Turken Gida – Chapter Fifteen
by Janafty*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
Ni ko ina barin falo ɗaki na koma na ɗau wayata na kunna na kira Saude sai balaraba ta ɗauka tana faɗa mini Saude ba ta da lafiya zazzaɓi ya rufe ta. Amma ta ji sauƙi, fatan samun lafiya na yi mata sai ta ce min ko ina buƙatar ganin ta ne? Ai sai ta rarrafo ta zo tunda ta ji sauƙi.
Da sauri na ce" A'a ta bar shi kawai in ta ƙara jin sauƙi sai. . .