80 Results with the "hausa novels" tag
-
https://chat.whatsapp.com/Gbut9ibvwWM8JPk0qoMEiZ K’K’J (M/W/S) ✍️:MX 29 ::::::::: … Motar na fakawa… Ma’aikatan wajen suka tattaso… Dr bintu ta zuge glass tana daga musu hannu. Suka shiga gayshe da ita daya bayan daya kasancewar sun san mai dakin mai gidan su..Wani lokacin yakan zo da motar da tazo da ita ma. “Akwai Kaya ko?” “Akwai hajia” “Mota fa?” “Itama akwai. Aciki za’a kai miki kayayyakin?” “Eh……
-
Kaddara ko Son Zuciya by Ummuh Fateemah KADDARAH? KO SAN XUCIYAH ? Complete NA UMMUH FATEEMAH Page *1* free page Wani kyakykyawan Wanda baxae wuce shekara 11/12 nagani yarone fari tass mae cikar haeva da kwarjini mae cikakkiyar gira wadda takusa hade kanta mae dara daran idanu da dogon hanci yanada dan karamin vaki yatashi daga kan gadonsa saboda…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 2
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA NA SADNAF Page 2 Siyama Matsar da yamin da warin bakinsa ya sani sakin ihuu ya cikani da sauri Yana “Wallahi zan kamaki ne” Ya kinkimi jarkar ruwan ni Kuma na koma bakin k’ofa da sauri jikina na rawa. Tsabar mugunta har luma min farce Madu yayi. “Ihuun me kike yi”? Naji muryar mama…
-
Blog
DIYAM Na Maman Maama
DIYAM Na Maman Maama Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar fara wannan rubuta, ina rokonsa ya bani ikon rubuta alkhairi ya kuma haneni daga rubuta sharri. Allah ya sa wannan rubutu ya amfane ni da duk wanda Allah ya bawa ikon karantawa. Littafin DIYAM kyauta ne, ina fatan ya zamanto min sadakatujjariya har bayan raina. Na sadaukar da wannan littafin ga…
-
? IDAN BA KE ? True Life story Nimcyluv sarauta 1. Jimeta/Yola Njoɓoli Rugar Rome Gudu Saniyar take tana bin ta a baya itama, hannunta riƙe da sanda na korar Nagge, tamkar wanda suke wasan tsere haka Saniyar ke gudu a cikin jejin ita ma bata fasa bin ta ba, sauran Naggen suna gefe guda ko wacce na cin ciyayi wanda bisa kuskure tana…
-
BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM ZAINAB (Safna).. Tunda aurenta ya gabato ta samu kanta cikin yanayi na fargaba da tunanin abinda zai je ya dawo, samakon faruwar wasu al’amura a shekarun baya da suka gabata. A lokacin da aka saka ranar aurenta da Sadiq biki ya rage saura kwana goma Allah yayi masa rasuwa, Safna ta samu kanta cikin mawuyacin halin da ba zata iya misaltashi…
-
Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as…
-
Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…
-
Blog
Gaba Kuraa Part 3
THIS NOVEL IS DEDICATED TO BARRISTER BILKISU GARBA GABA KURAA Page 3 Kasa mik’ewa nayi tsaye saboda tsananin tsoron daya rufeni dan har fitsari na saki Ina daga kwancen Haskeni wani yayi da cocilan Yana “Kaga yarinya fa Ina ganin lokacin data shigo kaga iirn yarinya da Madu yake San lalatawa ke tashi mana” Ya daka min tsawa Amma sai na kasa tashi dan…
-
Blog
BADAKALA
*Labarin gaske* *NA* _SAMIRA HAROUNA_ *Litattafan marubuciyar* * *SADAUKARWA GA* ???? _*AHALI NA*_???? *Labarin nan ya faru a gaske, sai dai a wurare daban daban, amma na canza garuruwa da sunaye, domin tak’aitawa kar gidajen suyi yawa yasa zan had’a labarin a gida d’aya.* *Nagode da gudummuwarku gareki* _Bismillahir rahamanir rahim_ _1_ Kamar saukar aradu tsohuwar nan ta d’aga hannu…
-
Anyanka ta tashi?♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…
-
Blog
MAKAUNIYAR KADDARA
MAKAUNIYAR ƘADDARA? Da sunan ALLAH mai rahama mai jinƙai. Ya UBANGIJIN al’arshi ka bani ikon rubuta abin zai amfani al’ummar MANZON ALLAH. Ka tsare harshena da alƙalamina rubuta abinda zai cutar da ni da duk wanda zai karanta littafin nan. Ka bani ikon rubuta abinda zai amfaneni duniya da lahira ni da masu karatun. Ina mai farin cikin sake dawowa a wannan karon tare…
- Previous 1 2 3 4 … 7 Next
