You have no alerts.

    Fadwaah Part 1

    FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa  zaman italyn  suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ɗaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci ɗaya yayi sanyi yasan dole…

    Rayuwa da Gibi Chapter 3

    RAYUWA DA GIƁI 3 Batul Mamman💖 Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar. Aure ne na zumunci domin…

    Rayuwa da Gibi Chapter 2

    RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso mu su da plates bari naje.” Tashi ya yi…

    Rayuwa da Gibi Chapter 1

    RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin * Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai…

    Cutarwa part 2

                             CUTARWA! P7 A guje mama ta koma tsakar gida, tana ƙwalawa malam kira, a kan ya zo ya ga abun da mariya take yi. Suka dawo a tare, ya tarar da yadda jikinta yake ta rawa tana jijjiga, ya fita da sauri, aka nemo maƙwabcin su, kasancewar yana da abun hawa, aka…

    Cutarwa Part 1

    CUTARWA! P1 ⚠️⚠️ Ƙirƙirarren labari ne, duk abun da aka gani a ciki, yayi kamanceceniya da wani abu, na zahiri ko makamancin haka, arashi ne *Haƙƙin mallakata ne, ban yarda a juya mini shi ta kowacce irin siga ba, sai da izinina” Gagarawa Jihar jigawa. Kasancewar wata ya nausa, domin kuwa watan jumada ula, ya kai kwanaki ashirin da biyar, wanda yake dai-dai da…

    Kwankwason Jimina Part 3

    https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ K’K’J (M/W/S) ✍️:MX 29 ::::::::: … Motar na fakawa… Ma’aikatan wajen suka tattaso… Dr bintu ta zuge glass tana daga musu hannu. Suka shiga gayshe da ita daya bayan daya kasancewar sun san mai dakin mai gidan su..Wani lokacin yakan zo da motar da tazo da ita ma. “Akwai Kaya ko?” “Akwai hajia” “Mota fa?” “Itama akwai. Aciki za’a kai miki kayayyakin?” “Eh……

    Ameenatou Part 3

    34 Maryama gaba Daya ta cire tsammani daga rayuwa Dan haka cikin rawar murya da tashin hankalin da Bata taba Shiga ba ta fashe Da kuka zata fara rokonsu karsu kasheta BB ya sakar mata wani mugun marin bayan hannu Saida bakinta ya fashe Da jini sosai ya sake cakumo wuyanta Yana Dora wuqar kafin yace komai Baki na jini tace “Koda ranar tazo…

    Tsutsar Nama Part 3

    Join our WhatsApp Group here Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝑻𝒉𝒊𝒓𝒕𝒚 …….Da faɗa ya faramin tare da turkeni kan saina faɗa masa dalilina na jifan Mansoor ɗin da waɗan nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taɓa ba bamma san na saki layi ba na zayyane masa komai. Tashin hankali na…

    Top 10: Zafafan Littattafan Hausa na 2023

    Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samu…

    Gama Duniya Babi na Uku

    °°°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA UKU Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a ‘bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata “Wai k’awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d’in nan ya yi miki kyau sosai wannan les din shima ya…

    Gama Duniya Babi Na Biyu

    °°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…

    Note
    error: Content is protected !!