Turken Gida – Chapter Thirty-one
by Janafty*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
Da yake na san Yallaɓai ba ya son cin taliya a cewarsa wai ba ta ƙosar dashi. Shi ya sa sai na dafa masa shinkafa mai karas da kabeji. Mu kuma sai muka ci sauran taliyan da ta rage ni da yara. Kayan marmarin da ya kawo rabi na ɗibar mana na wanke muka ci, rabi kuma na saka a cikin frizer.
Sai da Yallaɓai ya yi wanka ya sauya kaya zuwa wasu sauƙaƙku na zaman gida sannan ya ci. . .