Search
You have no alerts.

    69 Results with the "protected" tag


    • Mijin Fateemah By Maryam Ahmad Thumbnail

      MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…

    • Gaba Kuraa Part 5 Thumbnail

      THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 5 Yadda balaraba ta ke Jin zuciyarta da tsanar Kudirat gani take idan ta sa aka kasheta ma ba lailai ta ji zuciyarta ta mata sanyi ba. Babban burinta a yanzu bai wuce taga ta raba jafar da kudirat ba. So take Jafar ya tsani kudirat ya koreta da cikin jikinta…

      Hausa Novels • Romance • hausa novels • protected
    • Magana Jarice Littafi na Uku Thumbnail

      Magana Jarice Littafi na Uku

    • Furar Danko Chapter 6 Thumbnail

      ??????? 6️⃣ …….Shiru kawai yay yana kallon takarda da key ɗin motar da sakatariyarsa ta kawo masa na tsawon lokaci, kafin ya furzar da huci mai kauri ya tashi zaune sosai da ga kwanciyar da yay a kujerar office ɗin nasa. Wayarsa mai ƙyau da ɗaukar ido ya ɗauka. Har yay dailing number da akai saving da _Yaya Isma’il_ sai kuma ya katse yana…

    • Bakin Haure Complete Thumbnail

      “`Bismillahir rahmanir Rahim *Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku Fatan alkhairi Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya. Wannan labarin…

    • Kwankwason Jimina Part 3 Thumbnail

      https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ K’K’J (M/W/S) ✍️:MX 29 ::::::::: … Motar na fakawa… Ma’aikatan wajen suka tattaso… Dr bintu ta zuge glass tana daga musu hannu. Suka shiga gayshe da ita daya bayan daya kasancewar sun san mai dakin mai gidan su..Wani lokacin yakan zo da motar da tazo da ita ma. “Akwai Kaya ko?” “Akwai hajia” “Mota fa?” “Itama akwai. Aciki za’a kai miki kayayyakin?” “Eh……

    • Mijin Beauty by Badeeyart Yusuf Thumbnail

      BY BADEEYART YUSUF? 1 GODIYA Da sunan Allah mairahama maijinkai!” Dukkan Yabo da godiya sun tabbata ga Allah madaukakin sarki mai kowa mai komai. Wanda yayi dare yayi rana ya. Allah INA rokonka kamar yanda xanfara rubuta wannan littafi lafiya ,ya Allah ya Allah INA rokon ka kanunamin nagamashi lafiya.” Kura kurranmu dake ciki ya Allah kayafemana, Allah kabamu ikon amfana da abundan ke…

    • Wahalar So na Sa’adatu Bello Thumbnail

      Wahalar So na Sa’adatu Bello ?️ 1 ……………Da sauri na hango wani saurayi matashi yana saukowa daga matattakalar bene dake cikin wani k`aton gida wanda zai tabbatar maku cewa naira ta kwanta acikin gida. Wata dattijuwa naga tana kallon saukowarsa tana murmushi mai k`ayatarwa da alama shekarunta zasu kai sitting(60) Amma fa duk da tsufanta bai hana bayyana kyawunta fitowa ba ga kuma kamaninta…

    • Zakaran Da Allah ya nufa da chara chapter 6 Thumbnail

      6…â€? *CIGABAN LABARI* â€?..Lokacin da Saratu suka rabu da Nas direct gidan Alhaji Abdullahi ta tafi Dan karma wani ya zargeta a unguwar su, tun daga bakin gate din gidan take kallon part din Sageer so take taje Amma tana tsoro sbd idan akwai mutumin da Sageer ya tsana ya Raina a gidan to ya biyo bayanta hakan ma Yana daga Mata kafa ne…

    • Bana Son Shi Complete Thumbnail

      Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace”but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa” Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace”watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu” Itadai mamaki take because this…

    • Cutarwa part 2 Thumbnail

                               CUTARWA! P7 A guje mama ta koma tsakar gida, tana ƙwalawa malam kira, a kan ya zo ya ga abun da mariya take yi. Suka dawo a tare, ya tarar da yadda jikinta yake ta rawa tana jijjiga, ya fita da sauri, aka nemo maƙwabcin su, kasancewar yana da abun hawa, aka…

    • Tsutsar Nama Book 1 Complete Thumbnail

      Typing? ?TSUTSAR NAMA….!!? (Itama nama ce) ????? ?????? ???? ???? ??? Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin…

    Note
    error: Content is protected !!