Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    154 Results with the "paid" tag


    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* " I'm sorry for everything sai dai bazan iya d'aga miki kafa ba , baby love kin dawo rayuwata cikin wani irin yanayi , ban yi niyyar qarawa ba yanzu saboda kinyi kokari dani jiya amman ni'imarki ta dabance kuma me tsayawa ce a rai bazan iya hakuri ba muddin ina tare dake ,dan Allah ki saba da yanayina baby love ban sani ba kodan abun ya haɗe min da karfin soyayyar da nake miki ne ". kin…
    • Cutar Da Kai – Chapter Thirty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Son Rai – Chapter Nine Cover
      by Aysha A Bagudo *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* . ...ganin yanayin halin da yesmin take ciki , yasa hankalin Dr Jamil yayi mugu mugun tashi. ,aiko take jikinsa ya kama rawa, gumi ya shiga tsatsafo masa ta ko ina a sansar jikinsa, muryarsa can kasa tamakar ta marayan zaki ya Kira sunanta "yesmin !yesmin !! Yesmin !!! "Dan girman Allah ki tashi karki min haka ,girgizata ya shiga yi, Yana Kiran sunanta ahankali amman shiru yesmin taki motsawa , sai jikinta…
    • Kura a Rumbu – Chapter Fifty-three Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) "Lallai su Bilal anyi Amarya, toh Allah ya zaunar lafiya" amsar da Hansa'u ta bani kenan duk kuma yanda na so da naji ƙarin bayani bata sake cewa komai ba, Da na isheta da tambaya ma balbaleni tayi da faɗa tana cewa "Wai menene haɗin ki da matarsa ne Halima? Mutum ya rabu dake tuni ma shi ya manta ya taɓa rayuwa da wata Halima har yana shirin fara rayuwa da wata amma ke ashe kina nan kina dakon wahala sai anyi magana ki fara rantsuwar kin cireshi a ranki gashi kina bibiyarsa". Tilas na bar maganar…
    • Turken Gida – Chapter Twenty-eight Cover
      by Janafty Tun dawowar Gimbiya gidana na ke ta ganin ikon Allah a wajen Yallaɓai da dangin shi, su rawan ƙafa shima rawan ƙafa, ni dai ina gefe ina ganin komai kamar al'amara kamar mafarki. A ce yau wai a gaban idanuwana Yallaɓai ke ririta wata macen ba ni ba, kuma a cikin gidana ƴan'uwansa ke zarya saboda wata ba ni ba. Rayuwa kenan abin da ya baka dariya wata rana shi zai koma ya na ba ka tsoro. Anty Bahijja ku san kullum sai ta zo gidan nan sai ka ce ni ɗin zan cutar da Gimbiyar ne. Kuma in ta zo ta riƙa…
    • Cutar Da Kai – Chapter Forty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ..Muradi dake parlour a zaune ya jiyo kararta yace "sarkin tsoro kenan " da kamar bazai tashi ba sai kuma yaji yana ra'ayin tashi ya duba yaga yadda zasu kare da mutanen nata , shigarsa ke da wuya ya ganta kwance flat a kasa bata numfashi towel din dake d'aure ajikinta yayi…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-one Cover
      by Aysha A Bagudo *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran…
    • Kura a Rumbu – Chapter Fifty-nine Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Sai dana tabbatar ya fice daga building ɗin gaba ɗaya kafin na fita daga office ɗin ina kalle-kalle kamar mara gaskiya, ganin babu kowa ya saka na shige Elevator da sauri, a reception na haɗu da Juwairiyya ta kalleni fuska ba yabo ba fallasa kafin tace "Ina kika tafi tun ɗazu?" Wucewa nayi ba tareda na bata amsa ba ta sake cewa "Dr Sulaiman yana neman ki?" Na amsa da "Toh" ba tareda na tsaya ba na fita. A can kan hanya ya tarar dani, fuska ba annuri ya sauke glass yana kallona kafin ya ce "Get in".…
    • Kura a Rumbu – Chapter Thirty Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Watan Al'amin goma sha takwas na yaye shi a kuma watan na samu wani cikin wanda ko kusa Bilal bai yi maraba da samuwar sa ba. "Wai dama bakiyi komai na tsarin Iyali ba? Ni na zata hankalin ki zai baki da kiyi ba sai an tuna miki ba, kina kallon yanda abubuwa duke tafiya kuma kawai zaki kama ki wani sake yin ciki. To ni dai gaskiya ban so haka ba" Abun da ya faɗa kenan lokacin da na shaida masa ina da cikin. Gaba ɗaya sai na rasa yanda zan fassara maganganun sa. Fassara ta kai tsaye dai na san yana nufin…
    • Turken Gida – Chapter Thirteen Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "SADIYA.." Wannan karon a yanayin yadda ya kira sunana sai da na ji jikina ya amsa da ya sa kaina na ƙasa sai da na ɗago na kalle shi. Tabbas a cikin idanuwansa na hango kamar hawaye sun cika masa kwarmin idanuwa kuma na hango gajiya da haƙuri harda kunya a lokaci ɗaya. "Sadiya.." Ya sake furtawa cikin wani irin rauni. Raunin da har ina jin sautin fitar shi daga muryansa. "Sadiya.." "Ta.." Ya sake faɗa…
    • Cutar Da Kai – Chapter Thirty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Son Rai – Chapter Twenty-three Cover
      by Aysha A Bagudo "Komai zan maka muddin d'an Adam yana iyawa mutun yasa shi farinciki ,I will do everything for you my dear, karka sa na rasaka please D ,"do me a favour,I don't want to miss you, idan na rasaka zan rasa farincikina ,ba zaka duba halin da zan shiga ka tausaya rayuwata ba ...? Ta k'arasa fad'ar haka tana kamkameshi a jikinta tamkar za'a kwacewa mata shi ... " Uncle Jamil zaka aureni...... ? "Girgiza mata Kai yayi al'amun a'a tare da zareta a jikinshi , ya koma cikin motarsa ya zauna zuciyarsa na…
    Note
    error: Content is protected !!