Typing๐ฒ
๐TSUTSAR NAMAโฆ.!!๐
(Itama nama ce)
๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐๐ค๐ป
๐ฉ๐๐๐ ๐๐๐
๐ท๐๐๐ ๐๐๐
๐ฉ๐๐๐๐ ๐จ๐๐ ๐๐๐ ๐๐
๐ฉ๐๐๐ ๐๐๐
๐ท๐๐๐ ๐๐๐
โฆโฆ.Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miฦe. Cikin layi irin na rashin ฦarfin jiki na koma ษakin dana kwana. Handbag ษina na ษauka tare da hijjabin danai sallar asuba. Gudun haษuwa da shegen karensa ya sakani bi ta kitchen duk da ban san takan gidan ba. Ta bayan na bi, hakan yasa har na zagayo inda gate yake banga karen ba. Zaram maigadi dake zaune yana jin waฦa ya miฦe. Bakinsa har rawa yake wajen gaidani. Ban amsa masa ba. Face cemasa โBuษe min!โ cikin kakkausar murya da tsawa.
Cikin daburcewa da wuru-wuru ya ce, โAmma Hajiya oga baiceโฆ.โ
โWlhy idan baka buษe min ba zan haษa kai da ogan na danna muku zagi.โ nai maganar ina fisgo sandarsa dake ajiye saman bench. โZaka buษe min ko sai na ษora maka ita a saman kankaโ.
Thanks novel yayi dadi sosai Allah yakara basira
Allah yakara basira da kaifin idanu
Allah ya kara basira
da Ikon Allah
Comment
Allah ya kara basira
Wow very fantastic novel
Humm allah yakara basira yayi dadi sosai
amin