22 Results with the "Bana Sonshi" tag
-
Anyanka ta tashi🏃♀️ Kaji banƙararru guda biyu ya siyo da lemu ,ya shigo gidan ya kulle da key,ya saka a Aljihu ya wuce ɗakin matarsa,da ya bar uwale zata shiga ta jirasa. Ai kuwa tun kafin ya ƙaraso ƙamshin yajin cittah ta soki hancinta,Da sauri ta maida mugun miyaun kwaɗayi,ji kake maƙutt! Kamar wanda aka tsikara tayi zumbur ta miƙe ta nifo hanyar da…
-
STORY WRITING BY NAFISA SANI HASSAN Maman Ammar 1⃣ Azaune yake acikin babban falonshi da yasha kayan more rayuwa,ahankali yake kurban ruwan ya’yan itatuwan dake cikin glass cup din kamar yanashan magani.daka ganshi kasan yana cikin damuwa,kyakkyawa ne ajin farko,wanda ko kallo daya kamai xaka fahimci hakan saboda farine sosai sannan kakkarfa yanayin jikinshi da kiranshi sukadai zasusa yafahimci yana maintaining jikinshi ta hanyar…
-
Gidan Dadi Duniya na Oum Aphnan Na…Oum Aphnan✍️ I’m back to the game my fans ,I hope and I promised this book will give you a maximum satisfaction ,and you will Neva regret for investing your money into the journey…As you knw and ah knw it’s oum Aphnan dai,That unnanimous writer that published more and more books that makes you to rejoice such as…
-
CANJIN RAYUWA Complete Book 1 CANJIN RAYUWA (1) Hajiya saudat tana zaune kan sallayarta ta idar da sallar azahar tana istigfari, ‘yar kimanin shekaru arba’in da bakwai zuwa da takwas,amma ba ta yi kama da shekarunta ba saboda kyan jikinta da kuma hutu.in an ce ka fadi shekarunta za ka iya cewa talatin da doriya,kyakyawa ce mai cikar mutunci. wayarta da ke gefe samfurin…
-
Bismillahir Rahmanir Rahim Cikin mamaki tace”but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa” Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace”watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu” Itadai mamaki take because this…
-
Blog
Bakin Haure Complete
“`Bismillahir rahmanir Rahim *Alhamdulillahi Ubangiji ya nufa mun dawo a daidai wannan lokacin me tarin albarka. 15/12/2023 na fara, Ya Allah ka bani ikon isar da wannan sakon da na dauko Ya Allah ka bani damar sauke nauyin da na dauka, ina muku Fatan alkhairi Ga Jamilah Janafty wacce bata gajiya da dimbin alkharinta a gare ni da sauran marubuta baki ɗaya. Wannan labarin…
-
Auran Bazawara Na Ummu Hairan 1 Nicon hotel wani katafaren hotel ne dake garin Abuja anan tayi p king ta bude motar ta zuro kyawawan qafafunta kafin ta fito gaba dayanta sanye take cikin qaton hijjab dogo har qasa brown da niqaf a fuskarta ta fara takawa a hankali, hawa na farko ta tsaya daki me number 121 knoking tayi cikin wani irin sanyin…
-
Blog
Akan Social Media
Page 1 to 10. Bismillahi Rahmani Raheem! Masoyana Ina baku hakuri akan rashin zuwan littafin MUGU BAI DA KAMA. Wannan ya farune saboda bayanai da nake tattarawa akai. Kapin zuwanshi ina maku sallama da wannan takaitaccen littafin nawa mai suna Akan social media (yanar gizo) K’arar sakon daya shigo a wayantane yasata yin firgigit ta miqe dga zaune da take ta d’auki wayanta, sunan…
-
Blog
Abinda Zuciya Ke SO
Abinda zuciya ke so complete hausa novel Horn da akayi yasa mai gadi yafito da saurinshi daga dakinshi that is just beside the gate ya zare sakatan gate din ya wangale gate din sabida motar ta shigo, wangale gate din da akayi yasa wata yar budurwa da bazata wuce 25-26yrs ba da wani matashi ke zaune gefenta kan plastic chair yana sanye da bugaggiyar…
-
Abari ya huce by Sumayyah Takori DANDANO DAGA ABARI YA HUCE MAIRO A GIDAN YAYA HABIBU!!! © Sumayyah Takori Litinin babbar rana, ko bature yana tsoronki. Habibu ya yi shirin ofis cikin suit din ma’aikatan bankin Barclays , da jibgegiyar rigar sanyi, hand-socks da leg-socks, yana so zai fita aiki. ga yara sunyi shirin makaranta tsaf, misalin karfe bakwai daidai na safe. amma babu…
- Previous 1 2
