Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    154 Results with the "paid" tag


    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* da sauri afra ta fito suka kamata suna kiran sunanta "daman bata da lafiya ne afra. ?"granny ta tambaya cikin tsananin tashin hankali "eh tun shekaranjiya dai da zazzaɓi take kwana afra ta juya ta isa inda frigde yake ta bude ta dauko ruwa mai sanyi sosai suka shafa mata a fuska sai dai shiru bata motsa ba sai yatsun hannunta ne suka shiga karkarawa direban granny aka kira aka…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-five Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
    • Cutar Da Kai – Chapter Forty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ... Suna zaune tare da zee a part dinta Kiran muradi ya shigo wayarta taja tsaki zee da tafi kusa da wayar ta miko mata ,Kisna na amsa wayar ta danna reject "haba Kisna wai ke har yanzu bazaki dawo hankinki ba rayuwar ma guda nawa take ?"wallahi bamu da lokaci fa saboda…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-four Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Sakina ! Sakina !!! dady ya shiga kiran sunanta a mutukar fusace, ta fito da sauri qirjinta na wani irin dokawar da bata jin irinsa ba , ta tsaya can nesa dashi ya cilla mata takardar sakinta " burinki ya cika yau muradi ya sakeki bisa umarnina kamar yadda na roki…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-six Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Baby love na gode na gode da alfarmar da kika min jiya , a kullum ina alfahari da nine mutumin daya soma samun martabanki ta diya mace ,duk da abubuwan da sukayita faruwa hakan bai sa kin watsar da kanki ba, kin rike min mutuncinki ." ta zare jikinta daga nashi tana masa wani irin kallo wanda yasa jikinsa mutuwa ,a sukwane ya riko laulausan tafin hannuta…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-nine Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* " I'm sorry for everything sai dai bazan iya d'aga miki kafa ba , baby love kin dawo rayuwata cikin wani irin yanayi , ban yi niyyar qarawa ba yanzu saboda kinyi kokari dani jiya amman ni'imarki ta dabance kuma me tsayawa ce a rai bazan iya hakuri ba muddin ina tare dake ,dan Allah ki saba da yanayina baby love ban sani ba kodan abun ya haɗe min da karfin soyayyar da nake miki ne ". kin…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-three Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Ya subhanallah .." ya fada a natse yana had'eta da jikinsa, jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye wani yawu ya tsareta da kyawawan Idanunshi yana mata kallon tsab , sanye take cikin riga da siket , rigar ta ɗan kamata dan har ta fidda shape din brest dinta kanta babu d'ankwali kamar koda yaushe , ganin yadda ya…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-five Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Ya zare bra dinta a hankali ya ajiye ,ya tsurawa qirjinta Idanuwanshi yana mai dauke numfashi saboda shaukin ganin albarkatun qirjinta a tsaye masu matukar kyau gashi har wani sheki suke fitarwa , ina ma za'a had'ata da nawal babu gaba babu baya Abu kamar an daurawa muciya zani , gaskiya yaso ya tafka wa rayuwarsa babban kuskure , da kuwa ya dangwama cikin bakinciki mai…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-four Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH A qalla ya dauki sama da minti talatin yana zagaye dakin kafin daga baya ya tsaya cak goye da hannuwansa duka kamar wanda aka dasa tsabar tashin hankali, Idanunshi sun kada sun yi jazir " yanzu da zafin zuciya ya kwashesheni na saki kisna da yake kenan zanyi da rayuwata ?, ya tambayi kanshi yana furzar da iska daga bakinsa " da kuwa ka cuci kanka ka cuci rayuwarka zuciyarsa ta bashi amsa da hakan…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* A matukar haukace nawal ta k'arasa bangarenta tana cire rolling din kanta tayi filinging dashi akan kujera ta tsaya tare da rike kugunta da hannu ɗaya tana huci , yayinda fedy ta karasa shigowa ta tsaya a bayanta cikin tsananin damuwa dan nawal ta bala'in bata tausaya , duk wannan hidimar da barnar kudin da tayi ya tashi a banza kenan ?" Ta yiwa kanta tambaya tana…
    • Turken Gida – Chapter Thirty-four Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Sama da mintina goma da fitar Yallaɓai amma na kasa ko da motsa ɗan yatsa na saboda da al'ajabi daga mgana sai cibi ya zama ƙari.? Har ya na min wani gorin ya na kirana Abar ƙaunarsa ni na saka shi? Ban da ma gulma yaushe ne ya fara kirana da wannan sunan? Ba sai da ya yo min kishiya ba ne ya fara min sanaben kirana da sunaye kala kala. Sannan in zai kirani da wannan sunan sai in zai min yaudaran su na maza…
    • Turken Gida – Chapter Thirty-three Cover
      by Janafty *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Tun da cikin Gimbiya ya kai watan fitowarsa duniya Yallaɓai ya tattara gabaɗaya hankalin shi a kanta. Da a ce ya ga fuska zai ce ne na bashi dama ya koma can da zama har sai ta haihu tun da ga shi anguwan zoma. Sai dai bai samu wannan fuskar ba, ko da ya ke mene ne maraba da abin da ya ke yi. In ya na gidanta ba koda yaushe ya ke leƙomu ba sai dai ya kira waya in ko ya na gidana kwana kawai ke kawo shi tun…
    Note
    error: Content is protected !!