Search
You have no alerts.

    24 Results with the "hausa novel" tag


    • Babu So by billyn abdul Thumbnail

      Babu so by billyn abdul Alhaji Mustapha Ɗaher wanda akafi sani da (MD Shareff) shine asalin mai gidan. Tsohon soja ne dan kuwa suna sahun farko na sojojin da sukaima ƙasar Nigeria hidima tun a farkon ƙarni. Matansa uku. Uwargida Hannatu bata taɓa haihuwa ba har yanzu da tsufa ya risketa, sai dai ta riƙe ɗan matarsa ta biyu tamkar itace ta haifesa saboda…

    • Blog

      MAITAFIYA

      MAITAFIYA Thumbnail

      By Zahra Tabiu Tsokaci Wata irin gaba ce tsakanin talaka da mai kudi. Mai kudi yana yiwa talaka kallon nesa-nesa, irinka irin wahala, Allah nagode maka ba ni ba ne. Yakan kara yi masa kallon na fi ka, da gumina na nema kai ma sakacinka da mutuwar zuciya ya hana ka ka samu…ka da ka roke ni don baka nan lokacin da na nema! …

    • NAMIJIN ZUMA Thumbnail

      Alhamdulillahi am back again. Bismillahirrahamanirrahim. Free page1 Katsina state ***A hankali yake Tafe a cikin dankareriyar motarsa kirar Mercedes Benz C-Class dark ash color, kallo daya nama motar na tabbatar da sabuwa ce domin se walwali takeyi tako ina, motar taci sunanta, ta fita a kyau ainifin fita, domin first class ce a tsananin azabar kyau da tsaruwa,tayi matukar kyau Ainun. Murza tayoyin motar…

    • Haramtacciyar Soyayya Thumbnail

      STORY WRITING BY NAFISA SANI HASSAN Maman Ammar 1⃣ Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya’yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa yafahimci yana maintaining jikinshi ta hanyar…

    • A DUNIYA TA Thumbnail

      A D U N I Y A T A ? H U G U M A Arewabook:Huguma Page 01 The gateway “Maaaam…….don Allah maama,abbee bashi da lafiya sosai kin sani maama……idan kika tafi waye zai kula damu?,idan kika tafi maama waye zai kula da abbeee?” Muryar yaron da gaba daya bazai haura shekara goma sha uku ba kenan take fita cikin wani irin sanyi…

    • ABU CIKIN DUHU Thumbnail

      A hankali take saukowa daga matakalan jirgin jirgin mai tambarin Nigeria Air way daya sauka a filin jirgin malam Aminu kano. Fuskanta yana saye da bakin glass din ido sai takunkumin dake saye a fuskan nata bayan ta yan samari biyu ne masu tsanin kama suna mara mata baya. Doguwar rigace baka a jikin ta sai gyalen shi data yafe har zuwa kanta takalman…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novel
    • Bana Son Shi Complete Thumbnail

      Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace”but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa” Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace”watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu” Itadai mamaki take because this…

    • RAYUWA DA GIBI Thumbnail

      RAYUWA DA GIƁI Batul Mamman? Bismillahir Rahmanir Rahim In loving memory of Aisha Aminu Balbalo (mai lalurar numfashi da take sayen cylinder ɗin oxygen wadda aka fi sani da Carofee). Allah Ya jiƙanta Ya gafarta mata. Amin Wanki take a tsakar gida tana sauraron hirar mahaifiyarta da ƙanwarta Zee. Ba ta saka musu baki saboda tun ainihinta ba mai son hayaniya bace. Sai murmushi…

    • Yar Wanke Wanke Thumbnail

      ʙɪsᴍɪʟʟᴀʜ ᴘᴀɢᴇ 1✦5 Bai dai_dai parking ɗin ba ya fita motar da sauri kai tsaya babban palorn gidan ya nufa yana kiran’ Ammi Ammi am back to home.. Wata ƴar matashiyar mata ce wacce bazata gaza 45 years ba ta fito ta ce” oh ni Sadeeq sai kace makaho da zaka dinga ƙwalamin kiran nan haba” Shagwaɓe fuska ya yi ya ce”Ammi nifa yinwa…

    • AJIYA A DUHU BOOK 2 Thumbnail

      Typing? Bilyn Abdull ce ?? بِسْمِ اللَّهِ الرَّحْمَٰنِ الرَّحِيم Da sũnan Allah, Mai rahama, Mai jin ƙai. My TikTok account ? Instagram?? BOOK 2 ?️➖1️⃣ Ayi mana afuwa da jinkirinmu yau da gobe sai ALLAH ??❤️. Ƴan ƙungiyar Bati ku matso nan munada meeting ?. Kun san dai AZUMI aka gama ko, goman ƙarshen nan hummmm ? karki yarda ki zama a cikin wanda…

      Download • Download • Hausa Novels • hausa novel
    • Hariji Complete Book 2 Thumbnail

      Anyanka ta tashi?‍♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…

      Download • Akan Social Media • Bana Sonshi • Hariji • hausa novel • hausa novels • protected • tsutsar nama comlete
    • Blog

      GUDUN AURE

      GUDUN AURE Thumbnail

      GUDUN AURE! NA BINTA UMAR ABBALE ? M.W.A✍️ GODIYA! Yabo da godiya su tabbata ga Ubangijin talikai. Tsira da amincin Allah suka kara ninkuwa ga shugaba Annabi Muhammadu s.a.w. Wannan littafi mai suna a sama ‘kirkirarre ne, ba a yi shi don wani ko wata ba, idan har ya yi daidai da yanayi na rayuwaka/ki a rashi ne. Haka zalika ban yarda a juya…

    Note
    error: Content is protected !!