Search
You have no alerts.

    154 Results with the "paid" tag


    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-five Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH Tunda dady ya fara magana ta kifa kanta take kukan bakinciki bata d'ago ba sai da taji dady ya gama fadar dokokinsa sannan ta d'ago a gigice ta zuba masa idanunta dake tsiyayar hawaye " kenan a gidan ubanta ma aikin bauta zatayi ko me ? Ta jefa wa kwakwaluwarta tambaya " Kin tsare ni da wasu idanu kina kallona abinda kika ji na fada haka nake nufi har acikin raina muddin kina…
    • Cutar Da Kai – Chapter Thirty Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Son Rai – Chapter Sixteen Cover
      by Aysha A Bagudo "Yayinda a hankali suka sakarwa junansu murmushi mai tsuma zuciya da aikawa ruhi wani sako na daba . " lokaci day'a kuma murmushin yesmin ya koma kuka cikin sanyin murya mai cike da kuka ta soma magana "why D ? "Me yasa ka min haka ? " Me yasa kayi nisa da rayuwata alhalin kasan zuciyata bazata iya d'aukar rad'adin hakan ba ? " lumshe idanunshi yayi saboda wani irin yanayi daya tsinci kanshi na zallar shaukinta , muryarsa a kasalance yace "Kiyi hakuri yesmin di nah , Ni kaina ban so tafiyar nan ba,…
    • Kura a Rumbu – Chapter Twenty-six Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Ko ba'a faɗa mun ba na san da wahala idan jini na bai hau ba, daƙyar na lallaɓa Al'amin ya yi shiru na goya shi kafin na fita samawa Bilal abin da zai ci. Bamu da komai da zai ciyu da safe ban da taliya. Ita na yi jollof da sauran miyar da ta rage na dafa masa baƙin shayi. Ya ringa kallon abincin kamar wanda na aje wa mugun abu kafin cikin faɗa faɗa ya shiga tambayar babu nama a gidan ne da zan dafa masa tsurar taliya ko me? Haka na koma na ɗebo masa naman ina ajiyewa ya sake balbale ni da wata…
    • Turken Gida – Chapter Twenty Cover
      by Janafty Ranar alhamis su Jidda suka yi hutun makaranta. Jidda daman ita ce ta ke ɗaukan first postion a ajinsu Baby kuma Third, sun karɓo kyatuttuka tunda an yi speach and prize giving day ban je ba amma Yallaɓai ya je musu tare ma suka dawo. Ko da suka dawo mai kitso ta zo, da mai ƙunshi har an yi min ƙunshi saura kitso. Marwa daman ta na nan domin ni na ce ce ta tattaro, ta dawo wajena sai an gama biki, Amina ma ta iso tun azahar Hauwa da Munnira suna gidan suma tun safe sai zlZaitunan yaya…
    • Cutar Da Kai – Chapter Fifty-two Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* ....."Take habib yabi umarninsa ya shiga neman layin samir kira biyu ya ɗauka a lokacin yana asibiti tare da zee "ya'akayi habib ? "kazo yanzu gidan muradi akwai matsala mai girma dan .. " ai bai tsaya gama jin sauran bayanin ba ya katse wayar , bai tsaya amsar result din…
    • Son Rai – Chapter Twenty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ..Tuki yake sannu a hankali Kamar baya son taka motar, yayinda a hanakali suke hirar soyayya a tsakaninsu , while hannunsa sarkafe cikin nata yana massaging a hankalin, wanda hakan da yake mata ,ya dinga kashe mata sansar jiki , take wani yanayi mai wuyar fasaltuwa ya dinga ziyarar zuciya dama gangar jikin masoya guda biyu ,a bangaren kowannensu tsantsar soyayya da kaunar juna ne take bin dukkanin sansar jikinsu , har suka k'araso unguwar sharad'a face 2 hannunsu na sarkafe cikin juna tana…
    • Kura a Rumbu – Chapter Fifty Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Turus yayi yana bin falon da kallo zuciyarsa tana ƙara gudu, shiga yayi ciki da kyau har sannan yana ƙoƙarin gane abinda yake faruwa. Ƙofar ɗakin Halima ya tura, nan ya tarar da gurin shima tamkar falon babu ko tsinke anyi shara da alama ma har mopping akayi. Sakin ƙofar yayi ya matsa ya buɗe ta ɗayan ɗakin da yake mazaunin nasa; a nan ne ya tarar da kaya zube a ƙasa wanda kallo ɗaya ya musu ya fahimci nasa ne. Ɓacin rai haɗi da baƙin ciki suka kamashi lokaci ɗaya, fita yayi daga nan ya…
    • Kura a Rumbu – Chapter Thirteen Cover
      by Maryam Farouk (Ummu Maheer) Kasaƙe nayi ina kallon sa har ya fice daga kitchen ɗin lokaci ɗaya jiki na yayi sanyi lanƙwas kamar an watsa mun ruwan sanyi. A hankali na ajiye bowl ɗin hannu na na dafe drawer baya na da hannu biyu jin jiri na neman ɗiba ta. "Sam wannan ba Bilal bane, ba halin sa bane akwai wani abu da yake damun sa tabbas" abin da na furta a fili kenan cikin son ƙarfafawa kaina guiwa da kuma bawa kaina tabbacin ba cikin sani Bilal yayi mun wannan tozarcin ba. Nafi minti biyar kafin na tattara ƙarfin daya rage…
    • Cutar Da Kai – Chapter Sixty-eight Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* A matukar haukace nawal ta k'arasa bangarenta tana cire rolling din kanta tayi filinging dashi akan kujera ta tsaya tare da rike kugunta da hannu ɗaya tana huci , yayinda fedy ta karasa shigowa ta tsaya a bayanta cikin tsananin damuwa dan nawal ta bala'in bata tausaya , duk wannan hidimar da barnar kudin da tayi ya tashi a banza kenan ?" Ta yiwa kanta tambaya tana…
    • Cutar Da Kai – Chapter Forty-four Cover
      by Aysha A Bagudo ~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
    • Son Rai – Chapter Fourteen Cover
      by Aysha A Bagudo Tsura mata ido abbanta yayi yana kallonta kawai kafin daga baya ya sauke naunayen ajiyar zuciya yace " transfer ya samu zuwa borno state ,me ne ne Kika shiga damuwa da tashin hankali ? Kanta kawai ta shiga girgiza masa zuciyarta na wani irin dokawa da karfin gaske ," "to ki zauna kici abinci " komawa tayi ta zauna jagwab kamar yadda ya bata umarni ,sai dai kallo day'a zaka mata kasan cewar tana cikin damuwa da tashin hankali yayinda tuni idanunta suka kad'a sukayi ja ,ta lumshe idanunta dan ita…
    Note
    error: Content is protected !!