Search
You have no alerts.
    The Den of Novels
    Chapter Index

    Duk da na bar ma Yallaɓai ɗakin sai da ya ƙara biyo ni falon. Ina zaune ina cin dankalin hausa ɗanye kitchen na shiga na ga Jidda na ferewa wai shi ta ke sha'awa za ta soya ta ci nima nan take na ji ya shiga raina sai na ce kawai ta fere da ɗan yawa sai mu ci gabaɗaya. Shi ne kafin na taho na ɗauki wanda ta feren ƙarami na wanke na taho da shi falon Yallaɓai na zauna ina gutsira a hankali ina jin daɗin sa a bakina da cikina gabaɗaya. . .

    Membobi wanda suka biya kudi ne kawai za su iya karanta wannan shafin.

    Log In Biya ₦500

    Ku biya ₦500 domin karanta duka shafukan kudi.

    Note
    error: Content is protected !!