77 Results with the "hausa novels" tag
-
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ZAINAB (Safna).. Tunda aurenta ya gabato ta samu kanta cikin yanayi na fargaba da tunanin abinda zai je ya dawo, samakon faruwar wasu al’amura a shekarun baya da suka gabata. A lokacin da aka saka ranar aurenta da Sadiq biki ya rage saura kwana goma Allah yayi masa rasuwa, Safna ta samu kanta cikin mawuyacin halin da ba zata iya misaltashi…
-
Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as…
-
Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 3
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA Page 3 Kasa mik’ewa nayi tsaye saboda tsananin tsoron daya rufeni dan har fitsari na saki Ina daga kwancen Haskeni wani yayi da cocilan Yana “Kaga yarinya fa Ina ganin lokacin data shigo kaga iirn yarinya da Madu yake San lalatawa ke tashi mana” Ya daka min tsawa Amma sai na kasa tashi dan…
-
Blog
BADAKALA
*Labarin gaske* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *Litattafan marubuciyar* * *SADAUKARWA GA* 👨👩👧👦 _*AHALI NA*_👨👩👧👦 *Labarin nan ya faru a gaske, sai dai a wurare daban daban, amma na canza garuruwa da sunaye, domin tak’aitawa kar gidajen suyi yawa yasa zan had’a labarin a gida d’aya.* *Nagode da gudummuwarku gareki* _Bismillahir rahamanir rahim_ _1_ Kamar saukar aradu tsohuwar nan ta d’aga hannu…
-
Anyanka ta tashi🏃♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…
-
Blog
MAKAUNIYAR KADDARA
MAKAUNIYAR ƘADDARA😭 Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya UBANGIJIN al’arshi ka bani ikon rubuta abin zai amfani al’ummar MANZON ALLAH. Ka tsare harshena da alƙalamina rubuta abinda zai cutar da ni da duk wanda zai karanta littafin nan. Ka bani ikon rubuta abinda zai amfaneni duniya da lahira ni da masu karatun. Ina mai farin cikin sake dawowa a wannan karon tare…
-
*💋KURKUKUN ƘADDARA💋* *Boss Bature ✍️* Dedicated to Aunty Kubra❤ _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ *E1* Sannu a hankali agogon bangon…
-
Gidan Gandu Na Sadi Sakana Wannan littafin kirkirarrene,saidai zai iya cin karo da dabi’un wani ko halayyar wata,sannan ba a yarda wani ko wata suyi koyi da mugayen halayyar Wannan littafinba,anyine dan isar da wani sako. Sannan game da marubuta idan kinga wani abu yayi kama da littafinki toh yanayin tunanine yakawo hakan,dan banida niyyar bata wa kowa rai,burina isar da sakon da littafin…
-
LABARI MAI DAƊIN SAURARE Abinda ya faru shine Jiya da daddare da misalin ƙarfe bakwai na dare wata lamba ta kirani cikin ikon Allah na ɗauka sabida ban fiye ɗaga waya ba nafi gane a turo mun saƙon karta kwana. Sai tace dani “Ƴata dan ALLAH hutun da kika ce zaki yi na tsawon kwana goma yayi yawa ki daure zuwa monday in dai…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 4
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA Page 4 Kudirat kuwa duk da ba hausar take ji ba daga yadda Mahaifiyar Jafar ke Magana tana nuna ta ta gane akwai matsala da dukan alamu itama bata yadda da Auren ta da yayi ba. Hawaye kawai ta fara sharewa dan tasan ta tsinci kanta a tsaka mai wuya har taji ta fara…
-
Captain Junaid na Khaleesat Hydar 1….. Ya jima xaune kan darduman bayan ya kai Ayan karshe a Surah At-tawbah, ganin har shidda da rabi ya sa shi mikewa a hankali ya rufe qur’anin ya ajiye a bedside drawer, jallabiyan jikinsa ya cire ya nufi bathroom, ya dau lkci yana wanka sabulai masu dadin kamshi da shower gel duk ya cika dakin, sanye da bathrobe…
- Previous 1 … 5 6 7 Next
