77 Results with the "hausa novels" tag
-
Blog
ZAGON KASA
🌺🌺🌺 *ZAGON ƘASA* 🌺🌺🌺 _Wattpad @_ *KHADEEJA CANDY* Click www.khadeejacandycom.ng for your updated. FIRST FAMILY… *1…….* Ƙarfe biyar da minti arba’in da takwas na yamma, ta faka Motarta a parking space, ajiyar zuciya ta sauke ya fi sau uku, sannan ta kalli takardun da ke gefenta kamar mai tunani, daga bisani ta kai hannu ta ɗauka, ta buɗe motar ta fito. …
-
ZAFAFAN LITTATTAFAN HAUSA GUDA GOMA [10] NA SHEKARAR 2024 Aduk lokacin da shekara ta zo karshe, kowane sashi na rayuwar yau da gobe na kokarin tantancewa da kuma fitar da jadawalin abubuwan da suka gudana a wannan shekara da ta gabata. Ta hakan ne za a gane nasarorin da aka samu da kuma kalubale, kamar haka ne muma a fannin mu na masu karatun…
-
Blog
TURKEN GIDA
TURKEN GIDA. SADAUKARWA GA BARRISTER SALAMATU DOMA(MOMMY). NA GODE BISA KARAMCINKI GARE NI, UBANGIJI YA RAYA MIKI ZURU’A AMIN KO TUNTUƁA TA WAƊANNAN LAMBOBIN.* 07045308523. MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN DA KE SAMA. MUN GODE MANUNIYA Jihar kano, jiha ce da take a arewa maso gabashin yammacin Nigeria. Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilimota murabba’i 20,131…
-
Blog
TAKUN SAAKA
🔮TAKUN SAAƘA!!🔮 ZAFAFA BIYAR 2K22 Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya rabbi ka bani ikon rubuta abinda zai amfani al’umma. Ka haneni rubuta abinda zai cutar da wanina da ni kaina. ALLAH ka gafartama mahaifina masoyina da dukkan bayin ALLAH da suka bar duniya😭🙏🏻. Masoya abokan tafiya ga ZAFAFANKU BIYAR sun sake dawowa a karo na biyar insha ALLAH☺️🤗 ___________________ Chapter one…
-
Blog
TAIMIYYAH
[12/14, 3:41 PM] +234 703 040 9541: *TAIMIYYAH*❤️ ©️Ayshat Ɗansabo Lemu✍🏻 *MABUƊI* *Ina me farawa da godia ga Allah subhanahu wata’ala,da ya bani ikon fara rubuta wannan littafi me suna asama,ina roƙo ubangiji yayi riƙo da hannuna wajen rubuta dai-dai,ya kuma yafe kusakuran da zasu iya kasancewa aciki Ameen.* *SADAUKARWA* *Na sadaukar da wannnan littafin gaba ɗayansa zuwa ga duk wata me nakasa,especially masu…
-
Blog
SO DA ZUCIYA
*_SO DA ZUCIYA!!_* *_NA_* *_NANA HAFSAT_* *_(MX)_* *_ZAFAFA BIYAR 2022_* *_SHAFI NA DAYA_* *_FREE PG: 1_* ___________ *RIMIN KEB’E* *GADA MAI ‘DOYI* *GIDAN ARDO BORKINDO* (AURE-AURE) “Wahidi…! Sadaka..! Almajiri bara iya, Iya dan Allah dan annabi, Iya yunwa batada hankali, Iya ko ‘kanzo ne ba miya. Ko gaya ne ba miya…Iyaa…wahidin wahidiya..!â€? Almajirin nata rera baitin barar sa. Dadaa nata ce masa yayi…
-
Nama ya hadu romo danye Book NAMA YA DAHU…. ROMO ƊANYE LITTAFI NA UKU GAWURTATTU UKU NA. BADI’AT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO (1) IYABO:. Buy Data Here SME data and Electricity bill Payment “Iyabo da wuya ta kasheki gara daɗi ya kasheki. Ki tuno da irin taimakonmu da Saleem yayi mana a lokacin da muke da buƙatar taimakon . Dubi…
-
JIHAR KANO: Kano na ɗaya daga cikin manyan birane a ƙasar Hausa. Kano itace cibiyar kasuwanci ta Najeriya gaba ɗaya. Jihar ta Kano tana da ƙananan hukumomi guda arba’in da hudu. Kana gari ne da yake da masarauta mai ɗunbun tarihi, mai kwarjini a cikin kasashen Hausa da kewayenta. Haka zalika Kano gari ne babba wanda mazauna cikinta ke magana da harshen Hausa. Itace…
-
Blog
NA GA TA KAINA
NA GA TA KAINA *NA SADNAF*🌸🌸🌸🌸🌸 ®️ *_PURE MOMENT OF LIFE WRITERS_* {We Don’t just entertain nd educate we also touch the heat of readers P.M.L}💪🏻_ *Free Novel* *Tun kafin nayi nisa a rubutu nake da burin rubuta wanan labari Allah bai nufa ba sai yanzu labarin Nan ya faru a gaske tun 19’s wahalar rubuta shi nake gani Sabida yanda xan na had’a…
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
Blog
MALEEKA MALIK
💦MALIKA MALIK💦..!* (Sai na rama..) By Janafty 1 Free Fage KATSINA Adaidai kan Titin akwai yan Sanda wadanda suke patrole awajen,Suna tsatsaye ne Gefe kuma ga motocinsu guda biyu akallah yan sanda zasu kai su Biyar kowannesu, sanye da uniform dinsu bakake,da ganin kayan jikinsu basai ka tambayesu ba,zaka gane dukansu inspector ne,domin basu da kowani Rank ajikin kakin nasu,dukkansu fuskarsu sanye da Hula…
-
Blog
MAKAUNIYAR KADDARA
MAKAUNIYAR ƘADDARA😭 Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya UBANGIJIN al’arshi ka bani ikon rubuta abin zai amfani al’ummar MANZON ALLAH. Ka tsare harshena da alƙalamina rubuta abinda zai cutar da ni da duk wanda zai karanta littafin nan. Ka bani ikon rubuta abinda zai amfaneni duniya da lahira ni da masu karatun. Ina mai farin cikin sake dawowa a wannan karon tare…
- 1 2 3 Next
