Son Rai – Chapter Thirteen
by Aysha A BagudoDuk yadda yaso ya runtsa kasa runtsa idanunshi yayi , illa juyi da ya dinga yi a kan gado ,yana sake tuna moment din da sukayi spend daita a daren jiya .
"duk da yana cikin fargaba da tashin hankali amman hakan bai Hana shi jin dadin moment din daya kasance a tsakaninsu ba.
"ta jiyar dashi dadi mara misaltuwa , tayi masa abinda bai yi zato daga gareta ba ,ta fito masa da maitar son shi filli ,ta nuna masa idan babu shi a rayuwarta ba zata iya rayuwa ba ...
" Wayyohly Allah baby nah ,nima Ina sonki ,Ina sha'awarki i can. . .