Search
You have no alerts.
    The Den of Novels

    ….gabad’aya ya juyo daita suna fuskatar juna,kana ahankali ya d’agota sama ya tura kafarsa daya ta karkashinta sai ga kirjinta yayi sama ,brest dinta dake cikin bra suka sake tsayawa cak, yana kallon saman brest dinta azahirance cikin wani irin shauki “
    ita kuwa take jikinta ya d’auki rawa tasoma k’ok’arin kamkame jikinta muryarta a sanyaye tace “wai me ye haka ne bunayya?
    ” bafa na son wulakanci, bacci fa na gaya maka zanyi kafin biyu tayi “

    muryarsa a kasalance yace “kiyi baccinki mana ko na hanaki yi ne ?
    Ya kai bakinsa saman brest dinta yana shinshinawa yana lumshe ido “
    ” wani irin zirrrrrrr taji a gabad’aya ilahirin jikinta had’e da furta kalmar “wayyohlly Allah ……”
    “dan girman allah ka barni banason irin abinda kake min fa “
    “uhmmm ?
    “ai bance dole ki so ba , kawai kiyi baccinki, ni kuma ki barni nayi abinda nake so ..ya fad’i yana sake ban k’aro kirjinta ya d’aura harshensa yana lasar kan nipples dinta dake cikin bra ……

    take jikinta ya sake d’aukar kyarma duk yadda taso tayi bacci hakan ya gagara saboda tsananin takurar da yayi mata ,tsawon awa d’aya yana zaune makale daita ajikinsa yana zukar kan nipples dinta ta cikin bra…..
    jikinta ya mutu murus tarasa in da zata tsoma ranta ..wani irin mahaukacin feeling’s ne ke sake kawowa jikinta ziyara, sun dad’e haka suna shakar numfashin juna sannan ya busa mata iskar bakinsa yace “plz my baby karki barni… duk abinda kike so zan miki koda kuwa rayuwata kike bukata….
    “ni dai burina ki barni na rayu dake ..tayi shiru ta kasa furta komai dan bazata iya mgn ba, “plz baby kice min wani abu mana …
    nan ma shiru tayi tare da lumshe fararen idanunta tana sauke numfashi tamkar mai cutar asma..

    aiko shirunta ya bashi damar cigaba da jagwalgwala mata jiki son ranshi har sai daya gaji dan kansa sannan ya barta, tare da barin d’akin.
    yana fita ta sauke naunayen ajiyar zuciya ta sake runtse idanunta sosai ,zuciyarta na beating da karfi..
    Tayi shiru lamo akan gadon tana tunanin, a wasu lokutan har tsoro yake bata idan yana yin wasu abubuwan tamkar ba d’an shekara ashirin da biyu ba…
    abubuwansa basu da bambanci dana manya maza masu isa da izza, haka tayi ta tunanin tana juyi, gashi baccin data so yi yaki d’aukarta ,sai juyi kawai take akan gado idanunta a runtse, idan ka kalleta zaka d’auka bacci take amman ita kad’ai tasan halin datake ciki …
    tashi tayi zumbur ta Mike zaune tana k’ok’arin saukowa saboda ta qagara yin bacci, ta sauko ta janyo akwatin kayanta ta’ajiye ta fito daga d’akin tana kiran faiza ..

    Tana k’arasowa parlour’n ta iske babu kowa sai ala’meen shi kad’ai zaune ya d’an d’ago ya dubeta , ita kuma sai ta waske tana Sosa tsakiyar kanta bata yi masa magana ba, ta juya zata koma.

    “muwaddat ……ya kira sunanta muryarsa a sanyaye ta tsaya had’e da juyowa ta zuba masa fararen idanunta “faiza kike nema ?
    Ta d’aga masa kai kawai “,zo ki zauna yanzu zata dawo na nasata aiki d’akina ita da eiman ..

