15 Results with the "new hausa novels" tag
-
[05/09, 12:49 pm] Maman shukhrah: Ya bugo mini waya ya ji ya jikina ma bai yi ba, watakila ma ya mance da ni. Duk yadda ya kyamaci Amrah ta dawo ita kadai. Na lura tunda ya fada soyayya da yarinyar nan haka yake bata umarnin ta dawo da kanta. A kullum sai na tuna Abida sama da sau ashirin. Don kuwa kullum sai na ci…
-
DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…
-
Blog
A DUNIYA TA
*A D U N I Y A T A* 🌎 *_H U G U M A_* __________________________ Page 01 *_The gateway_* “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…
-
Blog
GABA DA GABANTA
💫GABA DA GABANTA 💫 Page1 Cool ce! Ƙirƙirarraren labari ne, ban yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba. Wannan rubutun mallakina ne, ban yadda a juya shi ta kowacce siga ba sai da izinina, kuma ban yarda a sɗora mini shi a kowane website ba sai da izinina. BISMILLAHIRAHMANNIRAHIM Dattijo ne wanda a ƙalla zai kai shekaru hamsin, zaune akan benci hannunsa…
-
Blog
AJIYA A DUHU
*_Typing📲_* *_💞AJIYA A DUHU….💞_* *_Bilyn Abdull ce 🤙🏻_* *_بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم_* _Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai._ *_Instagram👇🏻_* 🅿️➖0️⃣1️⃣ …….Ƙaddarorin rayuwa tamkar TASWIRA ce dake zane a takardar lissafin rayuwar kowanne ɗan adam, duk yanda ka so gogesu ko san kauce musu ba lallai ne ka samu makaman yaƙin ba balle GARKUWAR kare kanka daga isowarsu gareka ko mai gajartar…
-
Blog
BAHAGON RAYUWA
BISSIMILLAHI RAHAMANIN RAHIM DUK KAN GODIYA YA TABBATA GA UBANGIJIN MU SARKIN TALIKAI DA YA KAWO MU WANAN LOKACIN TARE DA BAMU LAFIYA INGANTTACIYA A RAYUWAN MU, YABO DA GODIYA YA TABBATA GA ALLAH WANDA YAI MUNA NUNFASHI TARE DA MA ABUBUWAN RAYUWA ACIKIN HIKIMOMIN SA YA ALLAH MUNA MASU ROKONKA DAKA BAMU IKON GODE MAKA AKODA YAUSHE MU KASANCE CIKIN BAYI MASU…
-
Blog
RASHIN HAIHUWA
uummey 01 {4/28/2023 } 😭 *RASHIN HAIHUWA*? _(Ƙaddarar wasu matan)_ Na 💝💖* Ouummey* 💞💕 Wattpad @ouummey Godiya Da sunan Allah me Rahma me jin kai, dukkan Godiya ta tabbata ga Allah SWT Ubangijin talikai, me kowa me komai da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna a sama cikin koshin lafiya, ina addu’ar Allah ya bani ikon…
-
Karfe A wuta Complete Book Continuation. Cikin hanzari ya kalli Nabila, yana mamakin a ina ta san wannan sunan, dan sam bai san Walid ya gaya mata labarin sa ba. Ya ƙureta da ido, ta kawar da kanta gefe, ta ce “Eh, idan ka kashe ni, ka ci amanarta, ta barka ka kusa dawowa hanya, amma ka koma ruwa fiye da baya. Zan so…
-
Mayraah Na Khaleesat Haidar Part 1 💖💖 MAYRAAH💖💖 By Khaleesat Haiydar📚✍🏻 “Maheer ga wannan ka ajiye a account dinka….” Cewar Alhaji Mahmud kenan yana mika ma matashin dake zaune parlon bundle din kudin dake hannunsa, Maheer ya mike ya karasa ya amshi kudin daga hannun mahaifinsa yana jujjuyawa ya koma ya zauna, sai kuma ya ɗan sosa keya yana murmurshi yace “Toh Allah ya…
-
KAZAMAR AMARYA Na Rahama Kabir Mrs Msg [6/25, 11:52 PM] Rahma Kabir: *KAZAMAR AMARYA* Na © Rahma Kabir MrsMG. Page 1. *Gargad’i* _Ban yarda a juya mini labari ba ko ayi afmani da wani ɓangare na labarin ko kuma satar fasaha, ko a mayar mini da shi Audio a ɗaura min shi a wata kafa na media ba tare da izini na ba, dan…
-
Innocent Girl Na Nameera and Nainarh بسم الله الرحمن الرحيم Ep. One. Shigowa suka yi ganin yadda aka taru yasa ta ce. “Dan Allah menene yake faruwa ne?.” Kallonta guard ɗin ya yi yayi gaba abin sa, suna shiga compound ɗin gidan ƙara waro idanu tayi ganin jama’ar har sunfi na waje yawa har suka ƙaraso gabansa wani mutumine wanda aƙalla zaikai 65yrs ɗin…
-
Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe ɗan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda…
- 1 2 Next
