Turken Gida – Chapter Twenty-four
by Janafty*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
Gidana duk ya yi ƙura to ba na samun zama. Shi ya sa da aka sallami Nene sai na ɗan ɗaga kafa da zuwa Gwammaja in yau na je gobe ba zan je ba. Yallaɓai shima ya samu natsuwa tun da har Kaduna ya shiga ya kwana biyu. A ranar da zai dawo daga kadunan na je can Gwammaja da ya ke Jumma'a ne tare da su Jidda na ne tunda sai da na jira suka dawo muka taho tare. Na yo. . .