78 Results with the "hausa novels" tag
-
Misalin ƙarfe biyun daren ranar asabar, goma ga watan Agusta watan marka_markan ruwa kenan. Kamar yadda aka saba yau kwananmu uku cir ana ruwa, yayi ƙarfi kana ayi irin masu yif_yif ɗinnan afumangai . A nan jihar Jigawan Dutse A wannan daren ruwan ya shallake tunanin mai karatu wani irin ruwa mai ƙara haɗe da wata iriyar iska akeyi, ga ƙanƙara dake ta ragargazan…
-
LITTAFI NA UKU BADIAT IBRAHIM MRS BUKHARI B4B GIDAN ƘAMSHI SHAFIN FARKO 1 TSOKACI *MU KULA A YAYIN DA MUKE KARATUN LITTAFI* *MUFI MAYAR DA HANKULANMU AKAN DARUSSAN DA LABARIN YA ƘUNSA, HAWA DA SAUKAN LABARIN DA YADDA MATSALTSALUN AKA WARWARESU* *ABINDA AKA TSINTA MARAR KYAU BA’A KOYI DASHI MARUBUCI BAI RUBUTA DOMIN KAYI KOYI DASHI BA, YA HASKAMA WATA RAYUWACE MUMMUNA DOMIN KASAN…
-
LABARI MAI DAƊIN SAURARE Abinda ya faru shine Jiya da daddare da misalin ƙarfe bakwai na dare wata lamba ta kirani cikin ikon Allah na ɗauka sabida ban fiye ɗaga waya ba nafi gane a turo mun saƙon karta kwana. Sai tace dani “Ƴata dan ALLAH hutun da kika ce zaki yi na tsawon kwana goma yayi yawa ki daure zuwa monday in dai…
-
*Shekaru Goma da suka wuce.* Lokacin sanyi ne, hazo ya lulluɓe garin ruf ta yadda ba zaka ce safiya ce a sannan ba, don hatta motoci da fitilu a kunne suke yawo koina, na ƙasa kuwa baya ganin abinda ke gaba ko yaya tazararsa dashi take. A cikin motar dake tafiya kan titin expressway na barin gari, Ma’aruf ya zare earpice ɗin dake kunnensa ya…
-
SHIMFIDA. A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! A lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai…! Me zai faru a lokacin da abinda kake tsoro yake tare da kai? A lokacin da ka shiga shiga cikin wata duniya da zaka ji baka son barinta? ka bi ahalin cikinta kuna nutsewa cikin ramin da baku san dashi ba? ka shagala…
-
DINGISHIN KWADO BY SURAYYA DEE MARUBUCIYAR HALIN YAU SABO DA KAZA BAK’AR TA’ADA A irin wannan ranar ta 09/09/2000 Allah ya karbi rayuwar mahaifiyata. Ina barar addu’arku da ku taya ni yi mata addu’o’in smaun rahamar Allah. Saboda haka na saki page din a maimakon 10 ha wata da na ambata a farko. Allah ya jiƙanki Mamah yasa aljannar firdaus makoma da dukkan musulmai…
- Previous 1 2