    “no zan koma d’aki akwai abinda zanyi ,yayi shiru har ta juya yaga kamar zaiyi wasa da damarsa ,dan hk yayi saurin dakatar daita “muwaddat ta sake tsaya akagare tana yatsina fuska ,batare da ta juyowa.
    “dake fa nake magana “ai kunne ke jin magana yaya ala’meen ka fad’i maganarka ina jinka, amman dan Allah ka hanzarta gsky, dan sauri nake ” okay zo ki zauna nima bazan ‘bata miki lokaci ba ,tunda nasan yau zaki wuce .
    “akwai magana mai mahimmanci da zan fad’a miki “Kamar karta dawo sai taga rashin dacewar haka ,ko babu jininta ne yaya al’ameen dan haka ta dawo ta samu guri can nesa dashi ta zauna “bai yi magana ba, ya taso daga inda yake zaune “bari ni na taso saboda mahimmanci maganar bata bukatar nisancinta dake ..
    ya zauna Kan abun kujera yana kallonta “tayi masa banza saboda gabad’aya zuciyarta ta gama bata abinda zai fad’a, jira dai kawai take ya amaryar da abinda ke ransa .

    Shiru ya ziyarci parlour’n na wasu mintuna sannan yasoma magana ” muwaddat akwai abinda nake son sanar dake wanda, ni kaina nake shakkar furta shi, saboda tsoron amsar da zan samu daga gareki, “ta d’ago ahankali ta dubeshi sannan ta kawar da kanta tana cewa “wace magana kenan ?
    “yayi shiru yana nazarin fitowar maganar can dai yayi kundinbala yace ‘”a zahirin gaskiya tunda kika zo gidan nan na d’aura idanuna akanki naji na kamu da matsanancin soyayyarki ..

    bata yi mamakin jin furucinsa ba saboda ta jima tana zargin hakan acikin zuciyarta, amman duk da haka sai data sake d’agowa ta dubeshi kad’an, ta d’auke kanta tana yatsina fuska “zan so na samu matsayi acikin zuciyarki ko yaya ne ,sannan banason ki duba alakarmu idan har ban yi miki ba babu damuwa kina iya sanar min sai na hakura nayi miki fatan alkairi ,amman idan kika amince dani zanji dadi sosai haka ma kowa zaiji dadi barin inna taji labari sai tafi kowa yin murna tare da alfahari da aurenmu…
    yaja numfashi yana tsaigaita zancesa yana dubanta ,yaji mai zata ce, amman tayi shr taki yin magana .

    “,kin yi shiru muwaddat wallahi bazan takuraki ba duk da yadda nake sonki tamkar rayuwata ,dan Allah ki bud’e baki ki fad’a min matsayina kina sona zaki aureni ?

    Ta sake d’agowa ahankali tana dubansa still batace komai ba…”zaki aureni ..?
    Tayi saurin maida kanta ta sunkuyar azahirin gsky bataji zata iya sonshi daidai da cikin cokali , haka zalika bazata iya kallon tsabar idanunsa tace bata son shi ba …

    Ahankali ala’meen ya d’ago kanta ya zuba idanunsa cikin kwayar idanunta “muwaddat karki damu idan har banyi miki ba ki sanar min plz koda zanji babu dadi araina amman shirun nan naki na bugar min da zuciya, nima ba laifina bane haka na tsinci zuciyata wallahi da kace zuciyata tayi shawara dani da bata kamu da matsanancin kaunarki ba ,ta lumshe idanunta sannan ta cire hannunsa ta Mike tsaye da niyyar wucewa yayi saurin riko tafin hannunta cikin nasa yana murzawa yana kallon kwayar idanunta, ta fixge hannunta da karfi tana masa wani irin kallo..

    “karki min haka Muwaddat karki tafi ki barni cikin wannanb halin, ina bukatarki ina son na mallakeki amatsayin matata uwar ya’yana, plz kice min wani abu ya Mike tsaye a gabanta.. take kirjinta ya buga ,bazata iya fad’a masa karya ba ,sannan bazata iya kallon idanunsa tace masa bata son shi ba “kalli cikin idanuna ki fad’a min abinda kika gani ta d’ago ahankali tana kallon cikin kwayar idanunsa sannan ta yatsina fuska “,ni.. ni banga komai ba.
    ya sake riko hannuta sosai ta yadda bazata iya kwatar kanta ba, yace “karya ne muwaddat ki duba sosai babu komai cikinsu face soyayyarki maganarsa ta bata dariya aiko tayi murmushin adaidai lokacin bunayya yasanyo kai cikin parlour’n yayi arba da mugun abu…

    wani irin bugawa zuciyarsa tayi har sai daya dafe daidai saitin zuciyarsa da hannunsa daya ..

