Coffee dinta take hadawa hankalinta a kwance tana kallon NTA don tana son shirin da MTN suke yi na tabo rayuwar mutane. Yarinyar data fi burgeta “Yusra fari” ta karbe show din da fadin. “Yau muna samu wata wasika ne datai matukar bamu mamaki ta kuma taba zuciyarmu. Bamu taba cin karo da abin mamaki ba irin wannan” Hankalinta ta sofi ta mayar kan…
Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM GARGADI wanan littafi ban yishi dan cin zarafin wata ko wani ba,suna ye,da wurare da ke cikin duk ansa ne domin ya kayatar da masu karatu TUNASARWA a guji juya littafin ko ta wane irin tsiga ne,domin malakin marubuciya ne SADAUKARWA na sadaukar da wanan littafi gare Ku iyaye na a bisa namijin kokarin da kukayi wurin tarbiyarta dani,bani illimi both…