154 Results with the "paid" tag
abari yahuce hausa novel (1)
abinda zuciiya ke so (1)
Akan Social Media (20)
a makabarta aka haifeni (1)
asmaluv (1)
aysha a bagudu (8)
babu so by billyn abdul (1)
bagudo (1)
Bakin Haure (1)
Bana Sonshi (22)
billyn abdul (1)
bilyn abdul (1)
boss bature (1)
by bilyn abdul (1)
complete (1)
cutar kai (1)
Farar Wuta (2)
Haramtacciyar Soyayya (1)
Hariji (1)
hausa novel (15)
hausa novels (77)
huguma (2)
idan bakeba (1)
Ingarman Namiji (1)
jarabta by maman abd shakur (1)
kukukun kaddara (12)
kukukun kaddara book (5)
kukukun kaddara complete (1)
kurkukn Kaddara Complete (1)
litattafan adabi (1)
makabarta (1)
mijn fateemah (1)
muwaddat complete (1)
muwaddat hausa novel (1)
muwaddat hausa novel complete (1)
Nabeelert (1)
Nabeelert Lady (1)
new hausa novels (13)
NiDa Ya Ahmad (1)
NOVELS (1)
phartymasardauna (1)
protected (69)
rommance book (1)
saifudeen hausa novel (1)
sooraj (1)
sooraj complete (1)
sooraj hausa novel (1)
sooraj hausa novel complete (1)
tsutsar nama book1 (1)
tsutsar nama comlete (23)
Yar Wanke Wanke complete (1)
-
Chapter
Turken Gida – Chapter Twenty-one
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Ƙarfe tara da rabi na dare sai ga Yallaɓai ya dawo shi kaɗai ya ce min ya ba ro su Tariq a gidan mai za su saka mai amotar shi kuma sai ya hau adai daita ya taho gida ya yi wanka ya shirya kafin lokacin sun taho sai su raka shi can gidan Gimbiyar. Kamar ya sani bai ko neme ni na haɗa masa ruwan wanka ba, ba domin in ya ce na yi ba zan yi ba sai domin zuciyata a lokacin ba ta cikin sukuni, muna gama maganar…-
384.6 K • Completed
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Twenty-six
..A galla ya d'auke sama da awa d'aya zaune a gabanta yana kallonta, yana jin farinciki mara misaltuwa ,fuskarshi ya kai daidai fuskarta yana shakar kamshin turarenta , tare da riko tafin hannunta yana massaging a hankali . Lumshe idanunshi yayi ya bud'e a hankali yana jin wani irin yanayi mai dadi game daita ,sake riko tafin hannunta yayi sosai cikin nashi ,yana busa mata iskar bakinsa da numfashinsa ,lip's dinsa ya d' aura kan lip's dinta, ya shiga tsotsa a hankali .. Kusan raba dare dr jamil…-
58.4 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Forty-two
A yayinda muke shirin kammala wannan littafi idan har kin san kina karantawa ba tareda kin siya ba kiyi ƙoƙari ki sauke nauyi domin babu lallai in yafe haƙƙina 🙏🏽🙏🏽 Cike da ƙaguwa da zancen ya ce "Yanzu dai Umma wanne ake so a ciki? Lefen ko kuma kuɗin za'a bayar ko ayi mata kayan yanda tace?" "To ai ni ba na ce ba, kaga ita Nuratu dai kayan tace tana so to ita ya kamata ka tambaya itama kaji wanne tafi so" ta bashi amsa sai ya girgiza kai ya ce "Ai na gaya miki yanda mukayi da ita, dama…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Kura a Rumbu – Chapter Twelve
"Idan har izini na kike nema ban yarda ba, ko da yake ai kin saba yin gaban kanki. Kiyi duk yanda kika so Halima lokacin ki ne dama kika samu". Abinda Bilal ya gaya mun kenan bayan dana same shi akan maganar posting ɗina zuwa garin Bauchi. Duk yanda kuma naso da ya zauna muyi magana ta fahimta yaƙi, ƙarshe ma barin mun part ɗin yayi gaba ɗaya ya tafi can part ɗin sa da falon kaɗai muke amfani dashi ina jin sa a daren ya gyara ɗakin tun da dama da hado da komai a ciki ya dawo ya ɗauki bedsheets da…-
247.6 K • Completed
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Sixty-six
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH "Baby love na gode na gode da alfarmar da kika min jiya , a kullum ina alfahari da nine mutumin daya soma samun martabanki ta diya mace ,duk da abubuwan da sukayita faruwa hakan bai sa kin watsar da kanki ba, kin rike min mutuncinki ." ta zare jikinta daga nashi tana masa wani irin kallo wanda yasa jikinsa mutuwa ,a sukwane ya riko laulausan tafin hannuta…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Cutar Da Kai – Chapter Forty
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…-
359.9 K • Ongoing
-
-
Chapter
Son Rai – Chapter Thirteen
Duk yadda yaso ya runtsa kasa runtsa idanunshi yayi , illa juyi da ya dinga yi a kan gado ,yana sake tuna moment din da sukayi spend daita a daren jiya . "duk da yana cikin fargaba da tashin hankali amman hakan bai Hana shi jin dadin moment din daya kasance a tsakaninsu ba. "ta jiyar dashi dadi mara misaltuwa , tayi masa abinda bai yi zato daga gareta ba ,ta fito masa da maitar son shi filli ,ta nuna masa idan babu shi a rayuwarta ba zata iya rayuwa ba ... " Wayyohly Allah baby nah ,nima Ina…-
58.4 K • Completed
-
-
"Ashe baka da mutunchi kai mutumin banza ne ban sani ba? Ban taɓa zaton haka kake ba, ashe abinda kake aikatawa kenan a bayan idon mu kana can kana zubar mana da mutunchi kana tozarta kanka; matan banza kake bi Bilal?" Ya dafe in da ta mare shi ba tareda ya bari sun haɗa ido ba ya ce "Ni wlh ba wasu mata da nake bi Hajja sharri kawai suka mun". Wani marin ta sake kai masa ya goce ta ce "Yanzu kake da bakin kare kanka kenan? Ni zaka kalla ka ce sharri ake maka saboda ka raina ni mai ya sa a gabansa baka…
-
247.6 K • Completed
-
-
*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* Maman Farko ce kawai ta sakar min fuska to sai Yallaɓan amma Anty Bahijja ina gaishe ta ma kamar ina faɗa mata cuta a daƙune ta amsa ni. Na zo na iske an kai Gimbiya ɗakin hutu an yi mata kuma alluran barci amma ba su fara ba da izinin a shiga a ganta ba. Muna asibitin Anty Bahijja ta kira mutane ba adadi ta na faɗa musu Gimbiya na asibiti ina ga ko suna tambayan ta cikin ne? Sai ta ɗaga murya ta na…
-
384.6 K • Completed
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE* "Sakina ! Sakina !!! dady ya shiga kiran sunanta a mutukar fusace, ta fito da sauri qirjinta na wani irin dokawar da bata jin irinsa ba , ta tsaya can nesa dashi ya cilla mata takardar sakinta " burinki ya cika yau muradi ya sakeki bisa umarnina kamar yadda na roki…
-
359.9 K • Ongoing
-
-
~TRUE LIFE STORY~ *PAID BOOK* *AYSHA A BAGUDO* WATTPAD @HAUESH bismillahirrahmanirrahim "Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .…
-
359.9 K • Ongoing
-
- 1 2 … 13 Next