    Ya tsaya cak daga inda yake yana kallonsu gbdy ya kasa d’aga koda motsac d’an yatsansa ne ,ala’meen da muwaddat,” to me hakan yake nufi soyayya ko me ?
    Ya tambayi kansa kirjinsa na sake dokawa kamar ya juya yayi tafiyarsa ,amman yaga gara ya tsaya ,yafi son muwaddat ta gansa da idanunta, kar yazo yayi magana ta fishi da fushi dan haka yacigaba da tsayuwa ..

    “Plz muwaddat ki fad’a min mana kina sona ko bakya sona ..?
    Kirjin bunayya ya sake bugawa da karfi take jikinsa ya kama rawa kad’an ya rage bai kai kasa ba ,yasamu ya dafa gefen kujera .

    “ta runtse idanunta kana ta fixgo abinda zata fad’a masa da kyar “kayi hakuri yaya ala’meen ka bani lokaci zanyi tunanin akai “zuwa yaushe kenan zan baki lokaci?
    ” wallahi bazan iya d’aukar dogon lokaci batare da nasan matsayina ba .

    “ni kawai dai ka bani lokaci zanfi son haka “shikenan na baki lokacin amman zan iya kiraki a waya babu damuwa ?
    Tayi shiru can tace “shikenan had’e da zare hannunta cikin nasa, har ta juya ,bunayya ya kira sunanta tana juyowa sukayi four eyes dashi tsaye cikin matsananci tashin hankali ……..

    take gabanta ya fad’i wanda ya had’e mata da rawar jiki ,tunda ya kira sunanta bai sake magana ba haka zalika bai d’auke idanunsa akanta ba ,wani irin d’aci zuciyarsa ke masa gabadaya ma ya rasa abinda zai ce mata .

    parlour’n ya d’auki shiru na tsawon mintuna ,batare dukkanisu sun sake cewa wani abu ba, illa dokawar da zuciyoyinsu keyi ,muwaddat ce tayi karfin halin cewa “ya akayi kanina …. ina ‘bata maka lokaci ko?
    Wani shuumin kallo ya watsa mata batare da yayi magana ba .

    Shi kuwa ala’meen dadin sunan data Kira shi dashi yaji, ko babu komai zuciyarsa ta samu natsuwar dayake son samu a shakuwarsu , domin yanzu dai ya cire zargin da zuciyarsa keyi masa akan alakarsu, yayi murmushi yake yace “bari na baku guri ke da kaninki ,dama zai taimaka min daya bar tafiyar nan zuwa gobe ko wani sati saboda ina son ayi tafiyar dani dan na dinga debi miki kewa dan naga shima Miskilili ne d’anuwanki ko me kika ce ?
    bunayya ya jefeshi da wani kazamin kallo me tattare da tsagwaron wulakanci yana furzar da iska domin shi kad’ai yasan irin rad’adin da yake ji akirjinsa , ji yake kamar an dora masa dutsen dala ne a saman zuciyarsa ,kusan wannan bakinciki ne ya hanashi magana ,domin idan yace zai yi maganar ma to babu abinda zai fad’a sai ashariya ..

    Ita kuwa muwaddat murmushin karfin hali ta qaqalo tare da cewa”ayi haka kai kuwa yaya ala’meen ,daga ganin sarkin fawa sai miya tayi zaki?
    “yayi murmushi to ya na iya kamawa tayi ,duk cikin mahimmanci da kike da shi ne agurina, ki bada umarni kawai kiga aiki da cikawa ,yanzu sai na had’o kayana ,ko cewa kikayi idan na biki kar na dawo zanyi zamana matukar ina tare ……
    tun bai k’arasa mgnr ba bunayya ya juya a matukar fusace ya bar parlour’n yana Jan tsaki .

