69 Results with the "protected" tag
-
Typingπ² πTSUTSAR NAMAβ¦.!!π (Itama nama ce) π©ππππ π¨ππ πππ πππ€π» π©πππ πππ π·πππ πππ π©ππππ π¨ππ πππ ππ π©πππ πππ π·πππ πππ β¦β¦.Kuka nayi sosai a wajen. Dan har sai da kaina ya dinga sara min tamkar zai rabe gida biyu sannan na miΖe. Cikin layi irin na rashin Ζarfin jiki na koma Ιakin dana kwana. Handbag Ιina na Ιauka tare da hijjabin danai sallar asuba.β¦
-
MIJIN ‘KWAILA οΏ½οΏ½οΏ½οΏ½ββ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatarβ¦
-
Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsaβ¦

