Search
You have no alerts.

    77 Results with the "hausa novels" tag


    • Tsutsar Nama Part 3 Thumbnail

      Join our WhatsApp Group here TypingπŸ“² πŸ›TSUTSAR NAMA….!!πŸ› (Itama nama ce) π‘©π’Šπ’π’šπ’ 𝑨𝒃𝒅𝒖𝒍𝒍 π’„π’†πŸ€™πŸ» π‘·π’‚π’ˆπ’† π‘»π’‰π’Šπ’“π’•π’š …….Da faΙ—a ya faramin tare da turkeni kan saina faΙ—a masa dalilina na jifan Mansoor Ι—in da waΙ—an nan kalaman. Da farko naso dojewa. Amma ganin yanda ya birkicemin a yanayin da bai taΙ“a ba bamma san na saki layi ba na zayyane masa komai. Tashin hankali na…

    • Top 10: Zafafan Littattafan Hausa na 2023 Thumbnail

      Kamar yanda Allah ya kawo mu sabuwar shekara, lokacine kuma da yakamata muyi duba zuwa ga kwazon marubuta littattafan Hausa wadanda suka samu nasarar sa ce zuciyar makaranta ta hanyar amfani da Hasashe, qage, da kaifin basira, Wadannan abubuwan ke sa wa su bar ma duniyar makaranta ababen nishadi. Shekarar da ta gabata ta 2023 ta kasance daya daga cikin shekarun da suka samu…

    Note
    error: Content is protected !!