    Ala’meen ya waigo ya kalleta yana sakar mata laulausar murmushi “wai ni me yasa kanin nan naki ya fiyye shan kamshi ne ?
    “Na kanyi mamakin yadda duk da wannan miskilancin nasa amman ke kuna d’asawa dashi ,koda yake ba abin mamaki bane idan akayi la’akari da zamanku guri daya “muwaddat tace babu laifi muna dasawa dashi sosai, sai dai ni kaina wani lokacin sai mu d’auki tsawon lokaci bamuyi magana ba, idan bashi yayi min ba .
    suna cikin haka faiza ta sauko ita da eiman daga d’akin ala’meen .

    muwaddat na ganinsu tace “yauwa faiza taimaka dan Allah kije d’akina keda eiman ku had’a min komatsaina, “au daman baki had’a kayanki ba shine baki fad’a ba?”to muje na had’aki miki kinga su sun gaji..inji cewar yaya ala’meen ..

    muwaddat tayi murmushi “haba yaya ala’meen ta yaya zan sanyaka aiki irin wannan bayan gasu faiza a gida “to meye Dan kin sani aiki nayi miki ?
    “Babu komai ta bashi amsa atakaice saboda ta kagu ta bar gurin gashi shi sai k’ok’arin riketa yake.
    Ala’meen ya dubi faiza yace “muje mun had’awa wannan miskilar kanwartawa kayanta.
    faiza tace “ka dai kaje ka had’a mata,tunda naga kasoma zaman bita zaizai, nima ina da abun yi kunga tafiyata ..

    “suka sa dariya suka nufi d’akin muwaddat tare eiman ,ita kuma ta nufi hanyar waje, suna shiga suka shiga harhad’a kayanta dana tsarabar da mumy tasa ayo mata tun bayan dawowarsu daga kalgo ,suna hira suna shirya kayanta cikin babban akwatinta har lokaci ya tafi sosai, shi kuwa ala’meen yana sane ya dinga ‘bata lokaci yana janta da hira dan ya sake ‘bata musu lokaci ,domin dai so yake a fasa tafiyar dan ya k’ara samun kusanci daita ….

    **********
    Bangaren bunayya kuwa iya bakinciki da ‘bacin rai zuciyarsa ta kamu dashi ,yana komawa bangarensa yashiga zagaye d’akin yana zariya tamkar Wanda yayiwa sarki karya ya dunkule hannunsa ya naushi iska “aikin banza kawai wai ni za’a kawo bariki ,ai kuwa zaka ga aikin barikanci, ba dai son muwaddat kake bil hakki ba, ni kuwa nayiwa kaina alkawari muddin ina raye ba zaka aureta ba …
    shi bama sonta dayake ne yafi ‘bata masa rai ba kamar yadda ya rike mata hannu ,hakan yafi komai d’aga masa hankali da ta’ba masa zuciya, itama km har da wani murmushi take masa tana biye masa dan iskanci, idan yayi magana tace bakinsa na wari ,shi yasan abinda zai yi ,zai dasa soyayyarsa ta karfin tsiya acikin zuciyarta ta yadda idanunta da zuciyarta bazasu ta’ba amsar wani d’a namiji ba bare har ya kai ga ta’ba mata jiki matukar bashi bane …

    yana cikin wannan tashin hankali kiran ummi yashigo wayarsa da kyar ya fesar da numfashi ya d’auki wayar muryarsa can kasa “Assalamu alaikum ya ummi..
    daga can bangare ummi ta amsa masa da “waalaikas Salam ya bunaiyya “nace na jiku shiru daga kai har muwaddat babu Wanda ya kirani ,to ya zance tahowarku ?
    InshaAllahu yanzu haka muna kan tasowa “ummi tayi shiru can kuma tace “ka kuwa duba lokaci?
    Ya kai idanunsa kan agogon dake d’aure da tsintsiyar hannunsa karfe hud’u sauran kwata “ummi to four yanzu “to yanzu a irin wannan lokacin yaushe har zaku iso da wuri nifa banason tafiyar dare kubar tafiyar kawai zuwa gobe saboda kwanciyar hankalina.

