Search
You have no alerts.

    154 Results with the "paid" tag


    • Son Rai – Chapter Twenty Cover
      by Aysha A Bagudo ..A hankali ta tura kofar shiga parlour'n tare da kutsawa ciki tana jin kirjinta na wani irin dokawa , kallo day'a tayi parlour'n ta d'auke kanta saboda bata ganshi a ciki ba, dan haka ta juya ta nufi bedroom dinsa, tana fidda numfashi sama sama while zuciyarta na dokawa , nan ma bata ganshi ba, sai dai ko ina a d'akin very neat ,ga kamshi turarensa dana airfreshener dake tashi a kowace kusurwa dake cikin d'akin ,lumshe idanunta tayi a hankali ,tana jin yadda kirjinta ke bugawa da matsanancin…
    • Kura a Rumbu – Chapter Forty-one Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) A yayinda muke shirin kammala wannan littafi, idan kin san kina karantawa ba tareda kin siya ba kiyi ƙoƙari ki sauke nauyi domin babu lallai in yafe haƙƙina. Account details suna sama 🙏🏽🙏🏽 A hankali na buɗe ido na jin saukar abu mai sanyi a goshi na, ganin na buɗe idon ya saka Mama janye hannunta, ganin da tayi ina shirin sake komawa baccin ya saka ta ce "Da dai kin tashi haka nan kuma ki ƙarfafa jikinki tunda dai zazzaɓin ya sauka". Na yunƙura na zauna ina cije baki saboda kaina daya…
    • Kura a Rumbu – Chapter Eighteen Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Haka rayuwa taci gaba da gangarawa; yau fari gobe baƙi. A yanzu da nake lissafa watannin aure na goma sha biyar da Bilal shekara ɗaya da wata uku kenan, tabbas a zaman da mukayi nayi karatu da yawa tattare da halayen sa waɗanda a baya ban san su ba. Babban abinda na fara naƙalta da Bilal shine mutum ne me son abinsa. Tabbas Bilal nada son abin sa kuma ya kan iya rufe ido ya cima koma wanene mutunci har idan ya shiga gonar sa, idan yayi wani abun se na shiga mamakin ta yanda har muka shafe tsayin…
    • Turken Gida – Chapter Thirty Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Na shiga gidan Ya Aina ko gani ba na yi saboda tashin hankali da damuwa. Tafe na ke ina jefa ƙafuwana ba tare da na san in da za su faɗa ba. Ya Aina na hanga a ɗan karamin madafinta dake tsakar gida sai ƙannen Marwa na gefen ɗakinta a kan tarbarma suna cin abinci. Ko sallama ma ban yi ba ni dai kawai na shigo kuma na dumfari ɗakin Ya Aina so na ke yi na samu waje ni kaɗai na fashe da kuka na yi kuka mai…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim granny ta kalleta ta ta'be baki tana cewa "shegen son jiki kawai yarinya kamar mage ai fa kin dawo kenan da ya'yanki zataji ko dake ? "dukkanmu meye ruwanki nida uwata kinga banason shishigi hajiyata kina wani bud'ewa mutane baki duk goro gbdynsu suka kwashe da dariya banda muradi dake satar kallonta yana jin wani irin abu na yawo a…
    • Cutar Da Kai – Chapter Twenty-four Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Son Rai – Chapter Three Cover
      by Aysha A Bagudo *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...Bai direta a ko Ina ba sai cikin bathtub ya kwantar, daita kamar zai cinyeta yana lasar skin dinta gabadaya ya sake rud'a mata jikin da salonsa, yana fidda numfashi da kyar .. Kissing din nonuwanta ya shiga yi ido bud'e take yanayinsu ya sake sauyawa ,taji gabad'aya babu abinda take muradi kamar ta sake jin burarsa cikin durinta .... Cakumo shi tayi tana nishi da iyakacin karfinta, bata ce masa komai ba, ta…
    • Kura a Rumbu – Chapter Twenty-five Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Ina zaune a falon har Baba Jummai ta gama haɗa kayan ta tana kukan da nake ji kamar na tashi na shaƙe mata wuya idan ya so ta yi mai dalili. Ni da ta ke neman ta kashewa aure ai ni ce da kuka ba ita ba, akan na ce ta tafi tun da ita ta janyo ni ma aka ce na tafin shi ne ta fasa kuka wai na mata rashin kunya tana ƙoƙarin kare mun mutunchi na watsa mata ƙasa a ido. Ta shi na yi na goya Al'amin bayan da ta fito da jakar ta daga ɗaki ina kallon ta na ce "Kuma wlh karki gayawa kowa abin da ya faru, kawai…
    • Turken Gida – Chapter Fourteen Cover
      by Janafty Haka suka yi ta kirana amma na kasa iya jarumtar ɗaukar wayarsu. Sai na ke jin kamar da na amsa wayarsu suka fara jefemin tambaya da cewa shin da gaske ne Yallaɓai ne ya ƙara aure ? Na tabbata rauni ne zai zo ya yi min rumfa ɗan jarumta da na samu ya ƙwace min na saka kuka shi ya sa na kasa iya ɗaga wayar ko ɗaya daga cikin su. Yaya Balki sau biyu ta kirani Rahila ce wajen sau huɗu da ta ga ban ɗauka ba sai ta haƙura amma ban da Amina da saboda na cin kiranta sai da na ɗaga wayarta. Tun kafin na…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-three Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ......." Idanunshi kawai ya tsura mata yana kallonta "bai san har sai yaushe zata shiga hankalinta tayi ilimin ta natsu akan rayuwa ba mace kamar shedaniya ,gabadaya rayuwarta na cike da tarin mamaki sannan cike da iskancin kala kala ,a ganinsa da tasan dukkanin rayuwar ɗan Adam…
    • Cutar Da Kai – Chapter Seventeen Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* "Aunty zee , aliyu sakina wato ni iyayenmu abu daya ne ,uncle garba shine mahaifin aunty zee , sai uncle yahaya wanda ake kira da bature shima yana da ya'yansa ,sai haroon wanda ya kasance mahaifin Aliyu sai salaha wacce ta kasance mahaifiyata , dukkaninsu uwa ɗaya uba ɗaya suke gabad'ayasu hajiya sakina ce ta haifesu wacce muke kira da hajiya kayi sanadin aure ne ya kawota garin lagos da zama ita da mijinta alhaji sani sai dai asalinsu ita da…
    • Kura a Rumbu – Chapter Thirty-eight Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Madallah da mutane masu karamci. Nagode ƙwarai dagaske, ina lafiya wani aiki ne ya ɗauke ni tsayin kwanaki amma Alhamdulillah mun kammala na kuma gode ƙwarai da haƙurinku ina fatan har mu kammala babu wani uzuri da zai sake gifta mana 🙏🏽🙏🏽🙏🏽 *KURA A RUMBU littafin kuɗi ne 800, yake mai jira nayi posting ki fitar kiji tsoron Allah dakw da wacce take jira ki turo ta karanta a bati ku guji haƙƙin komai ƙanƙantarsa. Duk wacce ta shirya sauke nauyi ta tura mun kuɗi na a asususun…
    Note
    error: Content is protected !!