Search
You have no alerts.
    The Den of Novels
    Chapter Index

    *MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
    Kaina na mayar ƙasa ina wasa da gefen hijabina. Sai na sake ɗagowa ina kallon shi jin ya yi shuru sai muka haɗa ido dashi da sauri na ƙara sadda kaina ƙasa domin har ƙwalla sun cika min ƙwarmin idanuwana tuna irin cin mutumcin da Yallaɓai ya yi min.
    "Me ya faru?
    Ya sake tambayata sai na yi saurin shanye kukan da ke taso min har ina yin mirmishi wanda na aro shi na yafa a saman fuskata duk domin na kauda. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!