    “no ummi ya furta yana runtse idanunsa domin dai bayason ya k’ara daidai da seconda daya acikin gidan ,gabadaya jikinsa zafi yake masa “addua kawai zaki mana ummi dan oready mun gama shiryawa, tahowa kawai zamuyi .
    “ummi tace “ni dai ason raina nafi son abarshi zuwa gobe amman tunda ka nace shikenan Allah ya kawoku lafiya”ameen ummina ” bari na kira muwaddat din, yana jin ta fad’i haka ya katse kiran yana furzar da iska.

    ahankali yaji ana kwnoking din kofar bai amsa ba ,har sanda ta sanyo gangar jikinta har ta k’araso gabansa ta durkushe bisa gwiwowinta tare da tsura masa ido ,bai d’ago yaga halittar dake gabansa ba, ta cigaba da durkuso tana kallonsa tamkar ta rungumeshi ajikinta, tana jin tamkar ita tafi kowa rashin sa’a a duniya tunda bata samu damar mallakar zuciyarsa ba,
    da kyar ta hadiye wani abu daya tsaya mata a makoshi, faiza idanunta taf da ruwan hawaye ta sake tsurawa bunayya ido ,cikin muryar kuka tace in har zaka iya soyayya da yayata wacce ta girmeni ta girmeka, ni mai zai hana ka so ni tunda nima jininta ce uwa daya uba daya?
    “gashi ni Allah ya jarabeni da matsanancin soyayarka, nice daidai da kai ba yar’uwata ba, ni yafi dacewa kaso ,ba ita ba ta k’arasa mgnr tana kuka ….

    bunayya batare daya d’ago ya dubeta ba, yace “nayi rantsuwa da Allah har yau sama da shekara sha takwas kenan ban ta’ba kaunar wata diya mace ba sai yayarki muwaddat……
    ” ban ta’ba jin sonki daidai da second daya ba, ni matsayin k’anwata na d’aukeki batu na soyayya babu shi atsakaninmu, muwaddat ce kad’ai acikin kokan raina, ina sonta tamkar raina, ita kad’ai ce macen da nake jin zata kashe min ki shi ruwan danake d’auke dashi na tsawon shekaru.. ..
    yana gama fad’ar hk ya mike tsaye ya janyo
    Jakar kayansa ya d’auka ya rataya ya kwashe wayoyinsa ya fito harabar gidan kai tsaye inda motarsa kirar lexus, Rk 330 ke parke ya nufa, tun daga nesa ya dannan key’n motar sannan ya isa ya bud’e gidan baya ya jefa jakarsa ciki ,ya nufi cikin gidan yaga uwar da akeyi da ake ta faman ‘bata masa lokaci yana shiga a parlour’n ya tarar da duka ahlin gidan suna zagaye da muwaddat banda dady dake cikin d’akinsa sai faiza daya baro a bangaren yaya akram .

    Mumy na ganinsa tayi murmushi “ka gaji da jira ka biyo sahu ko ?
    “Wai sallama muke ,bai ce mata komai ba haka zalika bai kalli inda muwaddat ke tsaye tare da ala’meen ba ,illa kansa daya daga mata kawai,kana ya juya ahankali ya fice dan bai son ganin ala’meen “ke eiman d’auki jaka daya ki bishi dashi eiman tayi saurin zaro idanu “kai mumuy yanzu nice zan d’auki wannan jakar wacce kmr a zuba kawunan mutane aciki?
    ” bama wannan ba Allah ni bazan iya bin bayan yaya bunayya ba ,saboda tsoronsa nakeji …

    “Bakiga yadda ya wani had’e rai ba kamar wani bijinmin sa, ta k’arasa mgnr tana sakin dariya ” bakiga yadda na kagu ya bar gidan nan ba ,na sakata na wala nayi budurina son raina…..

