12 Results with the "kukukun kaddara" tag
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
TSUTSAR NAMA BOOK complete Book 𝑃𝑎𝑔𝑒 𝑜𝑛𝑒_ Free page بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan ALLAH, Mai rahama, Mai jin ƙai. ………Humm wato Bilyn Abdull atawa fahimtar da abinda shekaran jiyata da jiyata har zuwa yau ɗina tazo min dashi zan iya cewa JARUMTA itace asalin RAYUWA. HAƘURI shike jagorantar numfashi da samun tsahon rai ga kowanne halitta a cikin salama. A duk sanda…
-
Innocent Girl Na Nameera and Nainarh بسم الله الرحمن الرحيم Ep. One. Shigowa suka yi ganin yadda aka taru yasa ta ce. “Dan Allah menene yake faruwa ne?.” Kallonta guard ɗin ya yi yayi gaba abin sa, suna shiga compound ɗin gidan ƙara waro idanu tayi ganin jama’ar har sunfi na waje yawa har suka ƙaraso gabansa wani mutumine wanda aƙalla zaikai 65yrs ɗin…
-
GUDUN KADDARA NA HUGUMA BOOK 2 “………….ya fada soyayya?,yana nufin kenan aure yake da buqatar yi?,bama fadawa soyayyar ba,wadda ya fada soyayyar da ita, yarinyar dake da gatan da ya kerewa nasa,suke da dukiya da tarin gatan da ya yiwa hankali nisan tazara,kai koda ma ace ya kammala karatunsa ya kama aiki ina yaga kudin auren hamdiyya abdu me kano?,ko yana da kudin…
-
Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah KADDARAH😭 KO SAN XUCIYAH 💖 Complete NA UMMUH FATEEMAH Page *1* free page Wani kyakykyawan Wanda baxae wuce shekara 11/12 nagani yarone fari tass mae cikar haeva da kwarjini mae cikakkiyar gira wadda takusa hade kanta mae dara daran idanu da dogon hanci yanada dan karamin vaki yatashi daga kan gadonsa saboda…
-
MIJIN FATEEMAH SHORT STORY NA MARYAM AHMAD [ OUM SULTAN] BISMILLAH Ɗaga wayar ya yi ta re da faɗin who call me? Daga can bangaren tace nice fattun kace… Gyara zama ya yi yace ok Ina wani abu ne yanzu anjima zan kira ki, ki kulamin da kanki Please. Murmushin taƙaici ta yi a zuciyar ta ta na mai cewa shi wannan sai yaushe…
-
Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!! © Sumayyah Takori Litinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babu…
-
Saifudeen by billy giro a complete hausa noevel Bismillahi rahamanir rahim. Zan fara da sunan Allah ina kuma fatar na kammala da yardar shi. Allah yasa haka amin. Baya Kafin faruwar hakan. Tsaye yake gaban mirror d’aure da farin towel a qugunsa yana taje sumar kanshi,wanda kallo d’aya zaka mishi kasan cewa hadadden guy ne shi,first class da sam bai aje kanshi kusa ba.…
-
Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe ɗan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda…
-
Blog
Abinda Zuciya Ke SO
Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke zaune gefenta kan plastic chair yana sanye da bugaggiyar…
-
_🕊️THE SEXY BOSS🕊️_ _(Romantic and comedian)_ Bismillahir rahmanur rahim🙏 _ZRIA_ “Tafiya take zaf zaf zaf bata ko kallon gaban ta , idanun ta sun rufe a tayaya zata samu kuɗi don tayi jari ta gaji da zaman banzan da take , na ɗaya dai Makarantar ta gama shi wato secondary School , duk da tun da ta fara makaranta akaf rayuwar ta tun daga…
-
*💋KURKUKUN ƘADDARA💋* *Boss Bature ✍️* Dedicated to Aunty Kubra❤ _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ *E1* Sannu a hankali agogon bangon…
