Search
You have no alerts.

    Top 10: Zafafan Littattafan Hausa na 2023

    Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samu…

    Gama Duniya Babi na Uku

    °°°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA UKU Duk abinda yake faruwa tsakanin Nasiru da Atine Aliya tana ji don haka da sauri ta bude kofa ta fito ranta a ‘bace tana kallonta kafin ta yi magana Atine ta rigata “Wai k’awata kinga yanda ki ka yi kyau kuwa? Gaskiya gold d’in nan ya yi miki kyau sosai wannan les din shima ya…

    Gama Duniya Babi Na Biyu

    °°°GAMA DUNIYA BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA BIYU Cikin k’asaita alhaji Badamasi yake tuk’a motarsa har isa wani hotel mai kyau da ‘kayatuwa. Ya gyara parking ya fito yana gyara babbar rigar dake jikinsa. wayarsa ya d’auko daga aljihu ya fara neman lambar Ladi. Sai ya hange ta tana zuwa gurinsa cikin salon tafiyarta mai tafe da girgiza . Lokaci guda hankalinsa ya…

    Gama Duniya Babi Na Daya

    °°°GAMA DUNIYA! BINTA UMAR ABBALE 🍒 BABI NA ‘DAYA Join our WhatsApp group here ‘Katuwar makarantar Allo ta Malam Dauda mai al’majirai, ta yi shuhura a garin Kano inda mutane daga garuruwa suke kawo ‘ya’yansu karatu makarantar saboda yanda take da horo da bada karatu na al’kur’ani mai girma. Makarantar Malam Dauda ba ta tsaya anan ba har gagararru, wad’anda suka gagari iyayensu, tana…

    Amatulmalik Chapter 5

    5 Abeedan bazata iya daukanta ba Dan haka dole masu aikin ne suka dauki AmatulMaleek din maamah Kuma tana dauke da jakarsu suka dunguma zuwa ciki. Kai tsaye sashen masu aiki aka nufa dasu dayake akwai daki na musamman acan aka Bade musu Daya aka kwantar da AmatulMaleek din gefen Abdulhameed Daya farfado shi Amma baida karfin iya motsawa sai tsoro Mai karfin gaske…

    Amatulmaleek Chapter 6

    6 A qasa kan tiles Maamah tayi kwanciyarta kan daddumar sallah tareda Abdulhameed Daya shige jikinta tin tana jiran farkowan AmatulMaleek har bacci ya Dan fixgeta itada Abdulhameed din. So biyu ana Aiko khaltume dubasu ko sun tashi Amma Basu tashi ba Kuma Madame tace kada a tashesu Dan haka aka barsu sukai bacci sosai batareda Maamah din ta san ta dauki lokaci sosai…

    Amatulmaleek Chapter 4

    4 Duk fada da masifar daya daga cikin  ma’aikatan tashar yayi mata akan zuwan nata duk da baisan dalili ba bare Kuma alaqarta da Gidan ASH TALBA din datazo gurinsu Amma dai yasan Hakan datai na zuwan Kai tsaye nada hadari. Kallanta yayi Kai tsaye yace ta Fadi sunanta ya rubuta Sako ya tura mata ga numbern, Jiki a mace cikin sanyi ta fada…

    Amatulmaleek Chapter 3

    3 Maamah Bata taba yin qasa ko sanyaba akan tsaro da tarbiyarsu kaman yanda babansu ya dage ya tsaya kafin rasuwarsa duk da ta Wani bangaren dukansu har ita suna cikin hadari a gidan Dan ita kanta ansha shigowa bangarensu da dare da niyar a afka musu ko ita ko AmatulMaleek din Amma dai Allah na tsaresu shiyasa duk tsanani basa fitowa fitsarin dare…

    Amatulmaleek Chapter 2

    2 Nisan dayake tsakanin Asmau da abeeda Bai taba rage kauna ko girman  junansu ba a zuciyarsu, Babu dawowar da Abeeda zatai Nigeria Bata zo har kauye ta ziyarci Yar uwar tata ba Dan haka kusan kaf dangin mijin asmaun Babu Wanda baisan girman alaqarta da kaunar Dake tsakaninta da Abeeda ba, Duk wata sutura da abincin datake ci Daya bambamta Dana Yan kauyen…

    Amatulmaleek Chapter 1

    AMATULMALEEK Mamuhgee #ZafafaBiyar 1 BismillahirRahmannir Raheem Shiru tayi tana sauraron yanda muryar kawunta ke tashi sbd yanda yake daga sautinsa cikin fushi da bacin rai, Fushi da bacin rai ne sosai tareda gajiyawa bayyane a fuskarsa datake a hade Babu sauki ko rahama ko kadan, Duk wannan fushi da bacin ran tareda daga sautin mahaifiyarta Dake zaune tana sauraronsa yakewa, Daga ita maaman har…

    Ameenatou Part 2

    AMEENATOU Mamuhgee ZafafaBiyar blackMoneyLove 2 Kaman yanda suka Saba duk zasu shiga Rami a tare suke shiga basa yadda su shiga ba tareda Dan haka Basu taba shigar ba tareda junansu su biyar din ba. Gyara tsayuwa mamman yayi Yana Dan gyarawa daurin jakar kayansa a qugunsa Yana kallan omer da kusan shine koyaushe me zama karshen Shiga Dan ya yaddarwa kansa idan kullum…

    Ameenatou Part 1

    AMEENATOU Mamuhgee ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)🤍💋 1 BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana ɗaukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne, Itadai ƙaddara yashi ce ko an dunƙulata bata dunƙuluwa, Rayuwa da kaddara a tare suke tafiya tamkar…

    Note
    error: Content is protected !!