    “Ungo nan jarar kawai akanki yake da zakice kin kagu ya tafi ?
    “Ke da yakamata kiyiwa d’an uwanki addua “to ni mumy ai nayi musu addua amman dai su tafi har ma aunty muwaddat din na huta suka sa dariya .
    “dan tani yarinya ki kwantar da hankalinki sai kin nemini da kudi ma baki ganni ba “

    ihsan tace “karyar iskanci take me yasa batayi magana agabansa ba ,taga yadda zai yi daita .
    “to gumaida ,Kanwa uwar had’i ,idan bai ji ba ,ai sai kije ki fad’a masa, ta fad’i haka tana mugud’a Baki.

    “ke dai Allah ya shiryeki wallahi mijinki na da aiki ja agabansa, dan duk wanda ya auriki ya auri hauka inji cewar ala’meen ….

    ihsan ta fita waje domin kiran mai gadi suka ci karo da faiza tana kuka, ta tsurawa bayanta ido tana mamaki kukan da take ,kad’a kanta kawai tayi ta wuce dan tasan may be ita da yaya bunayya ne dan tasan yadda take nacin son shi, shi km yana wulakantata.. tare suka dawo da direbansu , ya d’auki jakar kayan muwaddat ya fita dashi ya kai ya dawo ya d’auki dayar jakar ,sannan suka rufa masa baya gabadayansu ala’meen na gefen muwaddat rike da akwatinta da kansa yasanya akwatin a boot din motar sannan ya dawo ya bud’e mata gidan baya ,muwaddat
    tace “nagode yaya a daidai lokacin dady ya fito, har tasanya rabin jikinta cikin motar tajiyo sautin muryar bunayya can kasa “dawo gaba ki zauna……
    jimmm tayi sannan ta fito al’ameen ya kalleta fuskarsa d’auke da tambaya ” ya kuma zaki fito kiyi zamanki abaya mana?
    muwaddat ta girgiza kai tace “bari na zauna gaban kawai .
    mumuy tace “ato da dai yafi, dan karki maida min yaro direban karfi dayaji.

    ala’meen yace “to ai kaninta ne meye banbancinsa da direban ?
    Dady yayi murmushi yace “zance mumynku ne gaskiya ta zauna a gaba, “a’a dady zance yaya ala’meen dai ,shi fa kanina ne “kaninki kika ce ,kani ne ba direbanki ba ,suka dariya duk bunayya ,yana jinsu amman yayi musu banza domin shi bai ga abun wasa agurin ba bare yayi dariya , ganinsa tsagwaron rainin hankalin kawai ala’meen da muwaddat suke masa .

    Ta shiga gidan gaba ta zauna, tana zama yasoma Jan motar ahankali saboda oready ya rigada ya kunna motar tuni ,ala’meen ya matso jikin motar yana ‘kok’arin sanyo kansa ,bunayya yayi saurin yin sama da glass din motar yana janta ,dole tasa yaja da baya yashiga sawun masu d’aga mata hannu suna tsaye har motar tabar harabar gidan ….

    *********

    Tafiya yake ahankali tamkar bayaso ta waigo ta kalleshi taga yadda yayi wani mugun had’e rai tamkar Wanda aka aikowa da sakon mutuwa ,kirjinta taji ya buga “amman duk da haka sai data fad’i abinda ke ranta tace “ya kake gudu haka ko ka manta tafiyar kusan awa shida masu kyau ne a gabanmu ?

    Yayi mata banza kmr ba dashi take ba, ya cigaba da Jan motar ahankali, har kusan magariba suna cikin garin ilori ,bashi da niyyar soma gudu , sai daya ga suna daf da fita garin gabadaya sannan yasoma jan motar , amman zuciyarsa da gangar jikinsa tamkar banasa ba saboda ‘bacin rai .

