15 Results with the "hausa novel" tag
-
Blog
RAYUWA DA GIBI
RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman💖 Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi…
-
MIJIN ‘KWAILA ����♀ sabon salo daga labarin zahra adam ishaq “-chapter one-“ Ahankali yake tafiya da motar sakamakon yanda ya iske saitin bakin makarantar yaran yacika yakuma batse da dandazon yaran da’aka riga aka taso daga makaranta,ya d’anja gajeren tsoki lokaci guda yana kallon tsadadden agogon dake hannunshi ya taka burki kamar yanda sauran masu ababen hawa y’an uwanshi sukaja nasu burkin sakamakon dakatar…
-
Blog
MAITAFIYA
By Zahra Tabiu Tsokaci Wata irin gaba ce tsakanin talaka da mai kudi. Mai kudi yana yiwa talaka kallon nesa-nesa, irinka irin wahala, Allah nagode maka ba ni ba ne. Yakan kara yi masa kallon na fi ka, da gumina na nema kai ma sakacinka da mutuwar zuciya ya hana ka ka samu…ka da ka roke ni don baka nan lokacin da na nema! …
-
Page 1 & 2 __ababban filin jirgin saman mlm aminu Kano fasin jojine ke saukowa daga jirgin kowanne jayeda jakkar kasanya..daga gefe nahango wasu jibga jibgan sojojine tsaitsaye kowanne da bindigarsa Kamar masu jiran yak’i. Wani natashin saurayine kesaukowa cikin isa da tak’ama tafiya yakeyi cikin takon irinna k’ak’k’arfan namuji farineshi tassss gashi kyakkyawa nagaban kwatance Dan karamun bakinsa yamotsa tareda yamutsa kyakkyawar fuskarsa…
-
Blog
AJIYA A DUHU BOOK 2
Typing📲 Bilyn Abdull ce 🤙🏻 بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. My TikTok account 👇 Instagram👇🏻 BOOK 2 🅿️➖1️⃣ Ayi mana afuwa da jinkirinmu yau da gobe sai ALLAH 🥰🥰❤️. Ƴan ƙungiyar Bati ku matso nan munada meeting 😂. Kun san dai AZUMI aka gama ko, goman ƙarshen nan hummmm 😂 karki yarda ki zama a cikin wanda…
-
Blog
A DUNIYA TA
A D U N I Y A T A 🌎 H U G U M A Arewabook:Huguma Page 01 The gateway “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…
