You have no alerts.

    Tsutsar Nama Book 2 Complete Book

    TypingπŸ“²* πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 Assalamu alaikum masoya. Fatan alkairi a gareku tare da barka da salla. Ya rabbi ka amshi ibadunmu ka yafe mana kurakuran mu. Ka gafartama iyayenmu. Kafin komai dole na fara da tarin godiya a gareku musamman wanda suka sayi kayan salla a wajena. ALLAH yabar zuminci. Nagode sosai da yanda kuka…

    Ameenatou Complete Book 1 and 2

    Mamuhgee_ ZafafaBiyar BlackMoneyLove Littafin da labarin Ameenatou Wanda ni mamuhgee na rubuta gabaki dayansa sadaukarwa ne ga irreplaceable Besty na AMEENAH ABDULMALEEK (Meenal Maleek)πŸ€πŸ’‹ 1 BismillahirRahmanirRaheem. Kaman yanda yake a tabbacen zance Salati baya hana Ι—aukar rai, Hakama Ƙasar kabari bata shuka sedai ta binne binnanne, Itadai Ζ™addara yashi ce ko an dunΖ™ulata bata dunΖ™uluwa, Rayuwa da kaddara a tare suke tafiya tamkar Yan…

    Kwai Cikin Kaya Chapter 3

    Page 3 ……….Zaman duniya da kayan cikinta buΖ™atar kowacce, amma waΙ—anda duniya ke buΖ™ata da amfanuwa da kayan cikinta mutanene Ζ™alilan. A lokacin da wasu mutane ke bushasha da wani yanki na jin daΙ—in cikinta wasunsu kuka suke da kwankwaΙ—ar Ι—acin cikinta. Yayinda idanun wasu ya bushe da ga kwaranyar ruwa mai amsa sunan hawaye, a lokacinne ijiyar wasu ke ambaliyar zubarwa da buΖ™atar…

    Kwai Cikin Kaya Chapter 2

    Shafi na biyu   (2) ____________________________________ …………Motsin ruwan wankansa ne ya farkar da Shahudah, tunda ta yaye bargon da ga fuskarta nake tsarkake sunan ALLAH buwayi gagara misali da ya halicci wannan Ζ™yaΖ™yΖ™yawar baiwa tasa. Lallai Shahudah Ζ™yaΖ™yΖ™yawace wadda zamu iya sakata a jerin farko na Ζ™yawawan mutane, gata fara tas tamkar wata aljana. Har lokacin bata yaye bargon da ga jikinta ba, kamar yanda…

    Kwai Cikin Kaya Chapter 1

            πŸ₯šΖ˜WAI CIKIN ƘAYA!!πŸ₯š Bilyn Abdull ce Da sΕ©nan Allah, Mai rahama, Mai jin Ζ™ai. Ya rabbi ka bani ikon faΙ—ar abinda zai amfanar da al’ummar MANZON ALLAH (A.S.W), ka tsare harshena da alΖ™alamina ambaton abinda zai cutar da ni da ku a duniya da lahira.πŸ˜­πŸ™πŸ» Ya ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan al’ummar musulmi da suka rigamu kwanta dama, ALLAH ka kawo…

    Sexy Boss Complete Book

    _πŸ•ŠοΈTHE SEXY BOSSπŸ•ŠοΈ_ _(Romantic and comedian)_ Bismillahir rahmanur rahimπŸ™ _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuΙ—i don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na Ι—aya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga…

    Tsutsar Nama Book 2 Complete

    TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 𝒄𝒆 π‘©π’π’π’Œ π’•π’˜π’ π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 …….Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miΖ™e. Cikin layi irin na rashin Ζ™arfin jiki na koma Ι—akin dana kwana. Handbag Ι—ina na Ι—auka tare da hijjabin danai sallar asuba.…

    Tsutsar Nama Book 1 Complete

    TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘ƒπ‘Žπ‘”π‘’ π‘œπ‘›π‘’ Free page بِسْمِ Ψ§Ω„Ω„Ω‘ΩŽΩ‡Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­Ω’Ω…ΩŽΩ°Ω†Ω Ψ§Ω„Ψ±Ω‘ΩŽΨ­ΩΩŠΩ… Da sΕ©nan ALLAH, Mai rahama, Mai jin Ζ™ai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau Ι—ina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…

    Tsutsar Nama Book 3 part 3

    ALLAH ka gafartama iyayenmu πŸ˜­πŸ™ TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 …….Tsaff sashen nasa yake an gyara komai tamkar koman bai faru ba. Yasan aikin Mama Balki ne wannan. Dan hatta bedsheet Ι—in saman gadonsa da blanket an canja su da wani fari tass mai Ζ™yau da masifar laushi. Bathroom ya shiga, can ma Ι—in dai an…

    Tsutsar Nama Book 3 part 2

    … TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† π’•π’˜π’ …….Ɗan motsi Samraah tayi fuskarta a yamutse baki a taΙ“e kamar mai shirin sakin kuka. Idanu kawai ya zuba mata yana kallon yanda take laΙ“e bakin, Ζ™oΖ™arin motsa hannunta da tai ya sashi sakin wanda ya riΖ™e ya riΖ™e mata wancan gudun karta goce ruwan, sake yamutse fuskar tayi da…

    Tsutsar Nama Book 3 part 1

    TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘©π’π’π’Œ 𝒕𝒉𝒓𝒆𝒆 π‘·π’‚π’ˆπ’† 𝒐𝒏𝒆 ….Suna shiga cikin headquter Ι—in Lawyers nashi na isowa shima. Sai dai kafin su Ζ™arasa gareshi an shige dashi wani Ι—akin bincike. Table ne kawai da kujeru biyu masu facing juna. Sai da ya gama Ζ™arema Ι—akin kallo fuskarsa a yamutse kafin yaja kujerar ya zauna. Yana zama cikin jami’an wani…

    Gaba Kuraa Part 5

    THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take Jafar ya tsani kudirat ya koreta da cikin jikinta…

    Note
    error: Content is protected !!