Search
You have no alerts.

    Gudun Kaddara Part 1 Book 2

    BISMILLAHIR RAHMANIR RAHEEM GUDUN ƘADDARA H U G U M A BOOK 02 PAGE 01 COEUR BRISE(BROKEN HEART) https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ “hasbunallahu wani’imal wakil” ama ta sake furtawa a karo na barkatai cikin adadin da batasan yawansa ba na faduwar da gabanta yakeyi. Tun lokacin da motarta ta saitu saman hanya zuciyarta ta fara wani irin tsinkewa da batasan meye dalili ba. Ta laluba tunaninta kaf…

    Tsutsarnama Part 3 Book 2

    Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tun ina sallan shigowar doctor biyu. Sai dai ganin ban idar ba yana komawa. A na ƙarshe suka shigo su biyu dai-dai na idar ina zaune kawai nayi tagumi cikin dogon nazari da son sanin a ina nake wai. Jin muryar da banyi zato ba kasancewar nasan na kuɓuta daga garesu…

    Tsutsarnama Part 2 Book 2

    Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒕𝒘𝒐 …….Hankalinsu ya tashi matuƙa da ganin yanayin Samraah a asibiti. Yayinda Dr Su’adah ta sake ruɗar da su da bayanin haɗarin da Samraah ke ciki. Tare da tabbatar musu idan ba’a sadata da ƙwararren likitansu dake birnin tarayya Abuja da zama ba za’a iya rasata, dan zuciyarta na gab da bugawa…

    Tsutsarnama Part 1 Book 2

    Typing📲 🐛TSUTSAR NAMA….!!🐛 (Itama nama ce) 𝑩𝒊𝒍𝒚𝒏 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆🤙🏻 𝑩𝒐𝒐𝒌 𝒕𝒘𝒐 𝑷𝒂𝒈𝒆 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…

    Kwankwason Jimina part 3 book 2

    KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :003 __ “Sunana Imran Abbas… Kuma ni ma dalibi ne kamar ku acikin jami’ar nan.” “Allah sarki… Imran, Ni sunana Layla wannan cousin sister na ce sunanta Nawraah” “Nawrah… Layla… Mashaa Allah sweet names” ya fada Yana murmushi dik kuwa da a tsorace yake maganar da yake musu. Suma…

    Kwankwason Jimina Part 2

    KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO __ “Layla Auwal Hamidniyya… Nawraah Junaid hamidniyya?” Suka jiyo wata siririyar muryar a bayan su tana kiran sunayen su. Da sauri suka juya. Wata matashiyar budurwa ce haka ba zata dara shekarun su ba. Sanye cikin riga da skirt ta nannade jikinta da wadataccen mayafin . Fuskar ta dauke da gilashin…

    Kwankwason Jimina Part 1

    KWANKWASON JIMINA!! (MAI WUYAR SHAFAWA) 🦩🦯🦾 ✍️: MX ZAFAFA BIYAR 2024 BOOK TWO paid page :001 _ __ welcome to Al-Haramein university Naduka shine kalmomin da wani babban majigi kusurwa kusurwa yake rubutawa yana kuma haska kowanne sashe na cikin makarantar. Daga can gefen inda suke gangarawa suna tafiya…. Wani babban majigi ne na daban dake rubuce da manyan bakin faculty of social sciences…

    Fadwaah Part 3

    FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 3.. Misalin karfe takwas na safe mom ta tura kofar dakin nata ,sanye  take cikin farar lap coat da yake maaikaciyar  Asibiti ce ,tsaye Fadwaah  take agaban mirror dressing towel ne daure a kugunta  da alamr fitowar ta kenan daga wanka jin qarar bude kofa yasa ta Juya , Ido mom tabita dashi ganin yadda idanunta suka kumbura…

    Fadwaah Part 2

    FADWAAH ASMY B ALIYU Free book 2… Tozali tayi da Mami wadda ke tsaye jikin kofa murmushi dauke a fuskarta rungume Mami tayi ta saki ihun murna, Wayyo ddi!Mami sannu da zuwa Mami ina kika baromin sahlaah ?fadwaah ta qarasa mganar gamida bin bayan mamin da kallo matashin saurayine Wanda ba zai wuce shekaru talatin da hu’du da biyar ba a dunia.kallo daya zakayi…

    Fadwaah Part 1

    FADWAAH ASMY B ALIYU Page 1 Idonta cike da kwallah take gyara masa  zaman italyn  suit coat din dake jikinsa. haka Abhi ya lura da yadda sanyin azeezah din yayi yawa lokaci ɗaya. sai dai baice komai ba ,kishine kurum ke cinta lokaci ɗaya ta sake sa gamida zubewa akan gefen bed ta saki marayan kuka jikin Abhi lokaci ɗaya yayi sanyi yasan dole…

    Rayuwa da Gibi Chapter 3

    RAYUWA DA GIƁI 3 Batul Mamman💖 Masu tambaya littafin ba na kuɗi bane. * Auren Habibu da Jinjin ba na son zuciya bane kamar yadda ƴaƴansu suke hasashe. Yar mahaifinsu da suka fi ɗorawa alhakin saboda sunanta da Zee tace wato Anti Zinatu ma ba laifinta bane. Abu ne na karamci da sanin darajar wanda ya kiyaye taka darajar. Aure ne na zumunci domin…

    Rayuwa da Gibi Chapter 2

    RAYUWA DA GIƁI 2 Batul Mamman💖 Banda hotuna har sautin muryarsa Ummi ta ɗauka daidai inda yake kiran Hamdi ta kawo salad. Tana jin kiran ba amma saboda tsoron yanayin da za ta tarar da fuskar Ummi na farincikin samun lagonta sai ta kasa amsawa. “Abba bari na kira ta.” Zee ta miƙe tsaye. “Matso mu su da plates bari naje.” Tashi ya yi…

    Note
    error: Content is protected !!