Son Rai – Chapter Six
by Aysha A Bagudo*MASU ƁUKATAR A TALLATA MUSU HAJOJINSU ZA SU IYA TUNTUƁARMU TA LAMBOBIN 07045308523 MUN GODE*
.
....Ita kuwa yesmin ta'ba kofar bathroom din , da akayi, yayi mugu mugun hargitsa mata 'kwal'kwaluwa ,har ta saki k'ara mara sauti batare da tasan tayi hakan ba, jikinta na sake d'aukar kyarma, dan daman tana manne da jikin kofar ne ,ta manne kunnenta tana sauraran tautaunawarsu , daki daki komai ke shiga kunnenta tun daga kan maganar jakarta da mahaifinta yayi har zuwa Sauran maganganun ...
A matukar tsorace Dr jamil ke duban fuskar habib day'a waigo ya tsareshi da idanuwanshi. . .