma mai aka shiryo mini ni Ummu Kulsumu” Na fita ina hirji. Gabadaya matan gidan suna tsaye sun yi cirko cirko tamkar zakaru. Ya kausasa harshe yana cewa “Kyauta…

    • DUKAN TAIKI Thumbnail

      Daga marubuciyar Ku yi mana adalci Aure A Yau Sandar dukan uwargida Miji goma Iya ruwa Wani auren Ranar kuka Da walakin Matar shige. Da sauransu 08028966015       PAGE 1   Da farko zan fara da bayanin sunan labarin nan, karin magana ne wanda ake cewa (An bar jaki ana dukan Taiki) Taiki shi ne jaririn jaki mai rauni, to ya kamata a ƙyale…

    • KUYI MANA ADALCI Thumbnail

      Marubuciyar Aure A Yau Sandar dukan uwargida Ranar Kuka Miji goma Zuciyar mace Iya ruwa Wani auren Da Walakin Wutar Ƙaiƙayi Matar shige. Dss Juyi na yi a makeken gadon nawa, na lalubo filo na rungume, ina sane da hasken wayata da yake ta kawowa a karo na babu adadi, alamun mai kiran wayar har yanzu bai gajiya ba, na mirgina na kalli wayar,…

      Download • Download • hausa novel
    • SANDAR DUKAN UWARGIDA Thumbnail

         GIDAN ABDUL      Mace ce wacce a ƙiyasi za a iya ba ta shekara talatin da biyar, tana tsaye a falo tana kaiwa da kawowa, hannunta riƙe da wayarta, wacce a yau take jinta tamkar maƙiyiyarta saboda yau ɗin ta kasance ‘yar aiken da ta kwaso mata labarin da ta kira shi da baƙin labari, wayarta ƙawarta ce amma a yau dai ba…

      Download • Download • hausa novel • Hausa Novels
    Note
    error: Content is protected !!