    Tunda tayi masa magana yayi Mata bazan bata sake cewa dashi komai ba ,tace ” gidan ka tarar idan takamarka miskilanci na fika .
    shi kuwa har addua ya dinga yi ta sake yi masa magana yayi parking tsakiyar daji ya zazaga mata bala’I dake cinsa, suna cikin tafiya motarsu ta tsaya ya fito ya dudduba sannan ya shiga motar ya sake tayarwa suka d’auki hanya.

    gudu kawai yake sharara akan titi ,suna wuce kauyenka yarbawa igbedo alaji, eyenkwari ogbomosho, oyo, motarsa bata tsaya ba, sai a wani kauye kafin akai o’duba motar ta tsaya cak a daidai wani d’an madaidacin gida taki moving gashi dare yayi ,agogon hannunsa ya duba karfe daya saura ..
    Ya fito ya duba motar ashe tayar gaba ce tayi ‘baci yaja tsaki ya koma cikin motar “ki sauko motar tayi ‘baci ta tsura masa ido for some few seconds sannan tace “ni dai dan Allah kabarni acikin motar tsoro nakeji “ni kuma ai ba mutun bane ,yadda na fito kema haka dole ki fito musan yadda za’a yi ,babu yadda ta iya haka ta yunkura ta fito tasan muddin taki fitowa zai iya fito daita ta karfi da yaji, tana fitowa sanyin iskar waje ya ratsata saboda lokacin an dan soma sanyi ahankali tayi mika had’e da salatin Annabi gurin shiru bakajin motsin komai sai na tsuntsaye ..

    Shiru bunayya yayi kafin daga baya ya nufi kofar gidan da suka tsaya ,mai gidan yana zaune a kofar gidan yana sauraron radio yana gyanygadi ,da ala’mun bacci ne ya d’aukeshi.

    bunayya yayi sallama kusan sau uku sannan mutumin yayi firgigib ya bud’e idanunsa dake cike da bacci ,bunayya ya mika masa hannun suka gaisa sannan yace “Dan Allah malam taimako nake nema ni matafiyi nida matata zamu lagos ne sai kuma motarmu tayi ‘baci dan Allah ko akwai makanikai anan kusa ?
    Mutumin yace “gsky akwai amman sun tashi kaga inda kayan aikinsu yake ca ,bunayya yayi shr yana duban inda mutumin ya nuna masa.

    “yanzu babu inda zansamu ?
    “Gaskiya babu daga nan sai dai Ibadan gashi kuma akwai tazara tsakani “bunayya yace “shikenan na gode ya juya ya koma inda muwaddat ke kamkame da jikinta tana rawar sanyi, ya wuceta ya bud’e mota yashiga yayi zamansa yana maida kujerar baya ya talla’be kansa da hannuwansa duka, ai muwaddat na ganin haka tayi saurin bud’e mota tashige ya rufe motar gabad’aya suka cigaba da zama “bunayya ……..

    “Ya’akayi?
    “nace anan zamu kwana ne ?”ga zahiri nan kin gani.
    “jin haka yasa tayi shiru bayan kamar minti goma mutumin yayi tsaye yana kallonsu har zai shiga gida yaga ala’mun kamar kwana zasuyi agurin, haka kawai yaji yana son taimaka musu,dan haka ya nufo inda suke ya kwankwasa glass din motar ,bunayya ya bud’e ya fito ,mutumin yace “sai naga alamun kwana zakuyi anan ?
    “Ba’a kwana a bakin titi ne shima Auwal ya tambayesa “a’a wai da idan kun yarda dani taimakawa zanyi na baku gurin kwana kai da amaryarka, dan da gani ku din sabbin aure ne.

    bunayya yayi shiru kawai yana kallon mutumin har ga Allah bai ji komai aransa ba, kuma hakanan ya yarda da mutumin ,dan haka yace “shikenan idan dai bazamu takuraku ba muna so .
    “babu wani takura ai ni nayi niyya taimaka muku “mun gode sosai ya leka cikin motar “,sai ki fito mun samu gurin bacci da sauri ta fito jikinta na cigaba da rawa dan zuwa lokacin zazzabi take ji, gashi gabadaya atsorace take da gurin duk da akwai gidajen da tsirarrun mutane .
    ya bud’e bayan motar ya d’auki farin towel dinsa ya rungume suka jira ya dan kyalleta “sauran kije ki kwansa mana ,ki nuna ni ba mijinki bane ,dan mutumin ya d’auka mu din sabbin aure ne yana gama fad’ar haka yayi gaba ya barta da gudu ta biyo bayansa tana rawar sanyi .

