154 Results with the "paid" tag
abari yahuce hausa novel (1)
abinda zuciiya ke so (1)
Akan Social Media (20)
a makabarta aka haifeni (1)
asmaluv (1)
aysha a bagudu (8)
babu so by billyn abdul (1)
bagudo (1)
Bakin Haure (1)
Bana Sonshi (22)
billyn abdul (1)
bilyn abdul (1)
boss bature (1)
by bilyn abdul (1)
complete (1)
cutar kai (1)
Farar Wuta (2)
Haramtacciyar Soyayya (1)
Hariji (1)
hausa novel (15)
hausa novels (77)
huguma (2)
idan bakeba (1)
Ingarman Namiji (1)
jarabta by maman abd shakur (1)
kukukun kaddara (12)
kukukun kaddara book (5)
kukukun kaddara complete (1)
kurkukn Kaddara Complete (1)
litattafan adabi (1)
makabarta (1)
mijn fateemah (1)
muwaddat complete (1)
muwaddat hausa novel (1)
muwaddat hausa novel complete (1)
Nabeelert (1)
Nabeelert Lady (1)
new hausa novels (13)
NiDa Ya Ahmad (1)
NOVELS (1)
phartymasardauna (1)
protected (69)
rommance book (1)
saifudeen hausa novel (1)
sooraj (1)
sooraj complete (1)
sooraj hausa novel (1)
sooraj hausa novel complete (1)
tsutsar nama book1 (1)
tsutsar nama comlete (23)
Yar Wanke Wanke complete (1)
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ......." Idanunshi kawai ya tsura mata yana kallonta "bai san har sai yaushe zata shiga hankalinta tayi ilimin ta natsu akan rayuwa ba mace kamar shedaniya ,gabadaya rayuwarta na cike da tarin mamaki sannan cike da iskancin kala kala ,a ganinsa da tasan dukkanin rayuwar ɗan Adam…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Fifty-six
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* da sauri afra ta fito suka kamata suna kiran sunanta "daman bata da lafiya ne afra. ?"granny ta tambaya cikin tsananin tashin hankali "eh tun shekaranjiya dai da zazzaɓi take kwana afra ta juya ta isa inda frigde yake ta bude ta dauko ruwa mai sanyi sosai suka shafa mata a fuska sai dai shiru bata motsa ba sai yatsun hannunta ne suka shiga karkarawa direban granny aka kira aka…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tun daga lokacin gbdy mutanen gidan suka sakar mata fuska ,idan aka cire dady wanda ya kasa sakewa daita amman duk sun sake daita wanda ita kanta tasan darajan ƴaƴanta ne ,d'aki guda aka ware mata a sama inda zatayi reinon ƴaƴanta sosai fa kisna ta kama yaranta babu kunya bare…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Fifty-one
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ...Cikin sauri ta katse kiran aunty afra ta bude hand bag dinta ta dauki kudi tare da bude bedside ta ciro takardata da biro ta rubuta sunayen magungunan da aunty afra ta fada mata sannan ta fito zuwa haraban gidan tana kwallawa mai gadi kira "Sanusi! Sanusi !! da sauri ya amsa…-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* Cafesu suka yi a lokaci ɗaya cikin tsananin farinciki da fad'uwar gaba tare da rungumesu tsam ajikinsu , samir na cewa "Masha Allah Kai kaga wasu kyawawan twins masu matukar kyau da tsananin kama da kai ?" murmushin gefen baki muradi yayi cikin sanyayyiyar muryarshi yace "wallahi na gani wannan idan wani ya gansu ɗauka zai yi ya'yana ne . yayi maganar a daidai lokacin dasu madu suka shigo…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Sakina ! Sakina !!! dady ya shiga kiran sunanta a mutukar fusace, ta fito da sauri qirjinta na wani irin dokawar da bata jin irinsa ba , ta tsaya can nesa dashi ya cilla mata takardar sakinta " burinki ya cika yau muradi ya sakeki bisa umarnina kamar yadda na roki…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* bismillahirrahmanirrahim Mumy ta rushe da wani irin kuka tana cewa "dan girman Allah kayi hakuri ka mata ko addu'a ne "bani da lokacin 'batawa gurin mata addu'a , abinda ta shuka ta fara girba yara kuma Allah ya rayasu har sanda ubansu zai dawo ya gansu bisa kafafunsu cikin koshin lafiya ". Mumy zata sake magana ya d'aga mata hannu "for the last time salaha…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Fifty
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* .....Kisna dake zaune akan gado tamkar wata gunki tana kallon Dr gabadaya ta dawo tamkar mutun mutumi agurin saboda tsananin tsoro da fargaba mai tattare da tashin hankali ,gabadaya kanta ya d'aure da jin abinda ke fitowa daga bakin doctor , tamkar a mafarki take jin bayanin Dr" anya kuwa…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Eighteen
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
- Previous 1 … 12 13