Typingπ²
πTSUTSAR NAMAβ¦.!!π
(Itama nama ce)
π©ππππ π¨ππ πππ πππ€π»
ππππ πππ
Free page
Ψ¨ΩΨ³ΩΩ
Ω Ψ§ΩΩΩΩΩΩ Ψ§ΩΨ±ΩΩΨΩΩ
ΩΩ°ΩΩ Ψ§ΩΨ±ΩΩΨΩΩΩ
Da sΕ©nan ALLAH, Mai rahama, Mai jin Ζai.
β¦β¦β¦Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau Ιina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAΖURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin salama. A duk sanda wasunmu suka tambayemu minene adonmu? Amsa Ιaya muke fara kallo a zukatanmu da furuci (TARBIYYA). Sai dai a gareni ni nace sam ba haka bane. Zan kuma iya faΙa a hankali ko da amsa kuwwa harma da shelantawa. Kada kai mamaki ko fahimtata a bisa tsatstsauran ra’ayina ko zama mai bahagon hasashe. Bance tarbiyya bazata amsa suna ADO ba, sai dai magana ta gaskiya ADDINI shine mafi girman zama Ζololuwar ADO a waje na. Sannan akai kanka da ku kanku duk shine. Ina tsaye bisa wannan ra’ayine saboda ina girmama ADDINI NA bisa koman dake amsa komai na a rayuwa.