    Suka shiga cikin gidan mutumin ya nuna musu d’akin suka shiga fallen d’aki ne da guda daya da toilet sai katifar da yanzu aka kawota da pillow daya ,ya tsaya yana tambayarsa ko suna bukatar wani abu ?
    bunayya yace “, idan akwai ruwan Lipton akawo zan bukata, tare da sake yiwa mutumin godiya .
    Muwaddat ta d’an dubeshi “yanxu kana nufin a d’aki daya zamu kwana kenan ?

    cike da ‘bacin rai ya hayayyako mata “Cinyeki zanyi idan mun kwana d’aki d’aya ?”ni dai bance amman dai kasan hakan bai dace ba tunda kai ba mu..
    Tayi shiru sakamakon dawowar mutumin d’akin ya ajiye musu dan k’aramin flaks da cup da Lipton har ma da sugar da spoon zai juya muwaddat tayi saurin cewa “dan Allah bawan Allah ko …”manta daita wai K’arin pillow take nema “ban da abinki ai guda dayar ma zaifi muku dadi kwanciya amman tunda kin bukata bari aje akawo miki.
    ta juyo inda bunayya yake tana dubansa shima ya watsa mata tsumammun manya idanunsa masu haske da bugar da zuciya had’e da saka mara jin mgn natsuwa ,babu yadda ta iya haka ta hakura ta samu guri ta zauna a gefen katifar ta runtse idanunta gam saboda zazzabi da baccin dake cikinsu, ahankali wayarta dake ajiye agefe guda akan katifar ta kawo hasken wuta suna ummi ya gani yana yawo ,take yayi saurin dannan gefen wayar tun sautin karar wayar bata karad’e d’akin ba, kiran na katsewa ya danna silet, ya maida ita inda take, cikin hk yaji sallma ya mike ya k’arasa bakin kofa ya amshi pillow had’e da kulle kofar ya d’an dubeta “bazaki watsa ruwa ba ki rage kayan jikinki ?
    “Ance maka nayi datti ne…?
    “sannan cire kayan me zanyi cikin wannan uban sanyi ?ta bashi amsa da hk tana jan tsaki.
    Ya ta’be bakinsa ya shiga cire kayansa ya saura daga shi sai white singlet da boxes, ya shiga bayin yayi wanka ya fito ya goge jikinsa ya meida boxes dinsa kawai ya tsiyayi ruwan Linton yasa suga kad’an dan Sam bayason shan sugar dayawa ,saboda illarsa ga jikin nmj ,domin kuwa yana kashewa namiji gaba had’e da rage masa mazakuntansa ta hanyar AURATAYYA ,bama sugar kad’ai ba ,dukkan wani launi kayan zaki yana kashe joystic din namiji , bangaren mace km yana bari gabanta ya bud’e ta yadda bazata iya rike joystick din mijinta ba ..
    Ahankali yake kurba ruwan shayi har ya shaye ya sake had’a wani atakaice sai daya sha wajen cup 4 sannan ya ajiye cup ,ya tsura mata ido bacci take zuwa lokacin, daga zaune dayake, ya matso kusa daita ya janyota jikinsa ta fada kirjinsa batare da tasani ba, yashiga rabata da kayan jikinta har ya cire mata komai ya kwantar daita shima ya kwanta bayanta manne da kirjinsa ,yayinda duka hannuwansa ke Kan dukiyar fulaninta ya lumshe idanunsa ahankali yana jin wani sauyi attare dashi ……

    Mmn sudais ce

    💗💗💗💗💗💗
    MUWADDAT
    💖💖💖💖
    💗💗💗💗💗💗

    ~NA~

    *AYSHA A BAGUDO*

    ~DEDICATED TO~

    _AUNTY SALAMATU AYYUBA_
    _(UMMIN KADUNA )_

    ~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

    *wannan labarin na kudi ne, idan kana bukatar karantawa ka tuntubi wannan number 08032384602 ko 08059623096*masu fitar min da novel sun san abinda suka aikata, duk wanda yayi da kyau zai gani*

    warning!!!

    don’t read this novel if you know you are not married… ❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk ……wannan shine.

    WATTPAD @HAUESH

    bismillahirrahmanirrahim

    Note
    error: Content is protected !!