22 Results with the "hausa novel" tag
-
Blog
MAITAFIYA
By Zahra Tabiu Tsokaci Wata irin gaba ce tsakanin talaka da mai kudi. Mai kudi yana yiwa talaka kallon nesa-nesa, irinka irin wahala, Allah nagode maka ba ni ba ne. Yakan kara yi masa kallon na fi ka, da gumina na nema kai ma sakacinka da mutuwar zuciya ya hana ka ka samu…ka da ka roke ni don baka nan lokacin da na nema! …
-
Diamond Ladies Na Fatima Zahra LAwal Marubuciyar⬇️ _ A DALILIN ‘YAR TSUNTUWA _ MIJIN ZAHRA Littafin diamond ladies (Daukar Fansa) na kudi ne duk maiso ya biyo ni p.c ya turo katin Naira#200 katin waya ta wannan number 08060719719,sai nayi adding din mutum a group din diamond ladies (Daukar fansa),Wanda suka biya kadai zan zira a ciki…..kushiga daga ciki labari darasi da nisha,fadakarwa,ilimantarwa,nagode. Bismillahi-rahmanir-raheem.…
-
Blog
DIYAM Na Maman Maama
DIYAM Na Maman Maama Godiya ta tabbata ga Allah da ya bani damar fara wannan rubuta, ina rokonsa ya bani ikon rubuta alkhairi ya kuma haneni daga rubuta sharri. Allah ya sa wannan rubutu ya amfane ni da duk wanda Allah ya bawa ikon karantawa. Littafin DIYAM kyauta ne, ina fatan ya zamanto min sadakatujjariya har bayan raina. Na sadaukar da wannan littafin ga…
-
Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe ɗan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda…
-
Blog
Abinda Zuciya Ke SO
Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke zaune gefenta kan plastic chair yana sanye da bugaggiyar…
-
Anyanka ta tashi🏃♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…
-
Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace”but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa” Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace”watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu” Itadai mamaki take because this…
-
Blog
Yar Wanke Wanke
ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ ᴘᴀɢᴇ 1✦5 Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran’ Ammi Ammi am back to home.. Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce” oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan haba” Shagwaɓe fuska ya yi ya ce”Ammi nifa yinwa…
-
STORY WRITING BY NAFISA SANI HASSAN Maman Ammar 1⃣ Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya’yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa yafahimci yana maintaining jikinshi ta hanyar…
-
*E2* _Kamar yadda na fara littafin nan ina rokon Allah Subhanahu wata’ala da ya ba ni ikon kammala shi lafiya, alfarmar Annabi Muhammad(SAW). Allah Ya ba ni ikon faɗakarwa da kuma ilmantarwa harma da nishaɗantarwa, Ubangiji Allah ya kare ni daga rubutu abin da ba zai amfani al’ummar Annabi ba.✍️_ Gargarɗi _Ban amince wani ko wata ya yi amfani da wani sashe na book…
- Previous 1 2
