Turken Gida – Chapter Twenty-seven
by Janafty*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
Maman Farko ce kawai ta sakar min fuska to sai Yallaɓan amma Anty Bahijja ina gaishe ta ma kamar ina faɗa mata cuta a daƙune ta amsa ni. Na zo na iske an kai Gimbiya ɗakin hutu an yi mata kuma alluran barci amma ba su fara ba da izinin a shiga a ganta ba.
Muna asibitin Anty Bahijja ta kira mutane ba adadi ta na faɗa musu Gimbiya na asibiti ina ga ko suna tambayan ta cikin ne? Sai. . .