Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    154 Results with the "paid" tag


    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Ya shiga d'akin bakinsa dauke da sallama dady dake zaune yana jiran akawo masa coffe ya amsa yana dubansa a tsanake , muradi ya rusuna ya gaishe da dady kana ya samu guri akan kujera yayi shiru yana cigaba da duban dady "ya'akayi ne d'ana ko akwai abinda kake bukata ne ? "daman ....."sai kuma yayi shiru ya kasa k'arasa maganar yana tsotsa keyarsa alamun jin kunyar abinda yake son fada "uhmm daman me?,…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-one Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim A natse ya cigaba da kallonta yana tunanin yadda zai goge komai daya faru acikin kwakwalwarsa , yasan tayi masa laifi mai girma da tsayawa a rai wanda ita kanta ta yarda kuma ta amince da cewar ta aikata masa laifi, yayinda wasu laifikan da tayi masa tayi ne a dalilin gudumuwar da afra ta bayar a rayuwarta ,afra muguwar macece kuma…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim granny ta kalleta ta ta'be baki tana cewa "shegen son jiki kawai yarinya kamar mage ai fa kin dawo kenan da ya'yanki zataji ko dake ? "dukkanmu meye ruwanki nida uwata kinga banason shishigi hajiyata kina wani bud'ewa mutane baki duk goro gbdynsu suka kwashe da dariya banda muradi dake satar kallonta yana jin wani irin abu na yawo a…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Cafesu suka yi a lokaci ɗaya cikin tsananin farinciki da fad'uwar gaba tare da rungumesu tsam ajikinsu , samir na cewa "Masha Allah Kai kaga wasu kyawawan twins masu matukar kyau da tsananin kama da kai ?" murmushin gefen baki muradi yayi cikin sanyayyiyar muryarshi yace "wallahi na gani wannan idan wani ya gansu ɗauka zai yi ya'yana ne . yayi maganar a daidai lokacin dasu madu suka shigo…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Mumy ta rushe da wani irin kuka tana cewa "dan girman Allah kayi hakuri ka mata ko addu'a ne "bani da lokacin 'batawa gurin mata addu'a , abinda ta shuka ta fara girba yara kuma Allah ya rayasu har sanda ubansu zai dawo ya gansu bisa kafafunsu cikin koshin lafiya ". Mumy zata sake magana ya d'aga mata hannu "for the last time salaha…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-three Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ......." Idanunshi kawai ya tsura mata yana kallonta "bai san har sai yaushe zata shiga hankalinta tayi ilimin ta natsu akan rayuwa ba mace kamar shedaniya ,gabadaya rayuwarta na cike da tarin mamaki sannan cike da iskancin kala kala ,a ganinsa da tasan dukkanin rayuwar ɗan Adam…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tun daga lokacin gbdy mutanen gidan suka sakar mata fuska ,idan aka cire dady wanda ya kasa sakewa daita amman duk sun sake daita wanda ita kanta tasan darajan ƴaƴanta ne ,d'aki guda aka ware mata a sama inda zatayi reinon ƴaƴanta sosai fa kisna ta kama yaranta babu kunya bare…
    • Cutar Da Kai – Chapter Forty-seven Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Mumy ki tsaya kiji me shi ya fada min kafin nima na fada masa haka " "bazan tsaya ba mara kunya dan Bana bukatar jin komai daga bakinki ,"kullum yaro yana cikin bakincikinki daga taimako zaki kasheshi ,wallahi su ummi basu kyauta min ba da basu miki dukan Kawo wuka ba , dan dani nazo dukan mutuwa…
    • Cutar Da Kai – Chapter Forty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Please fa kika ce ? "ni zaki tofawa miyo akan na sha hakina ?" hakina ne fa kika bi na banza ma bare ni mijinki da sadakina ke kanki ?" ya k'arasa maganar yana wurgi da rigarsa ya soma ƙoƙarin hawowa sama gadon "Inna lillahi wa Inna ilaihi raji'un ta furta gabanta na wani…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ....."Take habib yabi umarninsa ya shiga neman layin samir kira biyu ya ɗauka a lokacin yana asibiti tare da zee "ya'akayi habib ? "kazo yanzu gidan muradi akwai matsala mai girma dan .. " ai bai tsaya gama jin sauran bayanin ba ya katse wayar , bai tsaya amsar result din…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* da sauri afra ta fito suka kamata suna kiran sunanta "daman bata da lafiya ne afra. ?"granny ta tambaya cikin tsananin tashin hankali "eh tun shekaranjiya dai da zazzaɓi take kwana afra ta juya ta isa inda frigde yake ta bude ta dauko ruwa mai sanyi sosai suka shafa mata a fuska sai dai shiru bata motsa ba sai yatsun hannunta ne suka shiga karkarawa direban granny aka kira aka…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-five Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
    Note
    error: Content is protected !!