Son Rai – Chapter Twenty-eight
by Aysha A Bagudo..Tuki yake sannu a hankali Kamar baya son taka motar, yayinda a hanakali suke hirar soyayya a tsakaninsu , while hannunsa sarkafe cikin nata yana massaging a hankalin, wanda hakan da yake mata ,ya dinga kashe mata sansar jiki , take wani yanayi mai wuyar fasaltuwa ya dinga ziyarar zuciya dama gangar jikin masoya guda biyu ,a bangaren kowannensu tsantsar soyayya da kaunar juna ne take bin dukkanin sansar jikinsu , har suka k'araso unguwar sharad'a face 2 hannunsu na sarkafe cikin juna tana zuba masa shagwa'ba iri iri .
a bakin wani tafkeken get taga yaja ya tsaya, nan take. . .